Labarai

Wallahi Ina Matukar Son Mawaki Mr 442, Kuma Ba Nida Burin Da Ya Wuce Naganshi – A Cewar Matashi Aminu Muhammad

Wallahi Ina Matukar Son Mawaki Mr 442, Kuma Ba Nida Burin Da Ya Wuce Naganshi – A Cewar Matashi Aminu Muhammad

Jaridar Jimina Hausa ta ruwaito yadda wani Matashi me suna Aminu Muhammad daga jihar Jigawa ya turowa da jaridar Daily News Hausa da sako kamar haka:

Don Allah Daily News Hausa ku taimaka ku yi fostin dina ina sha’awar waka kuma aduk mawaka bawanda nakeso nayi waka dashi sai Mr 442 dan Allah Mr 442 insakona yaje wajanka kataimaka min dan ina matukar kaunar ka.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button