NOVELSUncategorized

YAR SADAKA 45-46

???????? *’YAR SADAKA..*????????


*STORY & WRITING BY…*
         *BY*
*MOMN SULTAN*


*DEDICATED TO…..*
*MMN AMATULLAH**SPECIAL GIFT TO…*
*MY SALMA….*4⃣6⃣&4⃣7⃣


Be jira amsartaba ya soma qoqarin zare bargon dake jikinta” cikin kasala da mutuwar jiki nijlah tafara qoqarin Daga hannunta sedai hannun yaqi daguwa sabida bugun dayasha a hannun Yasmeen.
Duk inda taso motsawa a cikin jikin Sai Taji bazata Iya ba sabida mugun tsamin daya Mata,, mashkur Ko ya Bada himma gurin janye bargon Yana murmushi..
Cikin lokacin qanqani ya ciremata Shi sabida Bata da qarfin da zata hanashi”
Lokacin daya ciresa Sai da ya lumshe Ido sabida ganin kyankyawar fuskanta tare da suran jikinta” cike da zulama yafara shafa cinyoyinta Yana lumshe Ido..
Kasa hanashi nijlah tayi,,Banda haushinsa Babu abinda takeji” jitake dazata Iya data hakura da rayuwa dashi sedai bazata Iya Hakan ba tinanin irin rayuwar da zasuyi ta Shiga Tinani” 
Batasan lokacin da hawaye sukafara rige rigen zuba Daga cikin idon taba..
Mashkur daya shafa’a gurin shafa cinyoyinta Yana tinanin yadda zemata ta Bude baki tayi masa Magana yaji ruwa Na diga Akan fuskanshi,, dasauri ya juyo Yana qaremata kallo..

Hawaye ya gani Na riqe riqen zubowa Daga cikin Ramin idonta lokaci guda jikinta ya dauka karkarwa..

Subhanallah mashkur ya furta tare da hayewa Kan gadon Yana hadata da jikinsa…

Sai yanzu nijlah ta Samu dama da kwarin gwiwar turesa tana kuka”
Be Iya Magana ba sabida yasan anyimata abinda zatayi kukan Dan haka ya hadata da jikinsa Yana shafa bayanta batare da yayi Magana ba…

Sosai kukanta Ke Sosa  masa zuciya,,dayana da yadda zeyi toda ta Dena wannan kukan Ko zuciyarsa zata Dena tafasa,,zuba Mata Ido yayi cike da tausayinta yasa hannu ya riqe hannunta Duka biyun idansa a kanta ya Bude baki a hankali Yana cewa’ bansan meyasa kullum a dalili na Ake saki zubda hawaye’

Nijlah nakasa riqe amanar dana daukarwa malam da kaka Harda mutanan gari’ gashi kema kinasan doramin laifi,, Ni kaina banasan ganin mu cikin wannan yanayin Allah shine shaidata” 
Wallahi nijlah inasanki,,Sanda bantaba yiwa wata mace Shiba Bayan Yasmeen..

Wani tuquqin bakin ciki ne ya qara mamaye zuciyar nijlah,,wato haryanzu Yana San Yasmeen Duk Da irin abinda tayi Mata” tome yasa Ze zauna Yana gayamin Sanda yake Mata,,wasu sabbin hawaye masu zafine suka zubomata Dan Bata da amsar tambayarta…

Kukan dayaji tanayi hadda shansheqa yasashi cewa”bansan meyasa nakasa Sama Miki farin ciki ba,,maimakon kiji dadin Magana na Sai ki soma kuka,, nijlah Ina gayamikine dankiji Dadi Badan kiyi baqin ciki ba…

A hankali nijlah ta janye jikinta a  nasa,,Sai yanzu tayi qoqarin Bude idanta da suka gama rinewa sukayi jajur dasu ,,cikin fidda Rai da samun farin ciki ta Bude bakinta a hankali tace”

Shikenan kado” Bayan abinda akayimin akan Ka bazata kyaleni dasu ba saika hadamin da maganganun ka marasa dadin sauraro,, Ko kana tinanin xanji baqin ciki Idan kace Baka Sona Baka kaunata,,kado nasani Ni sadakace a gurinka Amma Hakan bazesa ka Bari a wulaqantani ba” 
Mummy uwace agareni haka aunty lateefah,,kaga Kenan Zan Iya jure cin mutumcinsu akaina Amma ka Sani”

Wallahi wallahi Bazan dauki Cin mutumci a gurin budurwa Kaba,,sabida nidin matarkace ba haka kawai iyayena suka daukeni suka Baka niba” Wani Saban kukane ya subuce Mata tanayi tana cewa”
Na Sani Ni marainiyace Bani da uwa Bani da UBA, wannan Duk su sukajamin” ada nijlah Bata da hankali Amma kasani yanzu nayi hankali Bani barin wata taqara yimin irin wannan dukan”Bazan qara kwana anan ba garinmu Zan tafi Ko kuraye da zakuna zasu cinye namana danye Saina barmaku gidanku ….

