SARKI HAUSA NOVEL

SARKI HAUSA NOVEL

[11/9, 06:05] Mss Flower: ???? S A R K I

By Mss Flower????

Alhamdulillah! I’m so grateful to Almighty Allah for giving me another chance to be with you in another amazing journey. And i hope to be with everyone of you till we get to the bottom of this amazing book

SIMILARITIES OR RESEMBLANCE OF STORY/LIFESTYLE IS COINCIDENTAL

???????????? ????????????????????????????

1

THE EMIRATE PALACE HOTEL (U A E)

Zaune nake kan wani wooden well shaped bench ina kallon window da yake zuge and cottons ɗin ke ɗage, babu abinda ya tafi da hankalina kamar yanda naga bunch of colorful butterflies suke bin flowers probably sucking nectar

Wayata da ke kusa dani ce ta ɗauki ƙara, cikin sanyi na ɗaga nace “Hello Mom, fatan kin tashi lafiya”

“Na tashi lafiya Anitha, how are you doing there?” Ta tambaya in affection

Murmushi na ɗan saki wanda ya bayyanar da beauty point ɗina sannan nace “i’m doing quite alright for now, Mom honestly speaking i’m a bit scared, kinsan all this Arabs i’m told they are sometimes heartless and so intelligent kuma gashi zan shiga masarautarsu as a spy, i have been thinking what if i got caught” na ƙare sounding tensed

“Anitha stop all this, kina son ki tarwatsa zuciyata ne, ke kika zaɓi aikinki so you should be confident enough to go through all hardship” cewar Mom da nasan words ɗina ƙila sun tsorata ta ne

Dariya na ɗanyi sannan nace “komai lafiya lau Mom, it’s just that this is my time coming to Arab country as a spy but your princess is confident enough, and i assure i will accomplish this mission successfully” na ƙare ina dariya

Mun ɗauki lokaci mai tsayi muna hira da ita daga ƙarshe nace “Mom karki manta don’t ever call me, ni zan kiraki when i’m convenient”

“Alright sweetheart, please ki kula da kanki sosai, i love you” ta faɗa

“I love you too Mom” na ƙare ina kissing wayar tareda hanging

Ina ajiye wayar na buga hannuna a goshina ina faɗin “ya rabbb, Anitha mai yasa kika zaɓi zama spy ne”

Ban kai ga bama kaina amsa ba ɗayar wayar da ta kasance ta wajen aikina ta ɗauki ƙara, cikin hanzari na diro daga wooden bench ɗin na nufi wayar ganin LANGLEY HEADQUARTER na ɗauka nace “this is Anitha speaking”

“Get ready in the next 20 minutes, the chauffeur will be there by that time” aka faɗa

“Yes sir!” nace tareda cire wayar daga kunnena

Cikin sauri na nufi bathroom, ban jima ba na fito tareda tsayawa bakin mirror, iska na furzar sannan nace “yanzu dole na saka all those heavy arab abayas”, jakata na ɗauko tareda ɗauko wata ƴar roba dake ɗauke da black fake iris, gwale idona nayi sannan na ɗora shi kan blue iris ɗina wanda in har na barshi dole zai tona identity ɗina na baturiya

Murmushi na saki sannan nace “perfect”, tunawa da nayi ana jirana nayi saurin ɗauko ƴan kunnena wanda suke matsayin recorder haɗe da sanya agogota wadda take camera kuma recorder sannan na shirya cikin abaya, duban kaina nayi a mirror sannan nace “Anitha wa zai ce ke ba balarabiya ba ce” na ƙare ina murmushi

Wayata ce ta ɗauki ƙara, da hanzari na fara tura kayana da tarkaccen aikina cikin wata tsohuwar jaka just to look ordinary and needy tunda matsayin mai aiki zani palace ɗin

Bayan nagama haɗe komai na fito daga suite ɗin nayi checking out daga hotel ɗin, ina fita naga wata black ferrari, duba number ɗinta nayi sai naga itace wadda aka turomin daga wajen aiki, ina ƙarasawa chauffeur ɗin yace “please are you Mss Anitha Aldama?”

