NOVELSTA DALILIN SO

TA DALILIN SO 5&6

🅿️5&6

d’ago kanta husnah tayi suka had’a ido fuskarta bbu walwala”saurin d’auke kanta tayi”taji gabanta yafad’i “gaba d’aya k’amshin turarensa yacika mata kofofin hancinta”tawani yatsina fuska tace”.abinda duk kake nufi shinake nufi….

gaba d’aya ajin aka bisu da kallo”da mamakin zuwan AL-HUSSAIN gunta.

  banason kina batamun time kibani 1500 d'in mu na wuce mana"dariyar rainin hankali husnah tasaki tace".kazo ka k'wata na k'arfine"

Al-hussain yabita da kallo yana k’ok’arin mgn wani malami yashigo”koma kallonta yayi yace idan yafita kikamun kud’in mu….yana fad’in hakan ya wuce anutse gurin zamansa yana wani shan k’amshi da basarwa”

su Abdallah suka yi murmushi me wuyar fassara”murya k’asa k’asa ibbi yace”.my man ba girmanka bane”zuwa amso 1500 ai saita raina ka kum…uwar hararar da AL-HUSSAIN yasakar masa shine yasaka yayi shiru….

husnah kuwa aranta tasha Alwashin komai zaiyi bazata basuba"

malamin na fita kasancewar akwai awa 2 kafin su sake shiga wata lacture d’in”hakan yasa aka fara fita”

Husnah ta mik’e tsaye da nufin ta fita”Al-hussain ya mik’e tsaye da nufin yabita”wayarsa tayi ringing”hakan yasa yad’aga kiran”

Husnah na fitowa ta hango tsintsimar mutane anata hayaniya”can nesa da ajin sosai”

da hanzari ta nufi wajen”kutsawa ciki tayi”gabanta yafad’i sbd ganin wani saurayi kwance cikin jini ga wani zaune kan kujera ya aza k’afa d’aya kan d’aya yana busa sugari….

subahanallahi meke faruwa haka?”cewar husnah”

wata dake bayanta tace”.rashin kunya yayima K’AJEJE!shine yasaresa”

wanene kuma K’AJEJE?”ba’a nan skul d’in kikeba ko?”shiyasa baki sanshi ba”

Husnah na k’ok’arin mgn taga wata budurwa ta duk’a gaban wanda aka ce shine k’ajeje”tana rok’onsa alfarma yayi hak’uri yabari akai wanda yasara asibiti kar jininsa yak’are….

minti 3 nabaki ki wuce anan ko wlh nasaka Ayi raping naki…. yafad’a yana busa sugari”

Innalillah wa inna ilaihir raju’un!wane irin mugun mutum ne wannan?”cewar husnah tana matsawa gaban k’ajeje”

Mlm wannan wane irin zalincine da rashin imani kakeyi haka ?”meya maka ka saresa?kuma zaka hana akaishi asibiti….

kowa kallo yake bin husnah dashi”sbd ganin k’arfin halinta na shiga hurumin k’ajaje”(gawurtaccen d’an daba a skul d’in”da kowa shayinsa yakeyi”har korarsa anyi amma yadawo skul d’in ,sbd ubansa nada kud’i)

Bawo da Alonso (yaran k’ajeje)suka bi husnah da kallo bayan tagama mgn tana hararar K’AJEJE”

bakuda amfani gardawan dake nan gurin”kuma bakuda kishin kai”Ayi zalinci agabanku kukasa mgn sbd kuna tsoronsa ko me??”tafad’a cikin d’aga murya tana kallon maza da matan dake wajen”

Hakan kuma yayi daidai da isowar salaha awajen”k’ok’arin matsawa takeyi da nufin ta janyo husnah”kawai taga k’ajeje ya wurgar da sugari yana bin husnah da wani irin kallo ya mik’e tsaye.

gsky kinyi k’ok’ari sosai “nakuma yaba da rashin tsoronki”saidai zakiyi nadamar shiga hurumina”

Anan zan miki fyad’e bbu abinda za’a yi”in kuma akwai gatanki a skul d’in nan fitomun dashi naganshi”

yafad’a yana kafeta da jajayan idanuwansa yana matsowa gabanta”

Husnah gabanta yafad’i sbd jin ya ambaci kallamar fyad’e”ga kuma har yanzun saurayin na kwance cikin jini”ko a fuska bata nuna jin tsoronsa ba.

k’ajeje yad’aga hannunsa da nufin ya mari husnah….yaji anruke hannun nasa”
nine nan gatanta!da sauri k’ajeje yajuyo kansa sbd yaga wanene???”

