SILAR FYADE HAUSA NOVEL

SILAR FYADE HAUSA NOVEL

Suna shiga kowa hankalinsa yana kan takaddar gabansa yana faɗuwa,shi kansa likitan sai da gabansa ya faɗi ganin ƴan biyu da kuma Aliyi don kamannin har sunyi yawa.

A hankali ya fara faɗar sakamakon kamar haka;

“a gaskiya wannan gwajin da aka yi ya tabbatar da ƙwatata jinin wannan yaran dana wannan bawan Allah ƙwata2 ba shine mahaifinsu ba. ….. .

Da wani irin ihu Rabiatu ta yi sannan ta sume a ƙasa sumammiya.

Tirrrrrƙashi

anan zan tsaya a wannan littafin na wa mai suna Silar fyaɗe sai a littafi na gaba wato book3 zamuji tarin tambayoyinku akan waye mahaifinsu twins?bayan ALIYU wa kuke zargi shine nahaifinsu twins?.

kuyi haƙuri Fans wannan litrafin banyo niyyar mayar dashi na kuɗi ba ,saboda wasu abubuwa da suka faru yasa zan mayar dashi kuyi haƙuri????????.

Naira 200kacal ban tsaurara ba ko katin mtn ko ta acc.

Ga masu neman ƙarin bayani ku nemeni ta wannan number tawa.

07068606171
Ummu maher ce????????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8

Leave a Reply

Back to top button