“Yes, na barka kana jira ko?” Na faɗa da smile a fuskana

“No, please get in” ya ƙare yana buɗe min ƙofa, rufewa yayi bayan na shiga

Tafiya mukayi mai ɗan tsayi sannan muka ƙarasa LUXURY HOTEL in Downtown Dubai wajen old town island

Lumshe idona nayi bayan ya tsaida motar, tunawa da nayi banyi magana da Daddy ba nayi hanzarin zaro wayata, sai dai bai ɗauka ba har ta katse, message na tura masa HELLO DADDY IT’S ANITHA, I’M SET OUT FOR MY MISSION, I WILL CONTACT YOU WHEN I GET THE CHANCE, I LOVE YOU sannan na kashe wayar duka

Ina kashewa aka buɗe ƙofar motar, wata dattijuwar balarabiya ce mai fara’a, da murmushi tace “kinzo lafiya”

Murmushi nayi nima nace “Alhamdulillah, na sameki lafiya”

Hira muka ɗanyi tana ta gayamin yanayi da tsare tsaren masarautar, sosai kuma naji daɗin bayaninta domin na fahimci abubuwa da dama

Chan tayi murmushi tace “amma kamar ke ba cikakkiyar arab ba ce ko?, and kinyi kama da mai kuɗi baki kama da mai buƙata ba sam da zaki aiki”

Murmushi na saki sannan nace “eh Mamana was the arab lady, babana Indian ne, and ni keda buƙatar aiki coz Babana ya rasu and Mamana tana kwance for years babu lafiya sannan inada ƙanne guda biyu da nake ɗaukar nauyinsu” na ƙare ina saka pity face

Cikin tausayawa ta riƙe hannuna tana faɗin “Subhanallah, i’m so sorry, Allah ya bama mahaifiyarki lafiya and insha Allah you will like the job here tunda suna biyan kuɗi dayawa kuma babu wani wahala sosai”

Share hawayen ƙaryar da na ziraro nayi sannan nace “nagode ma’am, Allah ya saka miki da alkhairi, i’m so grateful”

Murmushi tayi sannan ta shafa kaina tace “kar ki damu, ai hajiyar da tayi mun magana na samo miki wannan aikin tanada ƙima da daraja a gurina”

Murmushi nayi dan ni ko sanin hajiyar banyi ba, nasan connection ne kafin nasamu aikin ƙila almost through mutane goma ma coz that’s always how it works a duniyan gabaɗaya yanzu, almost everything is through connection

ABU-DHABI PALACE

Wani huge iron castle gate muka nufa with morethan hundred soldiers in uniform armed with guns and swords

“Ya Allah!!” Na furta coz wannan shine karo na farko da zanyi aiki a dangerous place irin haka, and security ɗin wajen sosai ya tsoratani

Hannuna matar ta kama tace “it’s alright, kar kiji tsoro” ta ƙare tana ɗaga kanta irin in assurance ɗin nan

Sun ɗan bincika boot na mota tareda ƴan tambayoyi sannan suka barmu muka wuce ciki

Bayan yayi parking muka tafi wuce zuwa wani huge part dake cikin gidan, bayan anyi mana iso muka shigo, ƙaton parlor ne da yaji kayan alatu masu ɗaukar hankali na more rayuwa, babu kowa a parlorn dan haka muka samu waje ƙasan carpet muka zauna

Dubana matar tayi tace “kinga na manta ban tambayi sunanki ba”

Murmushi nayi sannan nace “Batool Bassam ne”

Da fara’a tace “Masha Allah sunanki mai daɗi”

Murmushi kawai nayi sannan na fara bin parlor da kallo, mun ɗauki tsawon minti sha biyar kafin wata mata ta fito

Dattijuwar mata ce wadda shekarunta zasu iya kaiwa 45 haka sai dai tsabar hutu da jindaɗi in ka ganta zaka iya bata 35, da murmushi ta zauna kan kujera tace “sannunku da zuwa Rafi’a”

Murmushi dattijuwar da muka taho da ita wadda itace Rafi’a ɗin tayi sannan tace “yawwa, mun sameku lafiya”

“Alhamdulillah, wannan ce new maid ɗin da kikayi min magana?” Ta ƙare tana bina da kallo

“Eh, itace” ta bata amsa da murmushi

“Masha Allah, mene sunanki?” Ta tambaya idonta a kaina

Kaina na kuma duƙarwa sannan nace “Batool Bassam”

“Masha Allah, Batool fatan zaki iya aiki da kyau?” Ta faɗa still eyes ɗinta a kaina

Gyaɗa kai nayi sannan nace “insha Allah zanyi iya ƙoƙarina”

Gyaɗa kai tayi sannan ta dubi Rafi’a tace “ke zaki iya tafiya” ta ƙare tana zaro mata kuɗin da bansan adadinsu ba ta bata

Godiya ta shigayi sosai sannan ta dubeni tace “Batool dukkan abinda aka saka ki kiyi da dukkan iyawarki kinji ko”

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51Next page

Leave a Reply

Back to top button