YAR BAIWAH HAUSA NOVEL
???? YAR BAIWAH ????1⃣7⃣
Maman Ussee????
Rukayya bata farka ba sai guraren 2:pm koda ta tashi ba,inada ke mata ciwo saidai kawai batajin kuxazari ,a jikinta hakan, dai ta kejinta fayau da ita ,uncle Faruq yasha Allah ya isa kamar me a gurin Ruky Nurse CE ta taimaka ,ta gyara jikinta kamin nan tafito a jima anjima takan yi tsaki kadan.,
Jefi jefi acinkin zuciyarta kuma cewa takeyi wllhi baxan. Taba yafewa Uncle Faruuq ba Dan duk shine silar shiga ta damuwar da nake ciki a yanxu haka kurum Dan mugunta ,yahanani shiga class gashi yau ban fahimci komai da akayi ba yamin hasarar the whole day mugu kawai bantaba jin na tsani wani mutun ba kamar kai.
I Hate u, I hate u, I hate u ,uncle faruuq wasu hawayene suka fara wanke mata fuska kwata kwata yau ji take kamar ta kashe Faruuq Dan duk shine sanadin komai da yafaru da ita ko a gidansu bata taba irin wan nan wahalarba sai gashi yau ansaka wankin toilet shidda ita kadan ta , ga maranta dayake mata ciyo kadan kadan rumtse ido tayi ta sake budewa yasake maimaita Wllhi baxan taba yafema ba wannan cutuwar,
A bangaren faruuq kuma tun bayan tafiyar Rukayya tunanin ta kawai ya adabeshi book dinta ya dauko ya rungumeshi ki yake ,kamar ita din CE a hankali ya fara gutta I LOVE YOU SO MUCH, My Angel, ya sumbaci book din kamin nan ya hada sauran book din ya aje a cikin locker din Decks, din sa ya dauki na Ruky ya fita dashi gabaki daya ma skull, din yabari,
Sajeeda kuwa lesson ake amma bata fahimtar komai ,duk hankalinta yana gun YAR uwarta Dan batasan a wane hali takeba Allah Sarki Sajeeda ta Rukayya ,da kyar taga karfe 2 Dan ma a hana su fita sai anyi sallar Azzahar kawai dai Sajeeda ji take kamar ta daura hannu aka ta kwala ihu Dan jitake kamar ciwon Rukayya yadawo jikinta batasan ya mummy zata dauke ta ba, idan har ta gane Ruky batada lfy gashi bata samu damar zuwa clinic ba ,haka ta hkra sai guraren 4 haka taje ta dauko Rukayya a clinic suka shiga skull bus sai gida,
Da shigarsu gida mummy ta tarbesu Dan taga Sajeeda CE ta riko Rukayya wadda ciwon ya kara tashi da kyar ma take gani dishi 2 take gani subahanallah Yaran Daddy lafiya dai meyake faruwa wani Abu aka muku ne Sajeeda ko kamar jira take mummy tayi magana saita fashe da kuka , ke lafiya meyasamu Rukayyarne, kike kuka yi shuru gayamin meyake faruwa ne, mummy Rukayya batada lfy yau gabaki daya a clinic ta wuni ,
Taslima mummy tashiga yi kamin nan ta dafa jikin Rukayya taji zafi rau ba bata ,lokaci tayima Daddy waya take sanar dashi halin da ake ciki ,batare da wani bata lokaci ba sai gashi.Nan yadawo ,daukar Rukayya yayi yasaka ta a mota shida mummy, suka kaita asibiti Sajeeda kuma aka barta gida ita dasu fadil da Abdallah kuka kawai takeyi Fadil ne me tambayar ta Sister meya faru da Sister Rukayyahnah naga an dauke ta cikin shashekan kuka tace batada lfy ne Fadil kuyimata addu,a Allah yabata lfy cikin gaggawa Ameen suka amsa kamin nan suka wuce dakin su kowa ba dadi a ransa ,suna taya Yar uwarsu jimami (Ya