YAR BAIWAH HAUSA NOVEL

YAR BAIWAH HAUSA NOVEL

★ Rukayyah na Kitchen tana Hada Girki Dan Yau Ita keda Aiki yayinda suna Makale a Waya itada F Dinta Sai Kyalkyalar Dariya takeyi Da Alama Zancen yana mata Dadi ,,gaskiya My F Yau karka Dade Dan Banason A kalle min kai A Hanya kamin Kadawo Gida ,, daga Dayan Bangaren yace Aikuwa Kamar kinsan Yau Saina Dade Dan Kuwa Tadi Zani Yau Turo Baki Tayi Hadi da Buga Kafa irin Wanda Yara Sukeyi  Please Nidai Kadaina Min Irin Wan nan wasa Allah basonta Nakeyi ba kwai kwayonta yayi Tare da Yin Murmushi Karki Damu My Angel Ur D Only One ai Daga ke An. Rufe kofa Kinji Zan dawo Very Soon Insha Allah ,, Fadada Fara,anta Tayi Kamin taci Gaba da Hada Girkin ta mai Rai Da Motsi  Tanayi tana Duba lokaci Duk da Tasan koya Dawo Ba yanxu zai Shigo ba Sai anjima Amma Dai Tafiso Yadawo Da Wuri ,, Haka ta Kammala komai Da Komai Ta Jera a Saman Dinning yayinda taje taci Wanka Tasanya Kaya Masu Bala,in Daukar Hankali ,, Ta Zauna A Sitting Room Tana Jiran Isowar Farouq Dinta .

★ Farouq kuwa Baidawo ba Sai Bayan Isha Dayake Yanxu Ba Tare Suke cin Abinci da Salma ba Ganin Bataso Yasanya ya Umarci Kowa Da Yayi Nasa koba Ranar Girkin Mutun Ba ,, part Din Salma yanufa Dan Dama A ka,idarsa Duk Wadda tafita Girki Sashenta zai Fara zuwa Kamin ya Je gurin Mai Girki Da Sallama ya Shiga Cikin Gidan Tana Zaune Tana Danna wayarta Bako ta Amsa masa Baiyi Mamakin Rashin Tarbonsa Dabatayi ba Dan Dama Ya lura Kamar kar ya kara Aure ta Canja masa More Especially tun da Rukayyah Ta Daina Shigowa Part dinta wata Rana Haka Zata Garashi Sai Sunyi Nisa ta Janye Jikinta Ala Dole sai sunyi Jinga Shida Matarsa Amma Bayanda ya Iya Saboda Bayaso yashiga Hakkinta ,, Kuma yana Kyaleta ne Dan Kawai kar Ace Dan yayi Aure ne Yake mata Wulakanci Wuceta yayi ya Shiga Dakinsa Ya Dauki Abinda Zai Bukata Kamin ya Fito ya Ya Ajiye mata Ledar ta Yace Sai da Safe Bako Godiya Balantana tamasa Magana Harara kawai Tabisa da ita yana Fita taja Wani Dogon Tsaki Mtseeeww Zaku Sani ne daga Kai Har Waccan Shegiyar Rukayyar Ta tashi Ta kulle Part din ta Tayi Shigewarta ta Kwanta Saka Banxa Saka Wofi Har Barawo yasaceta Bacci.
★ Cike da Haushin Salma Farouq ya Fito yanufi Part din Rukayyah A yaune yaso Yabasu Gift din Motocin da Ya Saya Musu Tun da Dadewa Amma Baccin Ran da Salma ta Sanya mishi yaji Yama Fasa Kyautar ,, Wai meyasa Mata Kishi yamusu yawane yatuna irin Rayuwar su DA sukayi a Baya Ya Ce Allah ya Kyauta ya Shiga part din Rukkayah Yana Bude kofa wani Daddan Kamshi yamasa Maraba Lale ,, Tana jin Bode kofa ta gudu tazo ta yi Hugging dinsa Ta Shiga yimasa Welcome Back Kiss Tare da Yimasa Sannu Dazuwa ,, Neman Damuwarsa Yayi ya Rasa Jansa tayi sai Room Dinsa Bayan ta Ajiye kayanda yashigo dasu Hada masa Ruwan wanka tayi Tare da jansa zuwa toilet cikin Wani Salo mai Rikitar da Mai Tunani Cikin kashe Murya tace My F kayi wanka Sai kaci Abinci kona Tayakane murmushi yasakar mata Tare da Yawota Ya Rugumeta sosai ya lalubo Bakinta Yashiga tsotsa Ganin A Cikin Toilet suke kuma Tasan Halin Kayanta yasa tadanzare Jikinta cikin Salon Dabara Tace kayi Wanka Dai First Ta kallesa ta Ciremai Kayan da Zai Saka nashan Iska masu kyau kamin taje ta Sanya kayanda Ya siyo a Cikin Frige Wanka yayi Kamin ya Fito Daure da Towel Murmushi yayi a Cikin Zuciyarsa yace Allah yamaki Albarka My Angel Ya Fito ya Gyara Kansa Yasanya kayanda Ta Ajiye masa kamin Ya Fito Zuwa Sitting Room.

★ Yana Bude Kofa Tana Shigowa Kashe Mata Ido Daya yayi tace Wow kayi Kyau shine Baka Jira Nazo na Shirya ka ba,ko Sorry Ai koyanxu Kinyi K’okari Muje naci Abinci Dan Wallahi yunwa nakeji Shafa cikinsa tayi tace Sorry Dear please kadaina Zama da Yunwa Banaso Yace to Ai Yanxu gaki zaki kula Dani sukayi Dariya Chak yadauketa Bai Direta a ko,inaba sai Saman Kujera shima yazauna Ta sanya masa Abinci Amaimakon Taci tana a,a Bashi Tashiga yi Farouq ko Yabude Ciki Sai kwasar Girki yakeyi Sosai yaci Abinci Sanda ya koshi kamin Itama ya Fara Bata Abincin sai Shagwaba take Zuba masa Bayan sun koshi ta Tattara kayan Ta miyar a Kitchen Ta dawo ta kwanta a Saman Jikinsa tana wasa da Sajeen Fuskarsa yana Kallon News Ajima yakan Dan Kalleta yana Shafa mata sumar Gashinta Daya kwanta luf Bada Jimawa ba Bacci yafara yin Awon gaba da Rukayyah Gyara mata Kwanciyar ta yayi Sanda yagama Kallon News Dinsa ya Dauketa Chak bude Ido tayi yace Sarkin Raki Badai Bacci Zakiyi ba Bayan kinsan Ban Baki Sakonnina ba Murmushi tamasa Tare dacewa My F nagaji please bari Gobe Dan Allah Girgiza mata kai yayi tare da Makale kafada. Alamar Naki wayon Bai Direta ko,ina ba Sai Saman Bed Dinsa kamin Ya dawo ya kashe Kayan Kallon ya Rufe ko,ina Yadawo ya Samu Rukayyah Shafa Fuskarta yayi ta Bude Ido Wai My F dagaske Bazaka Hakura Sai Gobe ba Bai barta ta Karasa Zancen ba Yashiga Sance Mata Riga Wasa yafara yi da Duniyar Fulaninta Daga nan Kuma yadawo Yasha lips dinta sanda ya tsotse su Tas kamin Kuma ya Fara Aika mata da Sakonninsa Masu wuyar Fassarawa Da Zafi Zafi Yake Aika Isar
mata Sakonsa lol????????

~Maman~ ~Usseey~????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16

Leave a Reply

Back to top button