NOVELSUncategorized

TUNTUBEN HARSHE 1

*♡TUNTUBEN HARSHE????* _Voyage within the hearts!_

 _Disclaimer:_ 
 _Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ 

 _Bismillahrahmanirrahim._  _1..the first step._ 


…Sunana nadra mahmud,bani da alaka da kasar egypt amma anan aka haife ni kuma anan na taso,ran da na cika shekara ta bakwai a duniya na soma fahimtar ni marainiyace bani da uwa bani da uba haka zalika nikadai aka haife ni wajen iyaye na.

Ance min mahaifi na Alhj mahmud da mahaifiya ta hjy halimatu ssadiya sun rasu ne a rububin wata annobar natural disaster na ambaliyar ruwa da akayi a wani yanki,so even when i got thy picture i do only stare.

nidai har na girma bana iya cewa komi akansu ko game da wata alaka ta da su,wani bin kamannin da mukeyi da su sosai shikadai ke samin jin shauki da dangantakar zuci dake tsakanin mu wanda mutuwa ne ya raba.

All my life Na taso ne a hannun babban yayan babana wato retired attorney sheik zainudeen abdulshakur.matar sa daya mai suna hajiya hapsat da yayan su biyu yan maxa Asaad da Azaad wanda suka kasance yan biyu ne masu mugun mugun kama da juna kamar an tsaga kara..

Tsaban kyaun su har na kance ba kawu na bane ya haife su,in takaice ba maraban zubin su da world multiple most handsome men winner wato tony mahfud,In kai ka kawo kushewa bazai yi tasiri akan su ba.Azaad is cool while Asaad is full of life acikin su nikuma na taso,so babu maraban mu da yan uwan jini wanda suke uwa daya uba daya .

Mun taso ne cikin tarbiya da kaunar juna sabida kawu na sheik zainudeen bakaramin mutum mai son neman iimin addini bane,actually that is what kept us in egypt for long.

Kawu na babban professor ne fannin islamic law and philosopy a al’azhar university 
In egypt.

you can call him a jurist,whteva..dan wani bin yadda yake tsaurara ra’ayin sa akan harkokin addini is beyond ce da shi passion.ana daraja shi sosai sannan shi ba mutum bane mai son raini,tsabanin mama da ita kam simple woman ce mai yawan biyayya da nuna tsananin so da gata ma yaranta
Ta rike ni tare da su asaad da azaad ba bambamci,matsalar ta daya ne somtimes gani nake biyayyar ta yy yawa ma kawu,cos she worship his comands too much kullum sai abunda yace kuma yake so.

Muna da rufin asiri sosai Duk dama baza a kasa mu cikin hamshakai ba amma ba laifi dukiya kam Allah ya bamu,tarbiyan Rayuwar mu ma abun koyi ne dan babu wani babban matsala daya zamto mana kalubale tun daga mafarin zaman mu a egypt har yau danake neman cika shekaru 23 sai ma karin niimar Allah dake bibiyan mu kullum..


Asad asalin shi dan baiwa ne,he is a genious,gifted with brains tun haihuwar sa hakan ya bayyana masu kawu, Allah ya bashi ilimi mai ban mamaki,shima Azaad yana da ilimin sosai amma baza ace da shi genious ko wuce misali ba a kullum dai nice a tsakiyar su..

Tsabar ilimin su yasa da muka gama secndry a duka exclusive  univesities na duniya kawu yay kokari yyi applying ko za’a dace mu shiga dukan mu,nan ma dai asad ne kawai Letter gayyata ya sha fitowa domin sa

‘”havard..,john hoopkins,the ivies,u of chicago,the notre dame,north western university wayannan wajajen oficially suka gayyace shi shi kadai sai can daga karshe makarntar john hopkins da the ivies suka hada dani da Azaad suka bamu chance.

Sai ya zamto acikin mu Asad ne kawai yake da varieties of choices har rasa wanda zai zaba yayi

Ni da azad kuma da wuri aka raba mana namu so i went to the ivies to study law..shikuma azad yaje cahn john hopskin yana karantainternational relations

burin azaad ya zamto upright ambassador gashi shiru shiru very sensitive bai taba sabawa ma dokokin iyayen sa.

Sau dayawa xamuyi abu mu boye amma daga su mama sun tambaye mu shi gaskiyar sa zai fada kuma Bai damu da fushin mu akan sa ba.

Hakan yasa kowa yake respecting dinsa agidan,kawu ko fada zai mana bai cika tsawwalawa akan Azaad ba yana yawan gaya mana gaskiya shiyasa wani bin muke yawan tsame shi a harkokin mu da gangan ma wasu yarantar namu ma duk bai sani ba.

nikuma Sanyin halin Azaad yasa ban wani fiye yi da shi ba,Azad is too cool and gentle, but i love Asaad…with soo much passion. 

