TUNTUBEN HARSHE 2

Daga lokacin da akazo traditional weding ranar suma yan anguwa suka san yaya aure a al’dan su take
Farko aure ko ince igbankwu,ya shafi consent din iyaye da dangi na birni dana kauye,farko yaran ne zasu shirya kansu in sun amince zasu aure juna sai miji ya kawo ziyara shida mahaifin sa gidan yarinyar
Mahaifin yaron shin ne zai fadi dalilin zuwan su,daga anan za’a kira yarinya atambaye ta kota san shi,cewar ta eh shine amincewar ta da neman auren
Sai asa ranan daidaita sadaki wato ika akalika,wanda yawanci da yamma akeyi a gidan amarya inda da yaro da mahaifin sa da dangi zasu zo
Atsayr da dukiyar aure
Sukanzo da wine da kolanut direct abada mahaifn amarya,sukuma sai ayi serving dinsu haddiyar abinci masu dadi,normally yayan manyan gida kamar ita meghan din already ansaka symbolic bride price da sauran dore dore kamar(akuya goro gaji da sauran su)
Ba arana daya ake gama wannan tsari ba,and each day sai anyi entertaining juna Da abinci da abun sha har yammacin ranar da za’a karbe kudin sadakin
Akan kirga yawan abubuwan da aka kawo ma dangi sai aci abnci asha finally sai asa ranar traditonal weding
Shima Still agidan amarya akeyin shi,inda za’a karbi couples din hannu bibiyu,amarya zata fito da dafaffen kwai tana zagawa tana sayarwa,this is important dan hakan ya nuna ma dangin mijin tana da abilityn da zatayi kasuwanci ta kuma same kudi daga nan mahaifin ango zai cika wine a wata wooden cup da ake kira iko ya bada amarya,haka zata fara xaga taron tana neman angon ta not minding the distraction by the invitees,daga tagan shi ta bashi ya sha shikenan aure ya dauro.
Daga nan Then is Time for nuptial dance tsakanin ango da amaryan sa.
A bikin meghan din tsaban hadewar su dolars kawai ake yafawa.amarya tasha hadadden pure white hand wooven material lace wuyan ta sanye yake da blue wiston diamond da manya manyan corals beads akai da hannu da wuya.
Tun da aka kammala hidamar bikin meghan campbells ta bar nigeriaai gaba daya Ta bar iyayen ta da yar uwan ta carmilla da shike anan itama zatayi law schl din ta…..
Surayyahms
coment and Share with others❤????