Labarai

Sheikh Jaafar Adam Ya Kira Bola Tinubu A Matsayin Maƙiyin Yan Arewacin Najeriya 

fitaccen malamin addinin musuluncin Marigayi Sheikh Jaafar Mahmud Adam, ya kasance mutun mai son cigaban yankin Arewa mai tsananin kishin addinin musulunci wanda bai taɓa goyon bayan burin jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, na zama shugaban kasar Najeriya ba.

A wata huɗuba mai fashewa kafin a ka*she shi a shekarar 2007, Sheikh jafar mahmud Adam ya sanya Bola Tinubu a cikin jerin makiyin Arewa daga Kudu maso Yammacin Najeriya.

A lokacin da yake gwamnan Lagos an ka*she mana yan uwa da yawa a jiharsa yakasa daukan mataki an mana asaran dukiya mai dumbin yawa a jihar Lagos

Haka zalika Bola Tinubu ya jagoranci ƙona kimanin babura sama da dubu 3,500 tare da fatattakar ƴan Arewa daga kasuwar Alaba rago wanda a lokacin yana Gwamnan Lagos ko mai yankan akaifa aka gani indai Ɗan Arewa ne sai an karbi kuɗi daga wurin shi don kawai a musgunawa ƴan Arewa.

Sannan dukkan ka*she ka*shen da akeyi a arewa baitaba fitowa ya jajanta manaba sai yanzu daya keson zama shugaban kasa toh inajan hankali ga dukkan yan uwana yan arewa karmu biyewa son zuciyarmu ko kuma banbancin jam’iyya yanzu magana akeyi na ceto yankinmu na Arewa daga halin da muke ciki

A bayanan da muka samu tunda aka kafa jihar Legas ba’a taba samun mutumin da ya mayar da baitul malin jihar asusun shi kamar Bola Tinubu wanda EFCC ta taɓa tuhumar shi da amfani da asusun banki na kasashen Ketare kusan guda 10, inda aka samu kuɗi a cikin su da suka kai Yuro Dubu £21, sannan da wani account na hadin gwiwa tsakanin shi da matar shi dauke da kuɗi Kimanin Yuro dubu £10,118 a lokacin yana gwamnan Legas

Ina kira ga marubutanmu na arewa da adage gurin rubuta dukkan abunda zai kawowa yankinmu na arewa cigaba Musamman gurin zaban shugaba mai nagarta ba irinsu su Bola tinuba wanda tun 1997 yake cewa bai yadda da Nigeria a matsayin kasa daya ba

A ƙarshe ya kamata mu sani cewa makomar cigaban yankin.

Cc; Alkaseem Nuhu Abdulkadir

               

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button