YAR BAIWAH HAUSA NOVEL

YAR BAIWAH HAUSA NOVEL

Sajeeda kuwa yinin ranar a takure tayi shi badadi tasaba komai tare sukeyi ita da sister dinta gashi yau komai ita daya takeyi har break ma kasa yinsa tayi a dadafe taga time din tashi daga skull din yayi koshi , jitake kamar tayi,fira taje gida ta shirya ta tafi asibiti dan ganin Rukayya, Dan batama San an salami Rukayyar ba, haka takeji kamar ma ta wuce asibitin direct.
A yauma skull bus dinsu gani take kamar ba tafiya suke yiba Dan bata ganin saurin tafiyar ,yau Sajeeda kenan aminiyar Rukayya,
San da mai bus ya ajeyeta da sauri ta fada cikin gidan amma ga mamakinta taga komai tsaf an gyara ko,ina kamshi tashi kawai takeyi ga kamshin girkin mummynsu, bakowa a falon Room dinsu ta shiga ,Ga mmkin ta sai ganin Rukayya tayi akan bed tanata barci abinta hankali kwanace ,wani murmushi Sajeeda tayi najin dadi mai kayartarwa da sauri ta isa , bakin gadon ta Shafa fuskar Rukayya sister ya jikinki hope kinji sauki Dana Rukayya ba. Bacci takeba jin bude kofane yasaka ta kulle ido, bude idonta tayi a hankali ta Dora kanta a saman jikinki sajeeda naji sauki sosai sister I miss u so much me too ,sukayi murmushin jin dadi kamin nan sajeeda ta cire uniform dinta ta fada bathroom domin yin wanka.

Maman Ussee????

???? ‘YAR BAIWAH ????2⃣1⃣

Maman Ussee????

Sajeeda ta fito da ga wanka ta shirya cikin dugowar Riga ta Atamfa simple dinki , dama ita bata Faye yin make up ba inkaga mai Make, up to Rukayyace,
Sallar La,asar ta farayi kamin nan ta zauna ita da Rukayya tana gaya mata abubuwan da suka faru yau a skull, ohh kinga har na manta ga book dinki da , aka bani dazu uncle Faruuq ,mtseww Rukayya taja tsaki Sist bar fada min sunansa mugu kawai ???? cike da mamaki sajeeda ta kalleta wani abune yayi miki hln ,Rukayyah , sai a sannan ne ta tuno da katobarar da tayi but bayanda zatayi dolene ta fadama ,sajeeda gaskya koba komai baxata iya yimata Hidden din komaiba,
Nan ne ta sanar da ita duk abinda yafaru . Sajeeda ta dafata kinga kiyi hkr ba shine sanadin shigarki damuwa ba dama dai can su Sister Jameela suna jin haushinki kawai ki rabu dasu Allah yana gani ki rage tsanar da kikayi masa wllhi baki ga yanda yadamu dazu ba danace bakida lfy har tambayana ma yayi a wane hospital, aka kwantar dake nagayamai kinsan kuma ba kyau ka tsani Dan uwanka musulmi Rukayya nasanki da saurin yafewa kiyafe masa kimaida komai ba komai ba zai wuce kinji my Sister,
To kawai ta CE amma ga alama maganar bata shiga cikin rantaba tadai basarne Dan bataso Sajeeda ta fahimci wani Abu a cikin zuciyarta ko cewa takeyi hava Dan bakisan azabarda nasha bane shi,isa kikace hakan.
Suna zaune a dakin sun dauko sabuwar fira mummy tashigo dakin ta kalli ‘ya’yan nata cike da sha,awa tana matukar so tagansu cikin farin ciki da annashuwa, yadai yaran Daddy ana tadine, Rukayya kinsha maganin ki eah tasha mummy yanzun nama ta kare sha ai zan kula da komai insha Allah yauwa yar albarka Allah yayi muku Albarka a tare suka amsa da Ameen.

