Labarai

Tirkashi Wata Budurwa ta rasa rayiwarta a wajen kidan DJ a jihar kano

Subhanallah Wata budirwa ta rasa rayiwarta a wajen kidan DJ a jihar kano

@Hausadailynews Wani Shaidar gani da ido ya bayyana cewa Budurwar ta fadi kasa ne a lokacin da take tsaka da tikar rawa ne a wajen kidan dj kafin kace me rai yayi halin sa.

Zuwan budirwa keda wuya wajen aka ce tafara liki da kudin cinikin Awara nata, Bashiri aka ce ta fara taka rawa bayan Dj ya saka wata waka da bazakiji sunan ta a bakin mu ba.

Wani shaigar gani da ido yace Auta ta wadi kasa wanwar ne a lokacin da take tsaka da tikar rawa ne kafin kace me rai yayi halin sa. Wannan dai kusan yana daya daga cikin abubuwan da yasa a kullum ake tunatar da al’umma kan cewa su guji zuwa wurin da bai dace ba.

Saboda baa san inda rai zaiyi halinsa ba domin ana san mutum yayi kyakyawan karshe na Mummuna ba, Muna fatan Allah yay mata rahama ya gafarta mata mu kuma idan tamu tazo Allah kasa muyi kyakkyawan karshe.

Kici gaba da Ziyartar wannan shafi namu domin cigaba da kawo maku labarai da dumi duminsu Mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button