YAR BAIWAH HAUSA NOVEL

YAR BAIWAH HAUSA NOVEL

Maman Usseey????

???? ‘YAR BAIWAH ????6⃣1⃣

Maman Usseey????

★Washe Tun da Asuba Farouq yatashi Yata yar da Salma Kamin ya Fito ya Nufi Part Din Rukayyah Dayake yanada keys na kowane part . Bude Kofa yayi Yashiga a Hankali yake jiyo Sautin Muryan ta Tanata Karatun Cikin Murya mai Dadin Saurare Murmushi Yayi Yace Alhamdullah a Fili Wani Dadi ne ya Ziyarci Zuciyarsa ,, Saboda Tun Aurensa Da Salma baita ba Ganin ta Dauko Qur-ani ta Karanta Ba duk da Yana iya Bakin k'okarinsa Wurin Ganin tasamu Ilmi saidai Yau Yakasance Abu mafi Girma a Rayuwar sa Ana Karatun Qur-ani A gidansa Bayan shi Sabanin Wakokin da yasabaji A gurin Salma wata Soyayyar Rukayyah CE takara Shiga Zuciyarsa ,, Sosai da Sosai  Da Sallama yashiga Room Dinta Zaune yaganta a Saman Sallaya Sanda takai Aya kamin ta Dago ta Amsa Sallamarsa Da Murmushi ta Gaidasa ,,Barka da Asuba ya Amsa Da Yauwa Hope kin tashi Lafeeya ,, Qlau Alhamdullah , yauwa Nixanje Massalaci dama Dan Natashe kine na manta Matar Tawa Malamace Abin Dariya yabata Tace wane Ni Daliba Dai yace koma Dai menene Allah ya karba ta Amsa Da Ameen Kamin ya Fito Dan Zuwa Massalaci ya sallaci Asuba.
  ★ A bakin Kofa sukaci karo da Salma wadda tayi labe tana Saurarensu Turo baki tayi Farouq yace Salma Ba Sallah nace Kije kiyi ba To ai gani nayi Ba ita keda Girki ba Amma kawani Zo Part Dinta Nifa Banaso A Shiga Hakkina ,, Hava Salma wan nan Wace irin Maganace Dukkan Ku Magana ne kuma ko wacce tanada Hakki akaina Dan Nazo naga Ya tashi Kuma Natayar Da Ita tayi Sallah shine Shiga Hakki Eah Shiga Hakkine mana Aida Kace Ni naje Na tasheta bakaiba Mtseww yaja Tsaki to Badani a Wan nan Tsarin. Ba Kuma dole kibi yanda Na tsara Gidana yayi ficewarsa yabarta saida ta Harari Kofar Part din Rukayyah kamin ta wuce nikuma nace A Banxa Harara A Duhu Dan Wadda kikayi Domin ita bata ma San Kinayi ba .

” Rukayyah bayan ta Kare Sallah Asuba Wanka tashiga tayi ta zauna ta tsara kwalliya kamin tadawo parlour ta Zauna ta kunnah T.v tanata Kallo Abinta wayarta CE tayi Kara ta Duba Sunan My Sist tagani Murmushi tayi tace Sajeeda early in d morning ko lafeeya Daukar wayar tayi Daga Dayan Bangaren Sajeeda tace Amarya Bakya laifi Ya Amarci Rukayya ta Amsa lafeeya Lou gashinan munayi good Dama Yau zan Fara Zuwa Skull Na shirya ne saina tunoki nace Bara nakira naji ki Rukayyah tace Ayya Sist Allah yabada zaman Lafeeya yasa A dace kinga Kallo ma nakeyi Amma Dai zaki biyo tanan ko Sajeeda tace Ban maki Alkawari ba But saidai nagani sun Dan Taba Hira daga Bisani suka Ajiye . wayar

