Labaran Kannywood

Shagalin bikin Halima Atete, Jaruman Kannywood sunyi mata halacci kalli yadda sukayi dandazo

Tun a ranar Laraba data gabata ne aka fara shagalin bikin jarumar Kannywood dinnan Halima Atete, jarumai da dama sun sami damar halartar taron, cikin Jaruman sun hada da Adam A Zango, Halima Atete, Saifullahi Sharukhan da dai sauran su.

Halima Atete tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suke matukar tashe kuma bata tsufa,cikin ikon Allah tace zata bar masana’antar bayan shigowarta da shekaru da dama.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *


The reCAPTCHA verification period has expired. Please reload the page.

Back to top button