Shi Asad mutum ne mai jini ajika,funy,full of life,weird hasalima shiya fara kawo yayin saba dokokin kawu tun muna kanana,in an hana mu yawo asad sai yaje,at age 15 ya iya xuwa gidan party da sauran su duk a sace,shidai yana so yaga yana rayuwar sa free and wild,haka xanga azad yana saka kayan mutunce irin tsarin na kawu amma shi asad baiki ace da shi badan kawu ba dan babu abunda ya gada a yanayin yadda yake tafiyar da rayuwar sa.

hakama duk iya kkrin kawu wajen neman kudin kaishi havard a farko bai gani ba kullum yakance ma mama havard din is too serious for his liking baison yaje inda xai takura kanshi,ahaka Sanda yayi ta wala wala aka tura sa the notre dame anan shima ya kama karatun sa na law.

Har wata Shekara ya zago ni in the ivies azaad yana john hopkins asad na notre dame

Kawu sai yasa aka sa mana ido sosai amma bashi ya hana ni da asad yin duk abunda muka saba ba.

Banbamcina da asad shine ni bana sabawa dokokin kawu amma nakan rufa masa asiri na kuma goya masa baya akan dukkan badakalar sa

So dukan sirrin asad nawa ne duka sirri a na Asaad ne,mun shaku sosai har mama dakan ta tace ma abban su ayo mana auren dangi in mun kammala karatun mu na law.

Which I wish she neva said that, dan a ranar da ta fade hakan na farajin a duniya ba Abunda nake so kuma nake burin in aura kamar asad..

While awajen sa shikam shashantar da maganan ma yayi,.A kullum in aks ambato maganan auren sai ya kamo hannu na ya murda yana min dariyar wulakanci,akwai wani suna daya saka min tun ranar farkon haduwar mu sai yace
“Hey…that Pulchtritude..bazai jira in amsa ba zaija tsiririn karan  hanci na cikin kwalo min ido…”yace..Nine wai zaki aura?sai inyi shiru in tsura masa idon nima,daga nan kyabe baki kawai zaiyi cikin yanayin murmushi sai yace
 “toh lallai kina da aiki..wani bin ko in kula,wani bin kuwa murguda masa baki kawai nake iyayi when im pissed cos i knw am already deeply in love with him.

 yadda shima yake min wasu abubuwan irin na alamun soyayya acikin wasa sai yasa na kejin banda wani matsala araina,so i thought maybe hala zuciyar sa tawa ce asali teasing dina kawai yake yi.

A Dan Lokaci kalilan da na rike hakan araina sai Na zamto Ko laifin sa bana iya gani,azaad kuwa dama abubuwan rayuwa basu dame shi ba karatun sa yafi shan gaban sa,a wajen party Asad ya san yadda ake shan taba but he neva tried to show anyone,sai daga baya shidin ma wani kadai ya iya bayyanawa.

“naji bakin ciki Ranar har kuka sanda nayi masa akan ya bar shan cigarette,sai dai ya kalle ni amma ko ajikin shi,in na dame sa ne sai ya juya ya kwalamin fareren idanushi cikin tsokana yace ke litle girl..in kika dame ni sai na baki mamaki,”sai in yi shiru..rashin iya fahimtar ma’anan kalaman sa yakan sa na saduda,wani bin ina magana ina hawayen zance da shi toh ko giya xaka koma sha ne nan gaba?ranar ma Kallo kawai yabi ni dashi aransa yana mamakin yadda na koyi tada hankalina akan sha’anin rayuwar sa.

Sai yace min eh”..giya zansha…

Nikuma Sai na hade rai inyi shiru bance dashi komi,grgiza kai kawai yakeyi in ya lura da hakan batare da yace uffan sai ya tashi ya barni awajen da jin haushi abun har cikin raina

 he dresses like a real modern guy,in munje kasuwa shi hadaddun designer yake sawa special wears with all the hot guys accesories

Asad Shine askin banza yayi ta boye ma ganin kawu da mama amma duk hakan bai dame ni kamar maganan shan tabar san nan ba..

A schl Kulum mukan yi video call ko in muna gida hutu bamu karewa sai munyi fada akan shan tabar

Tun abun na awasa har asad ya fara gane dagaske son shi ne yake tasiri akaina,Sau dayawa xaiyi laifin ni in masa fada kamar na haife shi amma daga anzo gaban su kawu nice farko wajen rufa masa asiri

Sometimes inyaga nayi karyan na sha dakyar agaban su kawu,sai ya labe in naxo shiga daki charaf sai ya kamo ni,not minding my bony face he wll hold me to his body very tight yana mun dariyar zolayar sa daya saba’..yace a wife is meant to protect her future husband ko?toh kinyi kokari,yana fada yana dariyar  nikua wani bin in abin ya bata min rai sosai sai naki in kulashi wani bin kuma sai na fara lacar sa ina masa masifa akan ya dena but nothing realy changed

Har muka ci shekaru hudu,kowa ya gama karatun shi successfully da A grade dukan mu uku muka fito azaad ya dawo egypt for the main time zaiyi lecturing a jamiar al’azhar da kawu yake koyarwa,asad kuma ya same aiki a wani shahararren private company a us tun kan muje law schl gashi sabida yawan shiga trap din kawu da mukeyi muna masa karya sai yace baxai biya mana law schl mai tsada kamar yadda ya biya mana university ba..

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button