Labarai

Yanzu Yanzu An Saki Aminu Mohammed Matashin da Matar Shugaban Kasa Kama Saboda Yaci Mutuncin ta.

Yanzu Yanzu An Saki Aminu Mohammed Matashin da Matar Shugaban Kasa Kama Saboda Yaci Mutuncin ta.

Yasamu isowa Gida Bayan shafi kwanaki a hannun jami’an tsaro bisa laifin cin mutuncin Uwar Gidan Shugaban ƙasa Aisha Buhari A Kafar sada zumunta.

A Karshe dai Matashi Aminu Mohammad ya shaki iskar Yanci bayan da aka kamashi daya makarantar su dake jahar jigawa izuwa fadar Shugaban Kasar Nijeriya Muhammad buhari.

Muna Allah ya kiyaye gaba Mun gode da Ziyartar wannan shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu Mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button