Sabida tsabar mamaki mashkur be Iya Magana ba Sai bin Dan qaramin bakinta yayi da kallo” harta gama fada Yana kallanta,,gani yake kama ba nijlah Ke gayamasa wannan maganar ba,,mamaki da al’ajabi su suka hanashi Magana Sai fararen idansa daya kafeta dasu Yana San tabbatarwa kansa Wanda yayi wannan maganar,,
Idansa ya murtsika tare da qara budesu Yana Kallan nijlah data sunku da kai qasa tana kuka..

Tabbas nijlah ce Dama tana da wayon dazata Iya Bude baki ta gayamin magangu Har haka,,indai Ko hakane inada aiki a gabana tinda itama bazata kyalle bace..

Kallanta yake cikin Hade fuska Yana jefa Mata Harara” tin Bata ganinsa harta Dago Kanta..

Cikin kakkausar murya yafara magana”
Nijlah Ni kike Gaya wannan maganar,, Shiru nijlah tayi tana danasanin yin magana ‘nan ya cigaba da cewa ..

To wallahi ki Shiga hankalinki,,kuma idan naqara ji kinyi magana irin haka a gaban wani Saina zaneki da hannuna tinda Baki da kunya..

Wato kema ina Miki kallan yarinya salaha me hankali Ashe ba haka bane.

Turo Baki nijlah tayi tana kuka,, Mashkur ya dakamata tsawa Wanda tasa nijlah Shiga cikin  hanklinta hartana qoqarin fadowa daga Saman gadon,sabida karkarwan da jikinta da dauka,,tana niyyan bashi hakuri taga yayi..

Fuuuu ya fita a dakin ranshi a mugun bace.

Yana fita nijlah ta qife kanta da jikin gadon tana rera kuka me ban tausai…

Mashkur Na fita ya suka hadu da dr nan yake tambayarsa me jiki?
Sai da mashkur ya saita nutsuwarsa kafin yayi gyaran murya yace dasauri yanzu ma ta farka Ina niyyan Kiran wayarka ka rigani zuwa..

To alhmdllh cewan dr Yana Shiga Dakin” mashkur be bishi ba ya tafi jikin motansa Yana tinanin yadda zeyi da nijlah,,ya tabbata Idan be dauka mataki yanzu akanta ba nan gaba saitafi qarfinsa yadda be isa ya jiyutaba..
Haba yarinya qarama da ita ta gayamin wannan maganar” Sai kuma ya dafe kai Yana tinanin mafita..

Yadda mashkur ya fita haka dr ya shigo ya sameta sedai zuwa yanzu ta lullube jikinta”
A hankali dr yaqarasa inda take yana bubbuga jikin gadon tare da Kiran sunanta..
Cikin kuka ta amsa sedai Bata Iya Dago Kanta ta kalleshiba”

Nijlah lafiya kike kuka,,kodai jikin ne? 
Cikin kuka nijlah tace nasamu sauqi Dan Allah ka ciremin wannan abun gida Zan tafi”

Masha Allah Dama Naga jikin yayi sauqi yanzu Zan baki sallama,,Idan Shi yayan naki yadawo kigayamasa ya sameni a office Dina..

To tace tana qoqarin Boye damuwanta..

Cike da tinani Dr ya fita yans mamakin ganin kuka a Idan nijlah Amma seya bar abin bisa ga tsamin da jikinta yayi a tinaninsa Ko shiyasata..

Tinda mashkur ya fita zuciyarsa ke quna Yana tunanin kalaman da yarinya qarama Wanda ko wanka bata iyaba ta gayamasa,,toya idan ta girma tasan inda yake Mata ciwo,, jikin motansa ya tsaya tare da cigaba da tinaninsa bashi ya dawo Dakin ba Sai da yayi sallar asuba,,Hakan ma yadawone sabida Kar mama ta dawo Ko daddy Suga Baya Dakin..

Yadda nijlah taga Rana haka taga dare Dan Bata Iya rintsawa ba,,danasanin yin maganarta kawai take tana tinanin yadda zata fara bashi hakuri” tayi kukan harta gashi tin tanajin tsoro Har ta Dena ta Maida lamarin ta ga Allah..

