NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 121-124

INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story &written by
mmn fareesa
NOT EDITED
????121&122
“Suna isa asibitin aka wuce labour room da ifti, wacce ta fice ahaiyacinta ” sai kiran yah

Suleiman take yazo ya yafe mata…
Basufi 10 minit da shigaba cikin labour room d’in saiga yah Suleiman da mm zulai ,tamkar zasu tashi sama”arikice yanufi gurin Ummi wacce ketama ifti addua azuciyar ta Dan wani irin tausayinta takeji,shiyasa ma tak’i shiga ciki.
tana ganinsa tayi saurin tashi tana cewa waye yasanar dakai ne?”cikin damuwa yace yanxun nadawo Jidda naganta a part d’in mu ta sanar da in,shine Muka tafo tare da mama..yanzun pls ina my angel take ,wane hali take ciki,nasan duk ta galabaita ???
bewar ALLAH pls Ummi kiyi min magana…. Mm zulai ta yi saurin cewa dan ALLAH ki amsa masa tambayarsa”
Ummi dake ta kallonsa dajin irin tarin tambayoyinsa “ahankali tace tana cikin dakin haihuwa…kafin yyi mgn wata nurse ta fito dg cikin labour room d’in… da sauri suka tarbeta suna fadin ya jikin ifti?” tace kujira ina zuwa….atsawace yah Suleiman yace keeeeeeee!dallah kisanar da mu ko kuwa wlh na….da sauri Ummi ta rik’e sa tana girgiza masa kai ,alamar yabari….ita kuwa nurse ta bala’in tsorata da shi,da sauri ta nufi wani office, yyinda yah Suleiman keta safa da marwa,Ummi da mm zulai na mata adduar sauka lfy…

Jim kad’an suka fito itada wani doctor zasunufi labour room d’in…. cikin zafin nama yah Suleiman yyi tsalle gabansu yana huci,had’e da kallon Dr d’in yace me zakayi aciki ?”bacin matata na ciki ,ka kallemin ita ko me?
Dr din yadan tsorata ,amma be nunaba sai yadaure yace zandubatane,zaro ido yah Suleiman yyi had’e da cin kwalar rigar Dr d’in ,tuni nurse d’in ta yi baya tana kallon su…Ummi taxo afusace ta janye yah Suleiman, Dr yanata zare ido yana waiwayen yah Suleiman yyi tafiyarsa office, yana hak’i.,,,,,
Yah Suleiman kuwa bejirasu ba yyi saurin shigewa labour room d’in, dukda yanajin Ummi natsaidashi…shigarsa yyi daidai da ihun ifti,wacce tayi sharkaf da zufa…da gudu yanufeta yana kiranta arikice ganin uk’ubar datake sha.
Yana zuwa bakin gadon yarik’e mata hannuwa ,yyinda nurses 2dke kanta ke cewa tayi nishi sosai..
Nishi tayi had’e da yima yah Suleiman wani mugun ruk’o ,atake baby boy yafad’o,yatantsara kuka…..yah Suleiman yyi saurin daga hannunsa sama yanama ALLAH godiya
Cikin farin ciki,ya mik’a hannunsa yana share mata zufar fuskarta yanata mata sannu ,yana murmushi ,kasa hakura yyi ,saida yyi mata kiss ,sannan yace bara nasanar dasu Ummi ,kafin agama kimtsaki daga masa kai tayi ,yafi ce da gudu tamkar wani Yaro…
Nurses din sukace wannan shine yah Suleiman ?”ifti tace eh”
Yar dariya sukayi ,sukace gsky kunason junanku ,ji kotakan babyn be biba ta uwar kawai yake,turo baki ifti tayi tace ai yafisona da babyn kuma bara yazo kuji….dariya suka saka .
Yah Suleiman kuwa yana fita yasanar dasu Ummi ,cikin farin ciki yashiga Kiran jamaa yasanar dasu ..
Nan fa akayita murna da farin ciki,sannan suka wuce d’akin da aka kai ifti dan ta huta ,masha ALLAH kowa santin babyn yake sak kaman nin ubansa,yah Suleiman yad’aukesa yanata kallon sa da murmushi a fuskarsa…..ifti daketa kallon su tayi saurin cewa yaya dani da babyn wanne kafi SO?”
Murmushi yyi mai sauti yace nafison baby nah… murgud’a masa baki tayi had’e da harararsa, Ummi tayi dariya yace oh auta kishi kike da shi ko?”to ai kema kinsan yafisanki akan babyn ko.shiru ifti tayi dan ta cika tayi FAM,yayinda yah Suleiman ke yar dariya yana yin k’asa da kai dan dama Dan yatsokaneta yace hakan amma azuciyar sa yafisonta….muryarsu yah Yusuf yaji hakan yasa yad’ago had’e da yin murmushi yana mik’ama yah Yusuf babyn had’e da cewa to abban baby burinka yacika .
