Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 33

*????????33*

….da Sauri ya janyeta daga jikinsa ya matsa gefe yana murmushi ya tsinke kiran yace”haba my kanwata to meye na kukan yau ai ranar farin cikine gaskiya zamu bata idan kina kuka fah sautin kukan ta Kara ta nufi gunsa ta rumgumeshi dariya yayi. ya matsa gefe yana daga mata hannu”zee baby tsaya kiji mana kefa ba jahila bace hakan babu kyau ita ko aka bata damuba burinta kawai tajita jikinsa ganin idan bai dauki matakiba bazata daina binsaba tana kuka kuma rumgumarsa zatayi tsayawa yayi had’e face “dallah malama tsaya wlh kika kuskura kika iso nan zan tataka ki ki tsaya muyi sallama kuma ki hadiye kukan maza ke bakida aiki sai kuka haba zainab yanzu fah kin girma nauyi babba ya hau kanki kin fita Layin yara duk nasan yarinta na damunki yi shiru maza bar kukan tsit tayi ta hadiye kukan ta tsaya nesa dashi tana sabke ajiyar zuciya tana kallonsa “Yayana nayi shiru karkayi fushi kaji murmushi ya sakar mata yauwa Kanwas kusanta ya tsaya ya beka mata handkerchief ta kallesa kai ya daga mata yana murmushi baki ta turo cikin shagwaba tayi magana” Allah Yayana ka sauyamun ni nakiya kai zaka shanyemu da bakinka bazan goge da handkerchief ba” yi hakuri ki amsa ai babu kyau yanzu kin zama matar Yayana amshi maza ya fada babu wasa Dole na amasa na goge wani irin kamshi ke tashi jikin handkerchief din na damkeshi ahannuna gam Yayana na goge” gud kanwata Allah Yabaku zaman lfy ki kasance mai biyayya karki masa rashin kunya kimasa duk abinda yakeso kinji Allah yasama auranku albarka ya barku tare Allah ya baki rayuwa mai tsayi da anfani ubangiji ya jib’anci Alamuranki Allah ya dauwamar dake cikin farin cikin duniya da kiyama kanwata maza to jeki na miki Addu’a jinayi ina farin ciki banida damuwa “amin Yayana Nagode ” yauwa to maza jeki Ana jiranki da gudu na tafi ina waiwayansa fuskarsa dauke da murmushi har na bacewa ganinsa tana karya kwana Sardauna ya duke

yana dafe da saitin zuciyarsa yana tari tin karfinsa jini ke fita kadan kadan har tarin ya lafa ya Mike ya goge bakinsa da handkerchief ya saita nutsuwarsa ya nufo gun taron fuskarsa asake ya shiga hall din zee sai hira takema mahbeer yana dariya tana ganin Sardauna ya shigo gabanta ya fadi sai take ganin kamar bashida lfy zama yayi yana kallon Nisha yana sakin murmushi “Nishana najima ko? “Yayamu baka jimaba kai zee ta kauda zuciyarta na mata kuna guri ya Kara ciki kawayen amarya Nisha Ana fili sai cashewa sukeyi Mc yace” to muyi abinda ya kawomu Ahmed ne ya Mike ya bada tarihin Ango Sardauna wani abun atafa wani ayi dariya Nisha kanta saida tayi dariya gurin da Ahmed yace Sardauna na tsoron tsawa da cida hall kowa ya dara shi kansa dariya yayi intisar ta Mike da kwalliya ta kece raini ta hadu iya haduwa diyar kawu Saminu itace ta bada tarihin Nisha raf raf raf aka dauki zee ma saida ta dara wai bera da mage sune tafi tsoro arayuwarta da mutum mai tsama Hadeem kuwa tarihin Mahbeer ya bada nanma ansha dariya sai Hafeeza ta bada tarihin zeey baby wai jama’a har rike ciki sukeyi masha Allah abin gwanin burgewa Mc yace suzo su yanka cake cikin nustuwa kowa ya kama hannun matarsa suka sabko cake din ya hadu sunayen amarya da angone da pic d’insu abun gwanin burgewa jama’a sun kewayesu Nisha ta, fara yankowa Sardauna yayi mata tsayi sosai cak ya dagata, tasaka masa, abaki aikuwa ihu da tafi zee idanunta ta rufe ta boye bayan mahabeer Sardauna ya yanko yaba Nisha aka tafa musu aka saki kida Maijidda da maryama suka jasu filin rawa Mahabeer ya yanko yaba zee ta amsa gun da ya bata mata baki ya duko ya lashe ya rumgumeta gam sai ihu ake ahaka tana rumgume jikinsa ta yanko ta bashi wani katone ta tura masa, duka sai dariya akeyi

su zainab da Salma suka jasu filin rawa jama’a kuwa, sai ciye ciye da tande tande akeyi acikin nutsuwa Sardauna ya rike k’ugun Nisha yana juyata su Ahmed sai barin kudi suke masa bandar ya bude bakin aljihu Nisha ko kunya ta cikata Dole ta manne jikin Sardauna ta boye kanta kirjinsa Nadiya kawar Nisha salon yayi mugun burgeta sai liki take musu tana jinjinawa, Nisha samun gwarzon Namiji irin Sardauna na mahabeer rike yake da zeey baby sai juyi suke zee sam bata haiyacinta bakin cikin yada Sardauna ya shigar da Nisha jikinsa yana juyi da itane ya daga mata hankali sai hawaye take gogewa da handkerchief kamshinsa na shigarta haka dangi su baibayesu ana watsa musu kudi su tuwusai da minata sai rawa suke dan dinner din Nigeria ya burgesu sai suka gaji dan kansu kowa ya koma mazauninsa aka ci GABA da gudanar da taro jama’a sai kara bankadowa suke su hafeeza girjin biki yau duk inda Ta wulga idanun Ahmed kanta bai taba zaton yarinyar haka Takeda tsariba yakub ko abokin Sardauna Wanda yazo daga, kano idanunsa kan intisar bandar ma yarinyar Ta tafi da imaninsa sosai saide yasan ba halin hakan masha Allah dinner yayi kyau sosai sai karfe bakwai aka tashi Sardauna ya saki ransa ya barwa Allah ikonsa yasan bawa baya wuce kaddarasa zee daurewa tayi ta saki ranta amma

