YAR BAIWAH HAUSA NOVEL

YAR BAIWAH HAUSA NOVEL

Maman Ussee????

???? YAR BAIWAH ???? 1⃣5⃣

Maman Ussee????

Sajeeda da Rukayya yaran kirki, wadanda bazaka taba cewa sun tsokaneka ba , zaune suke a harabar, area class, sun duba wani book, dukadai ne zaune a gurin sai wadan da. Baza,a rasa ba, Sajeeda ta kalli Rukayya, yadai Sist naga ki wani iri neyake faruwane. Murmushin karfin Hali kawai yar baiwa tayi,
Mekigani ne hln ba komai, nikuma dadina dake shegen zurfin ciki yanxu akwai abinda yake damunki a duniyar nan dabaza ki iya fada mun shi ba, koda yake ,may be kinada ,
Wata wadda ya dace kiyi sharing din fillings dinki da ita wadda ta wuce ne, nakula dake tun jiya bakya jin dadi but saboda, karfin hali irin naki nayi ta tambayar ki amma kin ki, fada ,
Namiki alwarin yau idan har baki gaya min. Ba to damunje gida nikuma sai na gayawa ,mummy ita ai dolenki, ne ki fada mata ???? zaro ido Rukayya tayi hadi dacewa hava Sist kin kasa fahinmta ta. Kawai ne nagaya miki am OK ,
Kawai dai na tuna da Raba ne shiyasa hmmm Rukayya yaushe kika koyi karya nidai nasan wllhi dakwai wani abin da kike boyewa kuma zan gyaleki. Baxan sake tambayar ki. Ba amma nima wata rana ko kin gani cikin damuwa to karki kuskura kice wai zaki tambayeni meke damuna, Dan ba fada miki zanyi ba ta tashi fuu da dauki sauran tarkacenta ta kara gaba, dafe kanta Rukayya tayi Dan batasan ya zatayi da fushin Sajeeda ba ,
Tana matukar son ‘yar uwarta.
To amma tayaya zata iya fada mata wan nan abun ai sirrin ta ne. Bedace sai Sajeeda taji ba duk da yake tana fuskantar yan matsaloli
Kadan amma tayi alkawarin ko mummy. Baxata fadamawa ba Dan ita kunyama takeji ace wai girma yazo mata duka duka shekarunta nawa yanxu 15 ne fa am still young ta furta a filli yayinda tayi wani Kayataccen, murmushi, ???? bara naje nayi bikon my Sajeeda yar rigama nidai maman Ussee, gefe. Nakoma nasha ???????????????? dariya ta mai isana kamin nan nace su Rukayya manyan mata girma yazo kenan???? ba,aso a fada a gida lol.
Duk abinda sukeyi akan Idon sane yakasa jure taya zai iya hakura da Rukayya da dinbin so da kaunar da yake yimata kuma da kunya yaje yasameta da sunan wai yana, sonta yarinyar karamace batasan meye so ba but zai yita renon Soyayyar ta a cikin zuciyarsa har sai nan gaba kadan ya fada mata dama duk wani move nata akan Idinsa ne bashida wani aiki sai na kallon ta a duk fadin skull din. Baiga wata ya macce wadda zai iya , baiwa zuciyarsa ba kamar Rukayya tun farkon kasu su ,skull din yake masifar sonta duk ,da dibin yanmatan da ke zarya a gd da kuma waje shi baiga wadda tayi masa ba irin Rukayyah Ring bell din da yaji ne yadawo dashi daga Duniyar tunaninda ya tafi Dan zuwa yayi musu lesson dama da an dawo daga break, yanada class dinsu cikin sauri ya kwashi abinda zai bukata yakara gaba .
Towai waye wan nan???? Bakowa bane ila uncle Faruq yaro mai ki da kansa ga kyau ga ilmi uwa uba ga kudi bayason raini ,kokadan bai cika damuwa da abinda be shafesa ba duk da iyayensa nada kudi. Bedamu da nasu ba yafi bukatar tasa dukiyar gumin kansa , mahaifinshi ,yanada kudi ba kasan. Ba Amma Faruuq basune gabansa ,ba bayan dawowarsa daga maleshia karutu shine yanema kansa aikin koyarwa a S A M I C duk da wurare da yawa, ana Bukatar sa .
Amma shi duk bayasonsu ,yafiso. Ra,ayinsa ,
Saigashi kuma Allah ya jarabceshi da son wacce batama San yana yi ba hmmmm duniya kenan.
Rukayya Bata fice Class dinsu ba saida ta fara zuwa gurin yar uwarta Sajeeda tabata hkr dayake kunsan Sajeeda da Rukayya sai Allah nan da nan a shirya sukaci gaba da wasansu da dariya Ring din bell ne yadawo dasu Rukayya tacema Sajeeda Sist bara na wuce Dan wllhi Uncle Faruq ba mutunci ne dashi ba zai iya hanamin shiga class idan har yarigani kuma. ,baya latti yanxu haka in ance yana hanya bana musu , to sarkin tsoro fara gudu tundaga nan suka kwashe da dariya su duka Ruky ta kama Banyan zuwa Class dinsu har ta kusa kai ta tuna da book dinta yana hannu Sajeeda dazu ta ficce dashi kuma Uncle Faruq yabasu assnmnt yaune kuma ranar dubawa da gudunta ,ta koma baya sai Class dinsu Sajeeda Sist ban note Book dina na Geography, dakika dauko dazu , cikin sauri ta karba ta nufi hanyar class dinsu saidai tayi rashin sa,a Dan kuwa har yariga yashiga ???? zare ido tayi hadi da Dora hannu aka???? nashiga ukku yauni Rukayyatu , wan nan Uncle din mai disga mutane yaxanyi dashi ,bayan ta saita kanta kawai tayi shahada tace excuse me sir yes ya amsa batare da ya juyo ya kalli me magana ,ba duk da yasan ko wacece, am sorry nayi late wallahi na manta note book dina ne a class dinsu YAR uwata koda naje na karbo harkashigo kayi hkr plzz, baice da ita kalla ba saida yagama rubutu a white bord kamin nan ya juyu ya kalleta in serious student taya za,ayi kibar note book dinki a hannu wata inhar yanada muhimnanci a tare dake bari kiji u wll not attend my lesson kuma ki bacce min da gani kina disturbing , dinmu hkr tashiga bashi kamar tayi kuka ,amma ko kulatama beyi ba haka ta karashi tsayuwarta takoma bakin class ta zauna, yayinda shi kuma a cikin Ransa yake cewa am sorry my Angel bansan ya zanmiki ba shiyasa namiki hakan.