Tanajin aka Kiran sallar asuba ta kasa Tashi tayi Sallah sabida koya ta yinqura da niyyan tashi Sai Taji kama tsokar jikinta zasu zube qasa subar kashin..
Tana cikin haka Taji an Tura qofar Dakin, addu’a tayi Akan me shigowa ya kasance macece koba komai zata taimaka Mata gurin Shiga toilet ta dauro alwala..

Qofar ta zuba Ido tana kallan me shigo”
Mashkur ne ya shigo fuskan nan tasa a daure ya Samu gefenta ya zauna Yana dandanna wayarsa..

Tsoro da fargabane suka Hana nijlah magana’Dana sani tayi yafi sau dubu” kallansa tayi taga Yadda ya maida hankalinsa kan waya a zahirin gaskiya ko ita yake kallo Yana me tausayama halin da take ciki,,sedai baze iya Nuna Mata hakan ba tinda tafara tinanin rabuwa dashi..

Ganin yaqi kulata yasa nijlah ta zuba masa ido,,bakinta na rawa ta budesu a hankali tana cewa”
Kado ina kwana?

Lafiya yace batare daya daga kansa ya kalletaba.

Cikin in ina tace” sallar zanyi..

Tashi kiyi mana koda ni kike tambaya idan zaki sallah?

Girgiza masa Kai tayi yayinda idanta ya ciko da kwallah tace”
Bazan iya tashi ba,,bayana cikina kaina da quguna Duka ciwo sukemin..

Ok,,bazaki iya abinda ya shafi rayuwarkiba sai shegen suturu kika iya ko?

Hawaye tafara tana San fara kuka Mashkur ya daka Mata tsawa Yana cewa”
Kiyimin Shiru anan kafin na daukeki da Mari mara kunya kawai..

Hannu nijlah tasa ta rufe bakinta tare da rufe Ido tana qoqarin hadiye kuka..

Tace muje kiyi alwala nasan ko sallah bakiyi ba,,ba musu nijlah ta fara qoqarin Tashi sabida tsabar tsoransa yanzu Ko ciwan batajiba Sai da ta Tashi tsaye sannan kafafuwanta suka kasa daukanta” karkarwa tafara Yana Shirin zubewa a qasa yayi saurin taro ta tafada jikinsa..

Cike dajin haushin abinda tayi masa yake cewa raguwa kawai,,to wallahi nafara gajiya da wannan iskancin Daki Daga tan tabaki Zaki langwabewa mutane kama wadda aka kwana ana Duka.

Shiru nijlah tayi Dan Bata da abin fada haka ya dauketa suka Shiga cikin toilet,,

Ruwa me zafi ya Hada ya dauko  qaramin towel ya ajiye kusa da bahon wankan,,hannu yasa yafara ciremata rigar jikinta,,Yana gamawa yafara qoqarin cire dogon wandon Bayan ya cire ya kalleta Yana cewa”ki cire wannan abun Danni Bazan zauna Ina Miki kama Yar goyeba Daga Baya kizo kimin rashin kunya..

A hankali nijlah tace Dan Allah kayi hakuri Bazan qaraba” yarinya kima qara kiga yadda Zan ajiye Duk Wani Abu nayi maganinki,, Magana zatayi yayi Magana cikin Daga murya..

Kice pant Nace Ko kina nufin dashi Zan Miki wanka” eh,, tace kafin ya zuba Mata Ido Yana kallanta,, dakyar ta Bude baki tana cewa” kaka ma da Wando takemin wanka..

To aini ba kaka bane,,Zaki cire Ko saina tafiyana Na barki anan,, cikin kuka nijlah ta cire pant ta sa hannu  ta rufe gurin..

Shiga ciki yafada babu alamun wasa” cikin ruwan ta Shiga yafada qasa Mata jiki ta hanyar Dandanna Mata towel,,seda yaga jikinta yayi jajur kafin ya kyaleta Yana Kallan yadda idanta ya kada yayi jajur tanasan yimasa kuka takasa sabida tsabar tsoransa daya lullubeta..

Ki Kalli yadda Ake wanka Dan wallahi nakusa Dena yimiki tinda Ke baki Iya Kula da kankiba balle ki sauke haqqin aure Sai shegen surutu Kika Iya..
Nijlah Bata tankasaba Dan taga alama so yake tayi Magana yaci qaniyanta haka tayi zuru Yana zazzaga Mata masifa harya gama Mata wanka..

Bayan sun fito ya qarasa jikin qofa ya sa key nan ya dawo kusa da ita yasa hannu ya janyota jikinshi Yana shafa Mata Mai..

