Labaran Kannywood
Sufin Zamani Ya Roki Rarara Ya Bashi Kyautar Mota Shin Matar Ali Artwork ta Haihu ne?
Sufin Zamani Ya Roki Rarara Ya Bashi Kyautar Mota Shin Matar Ali Artwork ta Haihu ne?
Sarfilu Umar Zarewa ya roki mawaki rarara ya bashi Kyautar mota Kamar dai yadda aka sani a watannin baya ne da Suka gabata aka kama sufin Zamani dalilin yayiwa matan Kannywood waka cewa basa son zaman aure.
Ali artwork yaki biyan kudin CS da akayiwa matarsa yace waishi bai yaba ji a Alkur’ani ba cewa Cs ku kalli cikakken vedion anan