HARIJI COMPLETEHARIJI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

HARIJI 33 AND 34

32&33

*Ƙurunƙus????*

Ƙuliya sosai temper ɗinsa ke daɗa hawa
much more in yayi dialing number adnan yaji not reachable…shikenan saidai in zauna da matan nan nikuma baza su rufa mun asiri ba any more?Adnan yaro na ne da banda wani subtitute bayan shi,all what i’ve na same shine da mahaifiyarsa,i can even said ive no regret don na ba adnan duk abunda na mallaka,amma adnan baya gida ina zaune comfortably in readiness in yi barci? Wannan ba abu mai yiwuwa bane ba

Yina kaiwa nan da zancen zucinsa yayi tsam da ransa tare da zuran makullin motarsa ya fito da niyyar fita

Har ya fito compound ba wanda ya sani,saidai yina tada mota zai warming ya fita ,sai gasu sun firfito da sauri,kasantuwar dare da ya raba ko ina yayi shiru

Alhaji fushi kayi zaka tafi ka barmu sabida munyi fada ,so kayi hakuri zamu chanja inshallah,kar ka fita a wannan daren fitar ka haɗarine,plx…

kallon sheƙeƙe yayi masu duka ,kafin ya kalli hajiya babba,

“See yanzu in yaranki ne basu gida baki san inda suke ba ,zaki iya zama…to ya kikeji ni da adnan ɗina?”

tsaki tayi kasa kasa,jin ya ambaci kalmar “Adnan ɗina”

“Au to Alhaji ai adnan din ne ba hali ɓera yaje kasuwa,in ba haka ba wa yike faɗawa inda zai je in zai fita,? kuma kowa ya sanshi da yawan clubs da dare,so who will care….”

katseta yayi cikin hargagi
“kar ki jefi gudan jinina da kalmar 6atanci,don kowa yasan balarabe da son jin daɗi bare mu ƴan AHLAN MUSANNAH FAMILY so this is common baku ta6a kamashi da mata ba,ko giya,so don allah karku tunzura ni!”

shiru sukayi suna sauraron fadansa,banda uwargida data shiga Ruɗu ,don jin sunan familyn da ya faɗa,anya tympanic membrane ɗina ya faɗa mun dai dai? Wato da ya qara sunan shi da Ahlan,shi din ya fito daga ƙabilan Ahlan ne,wanda akayi tahaƙiƙin kaf zuriyar su ,shuwagabanni suke Zama a duniya ..saidai ya akayi yaji hausa haka?ohk dama yina da dangine har haka ,amma tsawon shekaru bamu sani ba? tab dole in canja shiri a kansa,a wannan karon ba dukiyarsa kaɗai nike so ba ,aah inason in ɗanɗani romon izzah,amma ta yaya?…”
amsarta da bata samu ba kenan taji Nnenna na magana

“ƙuliya ,i’ve heard adnan with his friendz ,talking about his crush at one university of this town which i cant recall the name,so surely,ought to be with them …” katseta yayi ,ke kar kiyiwa ɗana sharri
Amma rantse masa tayi da gaske ne
ƙwalwarsa a take ta juya,kardai yina wajen wata budurwace a university zai ci amananta bayan yasan an yi engaging ɗinsa da wata

amma bai damu ba ,kawai ya faɗa ,motarsa,,mai gadi ya kware gets ya fita shi kaɗai ,yike driving bako driver.

matan kam,harara suka shiga bankama juna musamman ,yoruba women da tasan wannan karon in alhajin ya dawo a wajenta yike,itace me rabon tsaraba,amma sun ɓata mata komai,

“Amma wallahi ,na gaji da shirya plan a kanka yina rugujewa,dole ka mutu a wannan karon ƙuliya…don na ƙosa in zama shugaban kaina in facaka da dukiyar da ka birne a ɗakina da ba wanda ya san dasu sai ni kaɗai…”Cije le6e tayi tana murmushin ƙeta
“Inama yanda ya fitan nan ƴan bindiga daɗi su harbesa a kawo mana saƙon mutuwarsa…”
Da haka tayi tsaki ta juya tayi hanyar part ɗinta
“Allah yayayewa algungumi ,duk abunda ke faruwa ,ko ƙala taƙi cewa ,to indai nida Nnenna ce zamuyi tsiya mu shirya,gyaran zama kenan ma”
Ta fada tana rungume Nnenna,don ta cusa mata haushi
saidai ko kallo basu isheta ba,kawai plan ɗinta take hange,don sai tayi facaka da naira ,ta taka matsayin manyan mata masu taka motocin da suka fi tsada a nigeria.
Don haka kallon maras rabo take masu,tunda taskar arziƙin mijinsu ya haƙa a ɗakinta ya binne.

