Labaran Kannywood

Top 50| Kalli garuruwan da Jaruman Kannywood 50 suka fito,da kuma ranar da aka haife su

Masana’antar kannywood tayi tumbatsar da a yanzu babu wani jarumi ko jaruma,Darakta ko kuma mai shirya finafinai da zai iya kayyade maka yawan su a cikin masana’antar.

Hakan ne tasa a cikin shirin da muke tafe dashi na yau muka kawo muku wasu fitattun jarumai har guda 50 tare da garuruwan da aka haifi kowanne daga cikin su,kana da shekarar da suka zo duniya.

Da yawa yawan mutane musaman masu son harkar nishadi ta fannin wakoki,raye raye ko kuma finafinai suna yawan tambayar garuruwa da kuma shekarun zakarun nasu.

A yanzu cikin yardar mai duka zamu sanya muku bayananan a  bisa bidiyo,kuci gaba da kasancewa da Labarai.com.ng domin tamu ba irin tasu bace.

Ga bidiyon,ayi kallo lafiya!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button