Labaran Kannywood

Yadda Akayi Barin Naira Da Daloli A Bikin Atete

Yadda Akayi Barin Naira Da Daloli A Bikin Jaruma Halima Atete, Ananan Ana Ci Gaba Da Shagali Domin Nuna Tare Da Taya Jaruma Halima Atete Shagalin Bikin Nata, Inda Jaruman KannyWood Da Yan Uwa Da Abikan Arzuka Ke Ci Gaba Da Tururuwa Wajen Nuna Farin Cikinsu Ga Auren Na Abokiyar Aikinsu A Garin Maiduguri.

 

Jaruma Halima Atete Tana Daya Daga Cikin Jaruman KannyWood Da Allah Ya Azurtasu, Ba Wai A Iya Jarumai Mata Ba. Har Mazan Ma Akwai Wanda Take Gogawa Dasu Wajen Arziki. Kuma Jaruma Ce Da Ba.a Taba Jin Bakinta Wajen Yin Fada Ko Cece Ku Ce Da Wani Ko Wata Jaruma A Masana’antar KannyWood Ba.

 

Shiyasa Jarumai Da Dama Ke Nuna Bajintarsu Da Farin Cikinsu Ga Auren Na Jaruman. Bikin Da Ayi Na Jiya Ya Nuna Yadda Akayi 6arin Kudade Da Daloli Domin Nuna Farin Ciki. Kalla Bidiyon Anan.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Ayi kallo lafiya…

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button