” Bayan yadawo daga masjid Yatarar da Salma Sai wani Cika take tana Batsewa a Dole Bai mata Adalci ba Ko kula ta Baiyiba yashi gewarsa Room Dinsa Harda Sa key Alamar Karma ta Damesa Gama Borin Haukan ta tayi tashiga kitchen Dan Hada Breakfast Ita wallahi wan nan Aikin yamata yawa Dole ma yasama mata yar Aiki Dan Bazai yuyu tarika tashi Kullun tana Hada Break ba Gashi ita bama Wani Abin kirki takeci Ba ta Tuna Ada in bataso ba Saidai suyi Baccin su Har su gaji in sun tashi zai Je ya yo musu ,, Take Away Amma yanxu Tun ba,aje ko,inba Tafara Tashin Safe Kai Wallahi Bazata Sabu ba wai Bindiga A Ruwa Wan nan Tsarin Sam Baiyi ba A Gaskiya Kishiya Takura ce Ina Zama na kawai a hadani Da Wahala , wahala mana Gashi duk nagaji Mtseee gaskiya da Sake Ita kadai taketa Sambatun ta kuma dole ta Hada Break din Amma Kamin a kammala Anyi Dogon Baki yafi a kirga tsaki ba, Bayan ta Jere komai A Dinning table kamin tashiga wanka tana Cikin shirya wa Wayarta tayi Ring ,, Ta Dauko. Farouq ne Baima jira maixata ce ba ya CE da Ita idan kin gama Hada Break kije ki kira Yar Uwarki Ya kashe Wayarsa Bin wayar tayi Da Kallo kamin daga Bisani ta Fito Kamar karta je but Sanin Halin Umar yasa taje Dole ta kirata Koda ta Dawo Yana Zaune a Fallo yana jiran su ,, Samun Guri tayi ta Zauna Kamin Da Sallama Rukayyah tashigo Fallon Salma na Lura da Irin Shu,umin Kallon da Umar Farouq yake mata A Zuciyarta tace A Banxa Saboda Kyauwun Fuskar kawai ne Dani ake Tutiya Dariya Tabanifa Sosai ,, na CE Hodi Jan Kishi Gamai Yinka ,, Haka suka zauna A Dinning Salma tayi Serve Dinsu ,, Sanda suka karene Salma Tace Dear ,, Please maganar Yar Aikin nan gaskiya Aikin yamin yawa kuma kaga yanxu Banikai nikeba ga Babynka Banaso Yasha wahala sosai ,, OK. Za,a kawo Insha Allah Dama Mun kammala Zancen Da Hajiya But Ba ke kadaiba Harda Rukayyah ma Hava Dear kasan Mai Aiki Daya fah Bazata iya Aikin gidan nan kawai kamo mata wata gaskiya ,, Rukayya tace No Aunty Bama sai ya samo wata Ba Ai zan iya kawai dai Akawo miki Dan Kar Babyn mu yasha Wahala Murmushi FAROUQ yayi yace a,a Angel kema za,a Sama miki Dan Kema Banaso ki Wahala kinji Wata uwar Harara Salma ta Banka wa Rukayyah a Ranta Tace Nikuma so kake nawahala ba Aikin Banxa,, A,a Dear taya mutun Yace Bayason Abu za,a mai Dole kawai ka kyaleta ba tace Zata iya ,, FAROUQ yace ai Nine nace Zan damo Saboda haka zan Samo muku Ku Duka OK . Badan Taso ba tayi Shuru Dan kar tajawo wa kanta wata Maganar ,

★ Haka suka Kansance Har Girkin Salma ya Kare Rukayyah ta Karba ,, Wani Lafiya yan Girki ta Rangada mai Rai da motsi Dayake Rukayyah Rainon Mummy ce Ba wasa gurin Iya Girki Bayan ta Hada komai a Dinning table tashiga wanka tsaf da ita Yanda FAROUQ yasaba shigowa yauma Haka Yashiga Wani Kamshin Dadi ne Ya Ziyarci Zuciyarsa Sannu da Zuwa tamasa kamin ya Amsa da yauwa Room Dinsa ya Nufa bayan yafito ya umurceta dataje ta Kira Salma suci Abinci ba musu taje Ta kirata Saidai Abinda Salmar ta mata Bataji Dadi Ba Tadai Hadiye Saboda Tana mata Uzuri Ne Sai Dan kawai ta Shigo Room Dinta ta kiranta Shine ta Rufeta da masifa Haka ,, aka koya maki In kinga kinyi Sallama ba,a Amsaba kijira mana kawai kiwani shigo min Daki Kamar Kin Shiga kasuwa Hakuri ta Bata kamin yadawo Sanda ta Banna musu time kamin ta Zo da Farouq yamata Magana Cewa tayi Hava wai Meyasa baka Tausayina ne Rukayyah tace Gaskiya Yakama ka Rika mata Uzuri kasanfa yanayin Da take Ciki saida Haka,, Baisake cewa komai ba Har Rukayya tagama Saka ma Kowa Abinci A Zuciyar Salma cewa Take Jiwani Jagwal gwalo Bari dai naci kar Kuma nayi Laifi ,, Dan Ba wuya nayi yanxun nan.
” Haba kuzo kuga cin Abinci Su Salma harda Neman Kari???? Kuma fah Jagwal gwalo ne Haka ta Bude Ciki ta kwashi Girki Sosai ,, Sanda taci Sosai harda Gyatsa ,, lol???? Dear Please karakani Zuwa Cikin Gida Dan gaskiya na koshi dayawa fa Kai Salma Sai kace A wurinki aka Fara yin Ciki da Murmushi Rukayyah tace Hava Dai Raka ta Din da zakayi shine wani Abu please Rakata mana ,, Dole ya Rakata Amma Daya Biye mata Allah kadai yasan abinda Za,ayi Sanda yakai Zuciyarsa nesa kamin Ya samu tabarsa Hmmm macce Shu,umar Gaske ce .
★Bayan yadawo ne Ya tar da Rukayyah Harta Gyara komai da komai Sannu da Aiki yace da Ita cike dajin kunya Murmushi tayi ,,masa kamin suka Dan Zauna a Fallon sunda n taba Kallo nawani Lokaci Daga Bisani Farouq ya Dauketa Zuwa Bed room Dinsa Yace Kallon ya isa Haka gobe kya Karasa ko ,, murmushi kawai ta Sakar masa Kamin ya bata Hot kiss Toilet yashiga Hakan ne yabata Damar Zuwa nata Room din ,, Ta canja nata Kayan Tana Cikin fesa Turare taji Murda kofa Bata Duba ba Dan tasan Mai Shigowar Ji kawai tayi An Rugumeta ta Baya tare da Cewa shine kika Gudo ko Toni na kawo kaina karban Turaren yayi ya Ajiye a Saman Mirror ,, ya Juyo da ita Suna jin Nufa shin Juna dago Fuskarta yayi Batayi Auneba taji Bakinsa a Nata Ba ko ,, Sassautawa yashiga Tsotsar Lips dinta Wani Yanayine marar Fassarawa Rukayya ta Tsinci Kanta Ciki ,, Ganin tsayi ya Gagaresu ,, Yasa suka Zube a saman Bed Sai wani Shafa ta yakeyi ta ko,ina Tuni Farouq ya fita Hayyacinsa Dakyar ya iya tashi Ya kashe wutar Dakin Da Zafi Zafi FAROUQ yake so ya Isar da Sakon ninsa yayinda Rukayyah najin Salo yafara Chanjawa ta Rokonsa Dayiyi Hakuri Amma INA Baimasan tanayiba Saboda yariga yayi Nisa Acikin Wata sabuwar Duniyar da Ya Tsinci Kansa Ganin Labarin Yagagari Saurarena Yasa nabarsu suji Dadin Shakatawa Nima Naje na Rugumi Nawa Ogon ????