Faruuq kam Sam zaman dakin ya gunduresa jiyake inama ace yasan gidansu Angle da yaje yanxu kozata wulakantashi Amma kuma tayaya shida ba yawo yake cikin garin sosai ba balantana ma ya iya sanin unguwarsu harta, kai ga sanin gidansu Ohh Allah gani gareka , ka sassauta min wani kuna yakeji a cikin zuciyarsa haka ya wuni ba walwalla a tare dashi da kyar yaga marece yayi ya Dan samu yayi wanka yasaka kayan sa Dan yazaga gari ko zai rage zafin ra dadin da yakeji a cikin ransa Dan ya fahimci zamansa shikadai ba karamin kara, dagula masa lisafi yakeyiba. Unguwar mabeera ya nufa gidansu wani friend dinsa yana cikin tukin mota phone dinsa, ya hau ring, kamar karya daga danshi a halin yanxu ba kowane surutu yake iya saurareba indai bana Angel dinsa bane, baima tsaya duba mai kiran ba receive kawai ya lasha ya kara wayar a kunne Hello!!! Daga dayan bangaren aka amsa Hello sweety ykk koba,a fadaba yasan ko wacece Salma kiyi hkr ina driving, ne yanxu zan kiraki anjima.
Baima jira cewar ta ba ya katse wayar tare da jinjina hali irin na Salma kullun. Saita kirasa ta wani mayance masa ko anaso dolene oho.
Wacece Salma? Salma Kabeer ‘yace ga Alhaji kabeeru Mainasara , aminin Alhaji Bashirne mahaifiyar Salma kawar Hajiya kubara CE ta sosai Dan kusan halin su ne yazo daya, shiyasa amintar tasu tahadu saidai ita mahaifiyar Salma tsayayyar mace CE duk abinda tasa agaba to ba shakka saita mallakeshi su hudune a gurin mijin amma saboda kissa da tuggu irin na Hajiya Suwaiba saida tasaka duk aka kori kishiyoyinta yazama ita kadaice a gurin mijin sai abinda tace ta saye shi tamayar da Alhaji kabeeru mijin Hajiya.
Su shiddane a gidansu Abdullgafar sai Abdullwahab Da Abdulrahman Sai kuma Salma Da kanwarta Safeeya Salma cikakkiyar yar bariki CE sosai, ta goge sosai da duniya ta hadu da Faruq ne a ranarda sukaje gidansu ita da hajiyarta tun daga ranar da yafara ganinshi taji a duniya batada Wanda takeso sama dashi , duk da tanada nanema duk bata saurarensu tun sanda ta hadu da faruuq da kanta tayi masa talar kanta, butshi ko kallo ma bata isheshiba, Dan shi ya tsani macce marar kamun kawai Wanda Salma na ciki kawai dai yana kulatane sanadiyar Hajiyarsa Dan ya taba yiwa salmar walakanci a gaban Hajiyar ta nuna masa baccin ranta kuma ta umurceshi da karta kuma ganin ya yima Salma walankanci saboda hakan ne yake Dan kulata but har yanxu itace take kiransa da kuma yawan zuwa gidansu acewar ta zo gaida Hajiyar ne kuma ita dama Dan taga Faruuq take zuwa gidan.
Faruuq yaja tsaki dama nasan Salmace wllhi baxan daukaba Dan yau najawo kaina kira kenan ba adadi kashe ma wayar zanyi Dan na huta dai2 nan yayi packing a kofar gidansu misbahu abokinsa .wayar ya dauko yakira Misbahun bai wani dadeba ya fito ya shiga motar Faruuq din, suka fice daga unguwar.

Maman Ussee????

???? ‘YAR BAIWAH ????2⃣2⃣

Maman Ussee????

Shigiwar Daddyce ta saka su fitowa domin su gaidasa, ahh lallai Rukayya jiki yayi sauki kina daishan magani ko eah Daddy inasha sosaima to masha Allah,haka aso after sallar Isha kowa ya hallara a falo domin cin abincin dare kamar yanda suka saba ,mummy CE tayi saving dinsu, bayan kowa yaci ya koshi Alhmdllh, suka dawo falo domin yin kallon labarai Wanda kusan ma ince kullun akidar gdn ne kamin time din bacci yayi, saida kowa yara jin bacci San ,nan da guda2 yaran kowa yabar falon mummy kawai aka bari da Daddy ko suma dama jiran yaran kawai sukeyi suma suka kashe duk kayan kallon suka tafi dakunansu domin yin bacci,
Sajeeda ta Riga Rukayya tashi daga bacci dayake tasan dawan garin bata tsaya tayar da itaba alwala kawai ta fada toilet ta dauro ta bayar da farali ta dauko qur,ani ta fara karatu cikin muryarta mai dadin saurare Daddy ne ya kwankwasa kofar dakin Amma jin ana karatu ya tabbatar masa da sun tashi daga bacci shima dawowarsa kenan daga masallaci, kira,ar karatun sajeeda ne yatayar da Rukayya da yake a bayyane take karatun addu,ar tashi daga bacci ta fara yi kamin nan tayi mika ta sauko da kafafunta kasa ta nufi bathroom domin yin wanka ta gyara kanta, fitowarta daga wanka daure da towel a jikinta dayan towel din kuma tana tsantsane kanta , dago kai Sajeeda tayi manya masu gari antashi daga bacci eah Sist shine baki tayardani ba to ayi hkr ya jikin naki Rukayya ta kalleta cike da murmushi naji sauki sosai kiyi sauri ki shirya karki makara Allah yabada ladan karatu.
Shaf sajeeda ta manta da wai yau ana zuwa skull Dan ganin yar uwarta bata shirya ba a gurguje ta shiga wanka ta fito tafara saka uniform dinta ta dauko sock da sandals dinta yasaka Rukayyace ta daukar mata skull back har suka fito zuwa dakin mummy suka gaidata kamin nan sukaje dakin Daddy shima shirin yakeyi Dan ya ajiyesu ya wuce gurin aiki GT Bank, yadai Rukayyah ya jikin naki Naji saiki sosai Daddy to Allah ya kara sauki suka amsa atare itada Sajeeda, har cikin mota Rukayya ta rakasu Fadil ne agaba Sajeeda da Abdallah kuma a baya ta daga musu hannu har suka bar unguwarsu zuwa skull su Abdallah Daddy yafara saukewa kamin nan ya nufi hanyar skull din su Sajeeda itama ya sauketa direct assembly ground ta nufa bayan gabatarda jawabai aka sallama student kowa yakama Hanyar zuwa class dinsa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Leave a Reply

Back to top button