Ahankali yakai hannu Kan nononta Yana shafawa” hannu nijlah tasa tayi saurin riqe hannunsa tana cewa ahhh kado zafi”
Beyi Magana ba ya janye hannunta ya cigaba da shafasu Yana lumshe Ido,,

Cikin kuka nijlah tace” Dan Allah Kadena matsamin wallahi da zafi kaga harsun kumbura tafada cikin sanyin murya..

Cike da matsanancin sha’awa yace,, wasa nakemiki irin Na Mata da miji nidai banaso Kadena..

Maimakon ya Dena Saima qara janyota jikinshi yayi Yana cewa” Ni gaskiya wankanan naki dagamin hankali yake yakamata Adena gaba daya,,Idan ma jiqa jiqa zakiyi Ni gwaramin Hakan da Dai wannan halin danake Shiga…

To tace tana ture hannunsa sabida yanzu Har Kan nonon ya Yi girma sabida tsabar tsotson daya sha..

Buga kofan da akayine ya ceceta,nan ya fara qoqarin Samata kayana Yana zare Mata Ido yace’saura yauma ki gayama mutane abinda nayi Miki tinda ba wayo gareki ba Yana gama fada ya Tashi ya Bude kofan…

Daddy ne ya shigo ya Samu nijlah zaune ta Hada kai da gwiwa” Bayan mashkur ya gaisheda da daddy itama ta Bude baki a hankali tace baba Ina kwana?
Lafiya qlau daddy ya fada cikin sakin fuska Yana tambayarta jikin..
Dasauqi ta fada cikin dashanshiyar muryar ta..

Masha Allah”Allah baki lafiya kinji nijlah,,kiyi hakuri da abinda ya faru”
Kanta a qasa tace to..

Tashi daddy yayi Yana Kallan Mashkur”auta kuna buqatar Wani abu?
Ah ah daddy Dama likita yace zuwa dare Ze sallamemu sabida jikinn nata yayi sauqi sosai” to shikenan Allah ya qiyaye gaba..

Tare da suka fito mashkur yayima daddy rakiya Har jikin Mota” Har mashkur ya juyo daddy ya Kira sunansa”a hankali ya juyo Yana Kallan daddy” daddy yace,,,
Mashkur yazama Dole kasa Ido Akan yarinyar mutane,,Idan Kuma ka Bari Wani Abu yaqara faruwa da ita Saina sabamaka sabida itama ‘yace kama Yasmeen..

Jinjina kai mashkur yayi yanaba daddy hakuri kafin suyi sallama ya Koma Dakin…


Kwance Yasmeen take ta zuba wayarta Ido tana kallan yadda kiranta ke Shiga Amma baby yaqi amsata,,time yake nufi dani? Badai haushin dukan nijlah yake jiba?

Indai ko hakane na Shiga uku” 

Kai wallahi babu abinda ya gagari Yasmeen wannan ma baze taba zamemin matsala ba,,da gudu ta tashi ta fita falo tana kuka,,ganin ba kowa a falon ta shige dakin abba tana kuka sosai…

Tin kafin ta Shiga abba ya fito Yana tambayana”
Wanne shege ya tabaki ‘yar Lele?
Cikin kuka Yasmeen tace abba mashkur ne yaqi amsa kirana,,wallahi abba kusan kwana nayi ina kiransa yaqi amsani abba nashiga uku shikenan zasu rabani dashi..

Zasu rabaki dashi ko dai zaki raba kanki dashi,,Dan wannan halin kadai ya isa yasa mashkur dena kulaki tinda kin Nuna keba me hankali bace…

Turo Baki Yasmeen tayi tana kallan abba tace,,abba kaga mama ko…

Tsakin mama taja ta dauka basket din ta tana kallan abba,,nizan wuce asibiti Naga Rana tayi..

Wallahi babu inda zakije indai nine gaba dake kuma ni nake Baki umarni” akan me zaki dauki abincin gidana ki kaiwa wancan yarinyar,,
Yarinyar data Zama silar kuka da baqin cikin ‘yar Lele…

Amma abba Yasmeen” Amma me? kinga banasan Jin komai daga gareki kifita kawai kibani guri…

Rawa Yasmeen tayi tana cewa yau abbana,,Dama Kai kadai kake Sona nasan mama.

Hararan da mama take matane ya hanata qarasa fadar abinda tayi niyya..

Fita daga dakinan kafin yanzu jikinki ya gayamiki, da kuka Yasmeen ta fita tana qunquni….

Comment & share
*Momn sultan ce*✍✍✍

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button