Allah kabamu Ikon so da kuma kaunar Yan uwanmu tsakani da Allah da zuciya daya) Daddy bai zarce ko,inaba sai specialist. Hospital da zuwansu bada wani bata lokaci ba aka karbi su yayinda aka shiga baiwa Rukayya taimakon gaggawa , Daddy hankalinsa a tashe sai dama kinsan Rukayya batada lfy shine kika kasa gayamin, to akan wane dalili, sorry Abban yara wllhi bansan cewa batada lfy ba kasan bayanda za,ayi na sani ban gayamaka ba kawai dai irin zurfin cikintane bata fadaba cewar mummy Daddy yanada zaune yakasa tsaye ko kadan bsyason abinda zai taba lafiyar yar mutane saboda ita amanace a gurin sa , yayi alkawarin zai kula da ita kamar yanda zai kula da ‘ya’yansa da ya Haifa gashi Rukayya tasamu rashin lfy baima sani ba sai yanxu, shi duk laifin mummy yake gani Dan tafisa kusanci da su to meyasa bata fadamasa ba tun wuri sai. Bayan Abu ya zama whose
Maman Uzuwa????
Muje zuwa!!!
???? YAR BAIWAH ????1⃣8⃣
Maman Ussee????
Doctor ne ya fito daga room dinda aka ajeyi Rukayya , Daddy ya tarbesa cikin hanzari yadai likita ,cemasa kawai yayi ya biyosa zuwa office din sa, batare dawani bata lokaci ba yabi bayansa mummy kuma Room dinda Rukayya take ciki ta shiga koda tashiga ganin Rukayya tayi kwance abinta sai sharar bacci takeyi ana mata karin ruwa,
Tausayintane ya kama , Allah sarki Baby Ruky Ashe bakida lafiya shine kikaki fada min har sanda Abu yayi tsanini ban kyau taba daban gano cewa , ur not felling too well ba but I promiss daga ,yau zan kara himma wajen kula dake banason ko kadan wani Abu yasameki Rukayya Allah yabaki lfy , ta sa hannu ta Shafa fuskarta mai haske ,
Abangaren daddy kuma bayan yashiga office din Doctor ya zauna, Doctor yamaida hankalinsa a gurin daddy Dama ba wani dogon matsala bace kawai dai tasha wahala ne matuka watakilla ko ansaka wani aiki ne mai wahala or something, like that kuma ga period, dinta yafara zuwa da ciyon Mara Wanda duk shine yakara tsanata akan yawan. Dukin da tayi tayi that why yasaka mata fever Dan jinin bai sauko, a gurin. Da yakamata ba but Insha Allah she wll soon be fine, yanxu tana bukatar Hutu nayi mata aluran bacci Insha Allah koda zata tashi ba wata damuwa kawai dai a kiyaye gaba Dan gudun faruwar irin hakan,saboda worm dinta bayada karfin. Da juriyar daukar wahala sosai irin hakan nan,
Ajiyar zuciya Daddy yayi kamin nan ya yima Doctor godiya yakarbi takardar magani Dan yaje yasayo,
A gida kuwa Sajeeda banda aikin kuka ba abinda takeyi su Fadil ke Rarrashinta hankalinta duk yakasa kwanciya, ganin har 6 :pm ba mummy kuma ba Daddy gashi ita. Ba wayace da ita. Ba balantana, takira taji ko lfy duk ta rude ta kasa aikata komai tunanin, a wane hali yar uwarta take a ciki kawai takeyi jitake, kamar ta dawo da ciyon yadawo kanta, tun daworsu har yanxu uniform, ne a jikinta , takasa cirewa ko Islamiya ma yau. Ba Wanda yaje a cikin su gidan yayi quit sosai, ba dadi su Abdallah ma haka suka yita bata hkr amma, takasa daina kuka shigewarsu sukayi nasu dakin kowa yayi jugum,