Rumgumar da Sardauna yama Nisha da yada yake juyata filin taron,abin na ranata ta basar tunda batada hujja Sardauna na rike da hannu Nisha har gindin mota su Ahmed na biye dashi sai shishigema hafeeza yake motar aka bude musu suka shiga aka rufe musu Ahmed motarsu yaja hafeeza bandar na masa tsiya yakub ko yana tare da intisar saide bai samu yanda yakeso ba dan ita mutum dayane azuciyarta batajin zata daina sonsa har tabar duniya yanzuma dariya kawai take saboda Nisha ta wuce taki zuwa auranta direba yaja motar su Sardauna suka bar hotel d’in Nisha duk jikinta yayi sanyi tsoron Sardauna yashigeta yada Nadiya ta rika cemata wannan mijin bata taga yau bazai saurara mataba gashi gabjeje zaiyi kuzari gun sarrafa mace kallonta Sardauna yayi” Nishana meyasa kika fiye sanyi aguna amma ai ba haka kikeba ya fada yana leken fuskarta murmushi tayi ta dago”Yayamun ba komai kawai gajiyar rawar da kayi danine murmushi yasaki ya dora kanta cinyarsa ” Ok to shikenan zan miki tausa dariya tayi ta sunne kanta acinyarsa gabanta na bugawa shiru yayi bai sake magana ya dauki wayarsa yana latsawa dan har yagaji da amsa kira, tsayuwar mota yaji kawai a kofar gidansu Nisha dagota yayi ya rufa mata dan kwalinta “Oya shiga gida a shiryamun ke sai kinzo idanu ta rika zarowa dariya ta bashi ya kanne ya bude mata motar ta fita tana daga masa hannu kai ya girgiza shima ya daga mata direba yaja motar suka tafi bangaran zee da mahabeer suna cikin mota direba na tukasu tayi lamo jikin mahabeer sai hawaye take ya rasa mai zai mata dagota yayi” zee menene sam yau naga kamar bakya cikin farin ciki ko bakida lfy ne Ahkuya d’inkine fah ya zama mijinki amma kike kuka cikin shashekar kuka tace”my heart farin cikine nakeyi kuma sai nakejin kamar na rasa wani Abu mai mahimmancin arayuwata amma wlh bansan meye ba ta fada tana kuka mai cin rai tausayi ta bashi dan ya lura kwana biyu bata cikin nutsuwarta hawayen fuskarta yake tsotsewa yana buga bayanta cikin sigar lallashi amma bata kyaleba Dole ya tallabo kanta ya had’e bakinsu yana tsotsa idanu ta rumtse sam bataso dolene yasa take barinsa shiru tayi ta lafe jikinsa yana tsotsar bakinta kamar zai cinyen mata baki yana cikin tsotsar yaji wani Abu kamar kibiya aharshensa sakin bakinta yayi da sauri yana kallonta hajijiya tana daukarsa idanu ta bude tana kallonsa “Ya mahabeer menene ta rikeshi” kinfi kowa sani idan bakyaso na tsotsi bakinki sai ki fada amma akan me zaki cijeni ya fada yana zaro handkerchief ya zubo wani irin jini bakikirin idanu zee ta zaro”wlh ban cijeka saboda me zan cijeka ta fada tana kuka bakinsa ya goge bai cemata komaiba har tagaji da kukanta tayi shiru ta rumgumesa har suka ISO gida direba na tsayawa ya janyeta jikinsa ya bude mota “jeki kallonsa tayi taga duk ya canza “my heart kayi hakuri kaji murmushi ya sakar mata itama murmushi tayi ta sabko ya bata Jakarta ta nufi gida shima fitowa yayi ya nufi part d’insu aparlo ya isko su Sardauna ya tatara duk wani Abu mai mahimmanci Najib na jida zaikai can gidansa su Ahmed sukace” yayamu sai yanzu aka ISO dariya yayi ” wlh kuwa Sardauna yace”bro kako maida kayanka ya fada yana murmushi kansa mahbeer ya shafa” wlh Dr namu har kasa naji kunya ai tun shekaran jiya nakai Hadeema yakai masa dukan wasa dariya Sardauna yayi “bro banga laifinka ba wlh Nina rashin lokacine kullum ina hospital kanaga kwananan har tsakiyar dare sai an kirani yanzu sai azo ama amare shiri dariya mahbeer yayi ya nufi bedroom d’insa bangaran zee baby tana shiga yan uwa aka mata caa Daddah tace “ja’ira amaraya ta rumgumeta “dariya zee tayi ghaisha tace da tuwasai da Minata
suje suyi mata wankan maganinan Daddah tace”ita zata mata dariya sukayi Dole suka bar Daddah ta nufi bedroom da ita ta cire kayanta suka shiga bathroom

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button