Murmushi yah Yusuf yyi yace eh wlh yaya ,yana kallon zubaida yana cewa kinganiko baby boy ne ,masha ALLAH my son, sai turo baki zubaida keyi ,yyinda yake ta mata dariya,itama tadauki babyn tagani.
Sai dare aka sallamesu,koda suka iso gd ,part din Ummi aka. Wuce da ifti dukda taso tayi mgn amma data tuna yace yafison babyn da ita saita fasa,yyinda Oban gayyar tamkar yyi kuka ,haka ya wuce parts dinsu yyi wanka yakwanta had’e da kiran ifti away a.
Tana ganin kiransa ,tak’i d’agawa ,har yagaji yahak’ura azatonsa tayi bacci..
Ita kuwa da gangan taki d’agawa dan fushi take dashi”
Washe gari tun karfe 6:30 Ummi ta gama yiwa ifti wanka,sannan ta shirya yaron,ita kuma ifti na saka kaya,azuciyar ta tunanin mijintane fal aranta…kasa hak’ura tayi tace Ummi sai da asuba yaya yazone?”
Hararar ta ,ta yi tace bansaniba ,wlh garama tun wuri kiyi baya baya dashi ,kina fama da danyen jego kina maganar miji ko? To sai kinyi 50 tukum zanmaidake kinji ko bakijiba?”ido cike da kwallah tace naji.
Kafin Ummi ta sake mgn yah Suleiman yyi sallama a bed room d’in, amsawa,Ummi tayi fuska d’aure,koda yakalli ifti yagano Ummi ta mata warning akansa,jiki asanyaye yagaida Ummi ta amsa,had’e mik’a masa babyn.
“Ahankali ifti tace yaya ina kwana” kallonta yyi yace lfy lau my angel imiss..saurin yin shiru yyi sakamakon Ummi dke gurin.
Yanason yararrashi ifti bbu dama sbd Ummi ta tsare gd,haka yafice sai dai yakirata bbu jimawa ,amma ba adaga ba….
**********
Gurin karfe 12:15pm su iftine da yan matan gdn had’e da wasu kawayensu da dangi ,zazzaune anata fira ,zubaida nagoye da babyn …yah Yusuf yyi sallama da gado had’e da Wardrope din babyn ahannunsaa,zubaida ta taso tana masa sannu ta karba ,ifti dketa kallon su saitaga kamar su suka haifi yaron,murmushi tayi tarik’a yiwa yah Yusuf godiya”
Wayar ta taji tana ringing ta duba da saurin dan jin ringing din data sakama yah ele ne”ahankali ta daga tasaki kukan shagwaba… su Fatima suka shek’e d dariya suna cewa oh waike dukda kin haihu baki girmaba kenan?”harararsu tayi tace yaya kagansu ko suna tsokanata…tsitttt sukayi,ta galla musu harara.
Yah Suleiman yace sun dena ko basu denaba?”
Dariya tayi tace sundena,yace my angel kina can ,nikuma kin barni da maraicinku ko?”cikin shagwaba ta ce abinda kafison babyn dani ,zaro ido yyi yace ah ah niwa?”aiban isaba wasafa nike miki haba my blood.
Lumshe ido tayi had’e da tashi dg gurinsu Fatima ,ta ce na yarda my man amma kasan wlh yaya ruwan zafin nan da zafi sosai wlh kuma wai Ummi ta ce sai nayi 5o zata maidani gunka….zaro ido yyi yace gsky angel bazan iyaba k’ila na mutu kafin lokacin, amma ga shawara.
Tace to inajinka”
Yace kinga byn isha’i abbu ke cin abinci kuma lokacin suna tare da Ummi ,kinga sai kibawa zubaida babyn kice toilet zaki sjiga,kizo guna kawai….shiru tayi
Yace angel bafa wani abu zamuyiba kawaidai in dan rage zafine agurin yin romancing dake tunda kinsan yanayina!ahankali yace to yaya zanyi yadda kikeso .
Yace yauwa my baby kokefa ,dg nan sukayi ta firar soyayya abinsu ,zuwa dare ifti tayi yadda yace taje sukasha romancing abinsu tadawo.
**************
Yau Yakama suna ,baby boy yaci sunan Ibrahim (wato daddy ) suna kiransa da Khalil ,amarya jego da angon jego sunsha kyau, fadin shagalin da akayi ataron suna bata lokaci ne, nabar me karatu ya kiyasta azuciyar sa…
Haka taro yatashi lfy ,iftihal yasamu kyaututtuka da itada babyn masha ALLAH.
Bayan kwana 45
Iftihal ce zaune tanata shirya kayanta,byn ta idar ta fito ,sad’af sad’af ta fice da trolley dinta zuwa part d’in su,dan tagaji da Barin mijin ta yana kwana shi d’aya gashi har wata yar rama yyi..
Tana zuwa tasamesa a bed room kwance tanata juye juye sbd ciwon cikin,kamar dg sama yaji muryar ta,da sauri yatashi zaune hade da cewa my angel ina Khalil din yake?
