LabaraiPes 2022Tech

Yadda Zakuyi Download Da Kuma Install Na Pes 2022

Assalamu alaikum barkan da sake kasancewa damu a wannan shafin LastNg.

Kamar yadda muka saba kawo muku post akan abubawan da suka shafi waya da kuma layukan waya da sauran su yau kuma darasin na masu buga game ne na waya.

Game da zan kawo muku yau shine game na wasan kwallon kafa wato Pes idan baku manta ba kwana ki nayi post na Game din Pes 2019 to wannan nayau Pes 2022 ne yafi wanda nayi post a baya a komai kuma yana haske sosai Best Graphic gashi yan wasa da kuka sani a wassu teams duk sun dawo sabbin teams da suka koma.

Kuma zaku iya hada naku teams idan kuka kai wani matakai zaku iya sayan duk dan wasan da kuke so.

YADDA ZAKU SAUKE GAME DIN PES 2022.

Na farko ya kasance kanada datan da be wuce 300mb ba dan wannan ma baida wani nawi 284mb ne kawai abunda ya kama daga file din har app din game din shine 284mb.

Yanzu abunda zakuyi shine kuje ku sauke file din anan DOWNLOAD.

Sai kuma ku sauke ZArchiver Apk Anan DOWNLOAD nasan dayawa sun san amfanin wannan apk dashi zamuyi Extract na file din.

Ku sani wannan game din shima yana amfani ne da Obb da kuma Data kamar dai wannan na 2019 dinne.

Bayan kun sauke file din sauku bude wannan App wato ZArchiver idan kun bude saiku je inda file din game din yayi kuyi Extract na file din.

Idan ya gama Extract zaka gansu kamar haka saikayi install na apk din.

Wadan nan biyun kuma nasan dayawan ku sunsan inda ake saka su zaku je ku bude forder kan wayan ku wato zaku shiga file manager kenan saiku duba a farko zaku ga folder Android.

Kamar haka saiku bude folder zaku zai nuna muku wassu foldodi.

To wadan folder a cikin su zaku saka wadan can file din wanda mukayi extract nasu ku lura zaku ga akwai Data Saiku bude sa.

Saiku kwapo sa ko ku dauke sa daga wancan wajen saiku koma folder Android idan ya bude saiku bude wannan folder Data sai kuyi post nasa nasa a ciki.

Saiku sake koma inda kuyi Extract din saiku bude folder Obb shima saiku sake kwapo file din saiku dawo folder Android shima idan ya bude ku bude forder Obb sai kuyi poste nasa shima a wajen shikenan saiku koma app din game din da kukayi install nasa ku bude zaku ga yayi sai kuma yadda zaku dawo da yaren zuwa English.

YADDA ZAKU DAWO DA YARE ZUWA ENGLISH 

Idan kun bude game din zakuga yana wani yare ne daban to zan gwada muku yadda zaku canza yaren zuwa English.

Idan kun bude app din saiku danna inda na nuna da zanen nan

Saiku sake danna inda na nuna da zanen.

Saikunsake danna inda na nuna da zanen har sai ya nuna muku English.

Zaku ga ya dawo kamar wannan saiku cigaba da buga wasan ku

Ga kuma bidiyo wanda be gane ba ya kalli video munyi bayanin yadda zakuyi cikin sauki

 

               

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button