**
Cikin sa’a quliya ya tafi jami’arsu nabeelah don yafara bincikensa ta nan,Alhamdullah a wajen securities dasuke gadi yaji komai,don haka suka wuce sick bay ,cikin mummunan tashin hankali…
Yina Ganin conditions ɗinsa yayi requesting refer ,a daren aka saka shi a amɓulance suka tafi wata private hospital inda files ɗinsu yike,incase of necessity


Ummi amarya ,yanzu ta zama er gaban goshin umma ,komai takeso yi mata ake da rawan jiki,yanxu haka malaman gyaran jiki ta ɗakko mata,saboda sanin ummy gidan mata huɗu zata shiga,dole ta tsumata da kyau,don ta lura,jinin ummi kamar ba irin na sauran en uwanta bane Harijai don in su hajjo ne saidai ayi masu na matsi saboda an gantale a waje,amma fannin gado,batada matsala ,indai sex na sa ,mace ta mallake miji ,to ta gamsu da jinin ƴaƴanta ,saidai ta lura,ummi kam salamatune ƙala shiru,bata ko ɗan feelings da ciwon mara irin na ƴan uwanta dakenuna buƙatuwar ɗa namiji,in kuwa haka ne,ko ta shiga zata ɓata masu shiri…Don ba za ta ringa wawuso masu kuɗi ba.

malaman gyaran jiki tana zuwa ta saka a ware masu ɗaki,bayan ta gaya masu kalolin aikinta da farashin kowanne
me tsadar ta ɗauka sannan ta fara bata advance ɗin dubu sabain ,a cikin kuɗin da ƙuliya ya bari,don haka akwai sirrin mallaka (zan tura a paid group wallahi kikayi zakisha mamaki,amma bazan saka a littafi ba,saboda zalunci,imdai mallakar mijine,zakiga yanda miji zai zamar maki ɗan aiki,me tausa ,aljihun shi naki and more,sis am serious????kishiya akwai abunda za kiyi mata tana ganinki gabanta zai ya na faɗi,ba ruwanki da boka ko malam,sirrinki a tafin hannunki????)

Ni bamalli nace lallai ummi zata buwayi kuliya,don ban yarda jininta ba sirkin hajirci ba

Da maganin sanyi ta fara don a cewarta indai akwai sanyi to ni’ima bazai zauna ba,bare har aji daɗin kwanciyar aure
ga wasu kalar maganin sanyin,KAYAN HADIN SHINE:

GARIN HULBA COKALI 6.
KANKANA ( WATERMELON ) KWALLO DAYA:
TAFARNUWA SALA BIYAR 5.
CITTA MAI YATSU 4.
TSAMIYA ( SABUWA ) 4.

YADDA ZA”A HADA MAGANIN:

za’a yanka kankana kwalo duka ( kada a cire bawon ) sai a zuba cikin ruwa ( LITA 4 ).
Sai a zuba tafarnuwa DA citta DA tsamiyar cikin ruwan za’a Dora a wuta sai ya Kai 30 minutes
Sai a sauke ya huce za’a na sha SAFE DA YAMMA

KAYAN HADIN NA BIYU
GANYEN AYABA KO GANYEN MANGWARO DUK WANDA AKA SAMU ZAIYI AMMA KADA A HADA SU GABA DAYA
TAFARNUWA SALA BIYAR 5.
TSAMIYA GUDA 5.
SAI a dafa ya Kai 30 minutes idan ya huce sai a sha Kofi daya ( SAFE DA YAMMA )
SAI BAYAN 1 hour sanna za’a ci abinci
GARIN HULBA COKALI 5.
GISHIRIN MIYA COKALI 3.
SAI A DAFA ANA ZAMA TSAWON 5 MINUTES.

WANI MAGANIN 2
GANYEN AYABA
GISHIRI MIYA COKALI 3
SAI A DAFA ANA ZAMA CIKI TSAWON 5 MINUTES:

WANNAN HADIN NA GANYEN AYABA YANA MAGANIN
KAIKAYIN GABA KURAJEN GABA KANKANACEWAR GABA DA SAURANSU
saida Ummi tayi sati biyu tana shan maganin sanyin sannan taje ga sirrin ni’ima…

Assalamu Alaikum,sisters kamar yanda kuka sani na rasa babban wayata,wanda duk yawanci akai layin dake kai nayi saving numbobinku ku da kuka biya wannan littafin na *hariji* Do n haka nayi missing numbobin wanda suka biya,sai kadan na wanda suke qaramar wayata,don haka na yanke shawaran chanja group,saboda in banbance wanda suka biya da wanda basu biya ba,don haka daga yau zan daina post a nan ,ki biyoni ta pc da shaidar biyanki don in saki a sabon group...Ngd

Cigaban labarinmu

Bayan kwana biyar,Adnan jikinsa yayi kyau,bai iya 6oyewa dad ɗinsa abunda ke faruwa ,don shine kaɗai,ya ɗaukesa abokin shaawara,amma abun maimakon gyara sai komai ya dame,ƙuliya yayi takaicin haɗuwar beelah da Adnan,don ya lura wannan yarinyar me ƙaton goshi ba ƴar ɗa’a bace.
Sosai yafi Adnan fushi,A take ya kira baban beelan,a matsayin ya jawa ɗiyarsa kunne kar taje ta ja masa asaran gudan jininsa
kowa yasan alƙali da kwantar da tarzoma,soja kuma da faɗa ,zuciya a ƙumba
don haka fushi yayi ya dinga bala’i ,har yina turo masa chart ɗin Adnan da beelah
da voice recordings na hiransu,kota waya ko in yazo zance

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button