Labaran Kannywood

Top 20| Jerin Jaruman Kannywood 20 da mummunar jarrabawa ta same su a rayuwa da ba’a da bayanan su

Yarda da kaddara yana daya daga cikin cikar imanin Musulmi,a kowanne fanni a rayuwa mutane suna shan jarrabawa iri daban-daban daga Ubangiji.

Haka ma a cikin masana’antar Kannywood akwai jarumai marasa adadi da jarrabawa ta same su wadanda aka sani da kuma wadanda basu bayyanawa duniya ba.

Zamu bayyana muku sunaye da kuma hotunan Jaruman da kuma abunda ya faru dasu baki daya.

Cikin jerin gwanon jaruman sun hada da:

  1. Moda
  2. Ashiru Nagoma
  3. Aminu Ahlan
  4. Hamza
  5. Safara’u kwana Casa’in
  6. Maryam Booth

Domin sanin sauran jaruman da hotunan su da kuma aininihin abunda ya faru dasu,ga bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button