Murmushi tayi tace yana gun Anty zubaida tagoyasa,saurin rungumota yyi yace kin dawo kenan sai dai Ummi taji shiru.
Ahankali tace hakane amma wlh d kunya yaya….matseta yyi had’e da cafkar bakin ta yafada kissing dinta ….hmmmm fadin irin yadda yah Suleiman yyi santin ifti bata time ne ,yanuna mata tabbas yyi kewarta dan yagajiyar da ita sosai sun soyewa bbu karya dan anjima ba a had’uba..
Zubaida ce tayi sallama a waiting parlour n Ummi da Khalil a hannun ta yana kuka alamar mono yake so ..
Karbansa Ummi ta yi tace bara na kaisa gun mamarsa ,kema ki huta dan naga tun safe yake gurinki…
Murmushi zubaida tayi yace to had’e da fice wa .
Ummi ta nufin d’akin da iftihal ke zaune tunda tadawo gdn da zama .
Murda k’ofar ta yi had’e da shiga…
Share..
???????? mmn fareesa ce ✍✍
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
NOT EDITED
????123&124
Murd’a k’ofar tayi had’e da shiga, tayi sallama… amma bbu kowa a bed room d’in “
Zama tayi kusan 3 minit atunaninta ifti na toilet amma shiru.
Matsawa tayi bakin k’ofar toilet din ta kwank’wasa…kawai yabude,ta lek’a bbu ifti bbu alamarta .
Juyowa tayi ta k’arewa dakin kallo da mamaki ganin bbu trolley d’in ta da riyo na khali da kayan shafarsa ,yyinda Khalil yarikice da kukan Neman abincinsa”afili tace wato iftihal guduwa tayi kenan bazata bari kwana5 yacikaba ,shine yahuremata kunne ta bisa…
“Kwafa tayi ta fice dg bed room d’in ta nufi part d’in su ifti”
Ifti kuwa byn sun gama kintsawa ,suka baje parlour yah Suleiman yyi matashi da cinyoyinta ,laptop na saman ruwan cikinsa yana aiki da ita,yyinda hannun iftihal ke bisa sumar kansa tana shafawa suna fira hankalinsu kwance….
Ummi na shiga tayi sallama fuskarta asake dukda taji kunyar yadda tagansu….iftihal tayi saurin rufe idonta, yin yah Suleiman yatashi zaune cikin rashin gsky yana inda inda had’e da Sosa kai yana cewa Ashe yatashi Ummi?”
Wani kallo ta watsomasa,sannan ta Dora ma ifti shi kan cinya ta fice ,tana mamakinsu.
Tana fita ifti ta bude ido tana turo baki ta,fito da nono ta sawa Khalil abaki,sannan tace gsky yaya kajamun nayi laifi babba agurin Ummi wlh in yanxunma kunyarta nikeji,kashe mata ido yyi yace to meye na laifi aciki?”mijinkifa kika tallafa dama kobakizoba wlh ina da niyar zuwa na dakkoki ,sbd halin danike ciki..
Ahankali ya rungumota hade da cewa koba hakaba my angel? “d’aga masa kai tayi alamar eh…..
***********
Bayan shekara1 da y’an watanni..
Kwance take can 3 seeter tanata juye juye ,idanunta sunyi jajir sai tura hannun ta take kan mararta tana nishin wahala…ahaka inna kuluwa tasameta ,nan tashiga tambayar ta lfy?
” cikin kuka ta sanar da ita abinda ke damunta”
Zama tayi inna tashiga lissafin shekarun Jidda dan azatonta al’ada zata fara….ihun jiddan taji tana cewa wayyo ALLAH inna jiniiiiiiiiii!
Saurin rufe mata baki tayi ta ce ke yi shiru na miki bayani ,aidai kinsan ana fad’in jinin al’ada ko?”
“Tace eh”
Nan inna tamata bayani ,ta kuma gaya mata yadda zata kula da jikinta ,sannan ta taimaka mata ta tashi ta wuce toilet.
*******
Zubaida ce kwance kan bed ,idonta a lumshe sbd batajin dadi kasancewar tanada yaron ciki.
Khalil ne yashigo dan yanxun ya iya tafiya, shekararsa 1 da wata 6 ,ga surutun tsiya amma baa yayesaba”
Saman gadon yahau ,had’e da hayewa saman zubaida yana cewa mommy.. Mommy zansha nooono,yana nufin zaisha nono,sai jamata Riga yake yana gwarancinsa,kasan Cewar har yanzun beyi wayon gane su waye iyayensaba ,dan shan nono kawai ke kaisa gun ifti da yasha zai dawo gun zubaida ko kayansa ,suna gun,yah Suleiman kuwa uncle yake ce masa ,yana kiran yah Yusuf da daddy,iftihal kuma Anty ,yake cemata..
Cikin rarrashi zubaida tace um um my boy .
Kaje

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button