Maman Ussee????

???? YAR BAIWAH ????1⃣6⃣
Maman Ussee????
Gefen Rukayya takoma tana duba book dinta ,yayinda uncle Faruq yaci gaba da lesson Sometimes yakan Dan , dubeta duk da dai baya ganin fuskarta ,amma yana ganinta a zaune wani ,nishadi yakeji idan har yaganta , bayan.
Yakare lesson dinsa yana fitowa cemata kawai yayi ke biyoni muje ki karbo sauran note book din yan class ,dinku kisameni a staff room ko dago kai batayi ba ,balantana ma ta bashi amsa saida ya sake maimata kiran ta ke Rukayya bakyajina double funishment, sai nasa distilling, master yakoya miki hankali ,a sanyaye, tace sorry uncle wllhi banji bane ina kara2 ne kuma ta duk ji kawai dai, yabata haushi ne yasakata zaman 30mnt a waje kuma yamata hasarar daukar lesson dinta ,gashi harda wani CE mata ke danya raina mata wayyo ,bayan ta basa hkri ne tashiga class ta hada books din yan ajin nasu guri ,ta fita bata zarce ko,ina ba ,sai staff room.
Dashigarta kai tsaye , teburinsa ,taje ta Dora books din bayan ta sake. Basa hkr baice da ita komai. Ba kawai dai yana kisima kyau da kuma sweet voice dinta hardai dayake cewa kayi Hkr uncle jiyake kamar ya rungumeta hardai inta bude idonta masu kara tafiya da imanin sa, da kyar yasamu ya saita kansa cikin voice sarkake yace da ita u can go but karki sake maimata hanka kinjiko ta amsa da to kawai tayi ficewarta , shi kuma gogan tunanin yanda zai iya bullowa Ruky kawai yake yakasa Dan besan yazata karbi zance nasa ba.
Kai tsaye class dinsu ta nufa cike dajin haushi uncle Faruq sai wani tasata a gaba yayi yana kallon ta da wasu mayyun idonsa kawai ya hanata samun abinda tazo nema akan wani ka,ida nasa na banxa ,to na banxa mana cewar Rukayya ai nabasa hkr amma yakasa ganewa, tana shiga sai ga wasu yan SS3 student prefect sun shigo class din bayan kowacce , student ta nutsu suna wani yatsina Ku wayece dazu mukaga tabi ,uncle Faruq a cikinku Ruky ta yi shuru kowama baiyi magana ba ,Ku wai ba .
Magana ake muku bane kun maida , mutane wasu yan iska , can sai wata ta nuna Rukayya Sisters wan Nance , kan uban chan, shine Dan rainin wayo kinaji ana magana kin yima mutane shuru to biyomu, ???? Rukayya tafara magiyar rokonsu ,amma Sam suka dage saita biyo,su
Ba yanda ta iya dolenta ta bisu , sanda suka gama disgata kamin nan suka bata punishment, din wankin , toilet kai ranar Rukayyatu taga bala,i ,iri iri duk sanadiyar uncle Faruq akan wai su sonsa sukeyi kuma suna zargin Rukayya ma wai ,sonsa take basu, San ita yanxu kara dasa tsanar sama sukayi a zuciyarta ,baita takoma ,class ba sanda akaje shot break gashi dama bata jin dadin jikinta maranta ke ciyo gakuma wani azababben ciyon kai.
Sajeeda CE tashigo class din tayi mmki sosai dataga Ruky a saman decks, tanata barcin wahala Dan yau ta bautu, Shafa fuskarta Sajeeda tayi sleeping beauty kintashi muje short.Break ,tadanji jikin Ruky da zafi nan daban ,
Sajeeda ta rude Sist meya faru tafara jijjigata Ruky ta bude idonta da kyar saboda zafinda suke mata Sist bana jin dadine muje,
Ki kaini skull clinic itace ta taimaka mata har zuwa clinic din.
Bayan Norse ta dubata ,saita. Bata magani kamin ,nan bacci yadauketa Sajeeda ta kwantar da ita akan bed din clinic cike da tausayi takoma Class dinsu.
Maman Ussee????
Nagode sosai my fans????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Leave a Reply

Back to top button