Maman Usseey????

Note: A Duniya mutane kala2 ne wasu masu Hankali ,, Wasu kuma Allah Dai ya Kyau ta Magana itace Yakamata makiyana sugane cewa Zakaranda Allah yanufa da Chara sai yayi saboda Haka Duk mai Zagi yakama Jikinsa ,, Saboda zagi Baya qari kuma Duk Wanda Ya Zagi tsohon wani Nashi ya Raina Ni mai Hankalice so Bazan Biyewa mai zaginah Abinda kawai Nasani Ko Cikin mutun na Ciyo Bazan Daina Rubuta yar BAIWAH ba Idan kinji Zafi Gobe ki Rubuta naki Kuma bansaki Karatu Doleba so Kiyi Hakuri Nagaba yayi gaba nabaya sai Biyar Sahu kuyi Hkri Hater Bayanda Zakuyi Dani. Masoya nah nagode da kulawanku Maman Usseey love you All????

???? ‘YAR BAIWAH ????6⃣4⃣

~Maman~ ~Usseey~????

 ★ Kwanci Tashi Lokaci K'ara Wucewa kawai Yakeyi Yayinda Komai Sake Canjawa kawai yakeyi Amma Sha,anin Gidan Umar Farouq kam Abin  Ba,a Cewa komai Tun Ranarda Cikin Salma ya Zube Shikenan Suka Kasa Hakuri Ala Dole wai Dasa Hannun Rukayyah Dan Ganin Irin Kulawanda Yake Baiwa Salma Shine yasaka mata Magani a Abinci Cikin ta Ya Zube Allah Sarki Salma takasa Ganewa Abin Daga Allah ne Saboda likita ya Tabarta Da Cewa Ba wani Abinda yayi Course Din Problem Din Kawai Dai lokaci ne Da kuma irin yanayin Mahaifar ita Salma din. Sosai Farouq yaji Bakin Cikin Zubewar Cikin Salma sai Dai Ba yanda Ya iya Saboda Allah ne Mai Bayarwa  Wata kil Hakan Shine Alkhairi A garesa  Yayinda Salma da Mahaifiyar ta Kuwa suka Lashi takobin Sai sun Sanya Rukayyah Kuka Kamar yanda Salma Tayi sun Dauki Laifin da Batajiba Bata Ganiba Sun Daura Mata . 

” Haka Rayuwar su tayita kasancewa Kullun Kudinsu na Hanyar Malamai da Bokayen Yan Tsibbu Sai Dai Har yanxu Sun kasa Samun Nasara Saboda Rukayyah Mutun CE mai Riko da Addini Bata wasav ko kadan Yayinda Hakama Farouq ko sunyi Abin Baya Tasiri Maimakon su Saduda Kara kaimi ma sukayi wurin Ganin Sun Cimma Burinsu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Leave a Reply

Back to top button