Mummy na zaune ita da Rukayya daketa barci daddy yashigo, da ledar magani an rubuta NATA Benji Pharmacy,
Ajewa yayi ya zauna akan kujera yafara jeroma mummy question , kinasa Rukayya aiki mai wahala ne? Meyasa baki fada min batada lfyba saida Abu yayi tsanari? Dama kinsan batada lfya Amma shine baki badaminba? Wane aikine kikasa ka Rukayya mai wahala a yau? Answer me ,
Sukuyarda kanta tayi kasa tafara bude baki Daddyn Yara wllhi bansan cewa Rukayya batada lfya ba kaima sanin kanka ne lfy lau muka rabu da ita dazu da safe ,aiki kuma ni banda shara da wanke wanke ba abinda suke min a gida yauma ba abinda sukayi da dawowarsu daga school ne fa nakiraka a waya Dan Sajeeda CE ta shigo da Rukayya ko tafiya ma bata iyayi kawai dai mujira farka warta sai mutanbayeta ko dakwai wani mai takura matane bamu sani ba,
It’s OK Allah yabata lfy kinga an kusa magrib zanje gida na duba su Sajeeda sai na taho muku da sauran kayan bukata Dan nasan maybe nan zaku kwana, badamuwa mummy ta amsa .
Da zuwansa gida car kawai ya ajeye ya fada masallaci Dan ya gabatar da sallah, bayan yakarene yashiga cikin gidan , bakowa a Fallon kiran sunanta yafara yi a Hankali Sajeeda, Sajeeda , naam ta amsa cikin sanyi ta fito INA k’annen naki , Daddy inaga sun tafi masallaci OK to ki kwantar da hankalinki sister dinki taji sauki sosai ki je dakin mummy dinku kidauko , blanket da kayan ta ki hada harda na Rukayya ki dauko cups da spoon da flalet, kinji ki dauro Ruwan zafi ki saka a Flak’s kamin nayi wanka kin shirya komai sai muje hospital, din Ku dubu Rukayya kinji To ta ansa kamin nan ta fara hada abinda aka umurceta tayi guri daya , Basu bar gidan ba sai bayan Isha ,saida Daddy yafara biyawa super market ,ya sayo musu kayan tea kamin nan ya biya restaurant, yayi musu take away,
Basu zarce ko INA ba sai a ,Asibiti, Daddy ya dauko sauran kaya yayinda Sajeeda dasu Abdallah suka dauko saura, Room dinda aka kwantar da Rukayya nan suka shiga sai dai har yanxu bata farkaba Sajeeda da gudu ta isa bakin gadon ta k’amk’ame ta tana Hawaye Mummy CE ta CE ke lfyarki kuwa inkinka jimata ciwo fa kin wani riketa kamar saceta za,ayi shikuma Daddy tausayinsu yagani kasancewar yasan yanda suka shaku da junansu ,
Cikin bacci Rukayya taji kamar an riketa bude ido tafarayi tana gani bishi bishi kamin idonta suka bude fabaki daya, ta kalli Sajeeda Sist meya faru dani Inane nan, Daddy ne ya dafa kanta sorry Babynah nan Asibitine bakyada lfya ne shine muka kawo ki hpe dai bawata damuwa ko eah ta amsa yayinda tashiga tunanin abinda Yafaru da ita dazu tsaki taja a cikin zuciyar ta sake cewa mugu kawai saida yayi sanadin kwanciyata asibiti Allah ya isana mummy CE ta taimaka mata tashiga toilet ta gyara kanta duk kunya ta isheta bayan ta canja kaya mummy ta hada mata tea mai kauri ta mika mata tasha sai Sajeeda ta dauko Take away tafara bata a baki tanaci kadan kadan tanajin dadin kasancewa tare da family dinta Dan soyayyar da suke nuna mata shiyasa a kullun sai tayi musu addu,ar gamawa da duniya Lafeeya.