WACECE HUSNAH?
Asma’u sulaiman maska!shine cikakken sunanta”kakanta asalinsa d’an k’auyen maska ne”amma kaf dangin uwa dana uba suna anan garin kano.umman Asama’u itace tasaka mata HUSNAH!dg nan kowa yaci gaba da kiranta da haka.

mahaifiyar husnah ta rasu sanadin amai da guduwa”wata 7 dasuka wuce”

Husnah da k’aninta faruq sune kawai abbanta da umman ta suka Haifa”

Husnah shekararta 23″faruq 19 yrs garesa”

Bayan rasuwar mahaifiyarsu suka koma gidan baba mu’azu yayan Abbansu da zama”

Muntasir saurayi zaiyi 27 yrs”shine d’an baba mu’azu na 2″yana nuna soyayyar sa ga husnah amma tana nuna bata so”

sosai yake k’aunarta”wannan dalilin yasaka ta matsawa Abbansu yayi aure ita bazata iya zama gidansu muntasir ba.

kuma babu laifi basu rasa komai agidanba ana musu ruk’on gsky”

Husnah kyakykyawar yarinyace”chacoolet colour ce ita”tanada tsayi.amma ba sosai ba”

Tanada k’aramin baki me red lips”gashinta har gadon baya”batada jiki amma tanada jibgegen k’ugu”hakan yasa ba’a gane batada jiki”

Husnah matsiwaciya ce”bata son rainin wayo ko kad’an”idan kaso kuyi mutunci zakuyi”rashinsa ma haka zakuyi.

Tanada k’ok’ari sosai a skul duka biyun”dan har sauka ma tayi”

Husnah basu fi wata 5 gidan baba mu’azu ba”wataran Abba yana gun aikinsa”kasancewar yana siyar da mashina yana kuma gyaransu”

wani yazo da mashin aka gyara masa”bayan kwana 2 yadawo yasanar masa har mota yana gyarawa?”yAbba yasanar masa Eh”

Bayan mutumin yatafi bbu jumawa yadawo da mota Abba yagyara masa.

Bayan wasu lokutta da jumawa”mutumin yazo da mashin yarok’i Abba alfarma yahau suje zai gyarawa wata hjy motarta”

Badan yasoba yabishi sukaje gidan hjy Asiya”

Abakin get d’in gidan suka tsaya”bayan Abba yagama gyara motar”yana k’ok’arin tafiyama hjy Asiya ta iso wajen”

sabi’u!ba’agama bane?”kasan fita fa zanyi….bata Ida kai k’arshen zance ba”idamuwanta suka hasko mata Abba”matashin namiji mai cikakkiyar lafiya”d’an kimanin shekara 45 aduniya”

Abba kuwa beko kalletaba”yana kallon sabi’u driver yace”.nina wuce tunda tayi”

gaba d’aya hjy Asiya ta rasa nutsuwarta dataji muryarsa”ina wuni bawan Allah?”

Batare daya kalletaba yace lfy qlau “gashi kud’in gyaran”tafad’a tana zaro y’an 1k “ta nufesa”sai asannan Abba yad’ago kansa suka had’a ido”gaba d’aya k’amshin turarenta yaci wajen.

Janye idanuwansa yayi da sauri yana cewa 3k ne kud’in gyaran ai”

Hakane ka amsa nabaka kyauta ne”kibarshi na gode”yana fad’in hakan yajuya yabar wajen” beko amshi 3k d’in ba..

Hjy Asiya tun daga wannan rana”batada aikin daya wuce tunanin Abba”sosai sonshi da sha’awarsa ke bujuro mata”

Hjy Asiya batada halin k’warai”y’ar k’arya ce da iyayi yi”tana harka da matan shugabanni ana siyasa da ita”tafi shekara15 tana zawarci”

Lesbian takeyi da amfani da yara samari”yaranta 2 duk mata”habiba da nafeesa(feenah &biba)

suma tantiraine sbd lesbian d’in sukeyi”

Hjy Asiya batada wata sana’a amma haka take facaka da kud’i”

Time d’in dataji bata iya jurewa”tasami sabi’u driver tasanar masa yagaya wannan me gyara tana sonsa”

komai yakeso zata masa idan ya yarda…..koda sabi’u driver yasanar wa Abba”

saida sukayi kaca kaca da Abba”sbd cemasa yayi k’aruwa ce wannan daga ganinta”bazai iya b’ata lokacin saba akanta .

Kwana 3 da faruwar hakan”hjy Asiya tabi bokaye da y’an tsubbu lokaci guda Abba ya rud’e kanta.

yafara zuwa zance agunta tana masa barbad’en magani a abinci ko abin sha.

In bacin tsaron Allah da tuni sun fara aikata zina da ita”saidai Abba yanuna mata tabari Ayi aure dai.

gaba d’aya fara soyayyar su zuwa aurensu sati2 ne”

Akuma ranar da aka d’aura auren da marece hjy Asiya da kanta ta buk’aci sukasance amatsayin ma’aurata….

Tun dg wannan rana Abba yana kan hjy Asiya bata barinsa fita ko ina”sbd ita (harija ce)bata gajiya da abun.

kwanansu 5 da aure husnah tadawo gidan”shikuwa faruq yace”.bazai zoba”

Aranar da husnah tazo gidan aranar tayi nadamar zuwa”sbd halin data sami mahaifinta da matar gidan da kuma!y’ay’an matar Abban nata”wato su feenah da biba”

hankalinta yatashi data fahimci y’ar duniya mahaifinta ya aura”

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button