YAZEED 1
❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣
*YAZEED
1_5
Jumallah!!! Jummallah!!!
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Dagacan bangaren “ta Amsa n’aam
kaka ganinan”
Aje dakanta take tayi D’aki tashiga tace “Kaka gani”
Mikomata wata kwarya tayi
Tace “karbi nan mika Babanki Dazu malam lawali yayimashi shi rubutu ne
Nashiga na taradda yana bacci ne”
Karba kwarya tayi tanufi D’akin Mahaifin Nata
Kwance ta taradda dashi
Amma idanuwanshi bude suke
Nufar inda yake tayi
Tace “Baba sannu gashi Kaka tace nakawomaka kadaure kasha”
Mika Mata hannushi yayi A’lamar ta tadashi mikashi tayi jinginar dashi tayi da pillow ruwa tabashi ya kuskuren bakin sannan tabashi rubutun da kaka tace yasha cikin Almun ciwo yakarba yasha
Kallon shi tayi Cikin tausayi
Tace “sannu Baba”
Gyadamata Kai yayi.
Bada jimawa ba tagayaramashi kwanciyar tafita. Cike da tausayin maihaifin ta.
Wani kyakywan saurayi ne
Kesauko daga matatakalar
Bene cikin wani Gida yatsaru
Sakkowa yake A Ahankali
Kamar bayason sakkowa
Ahankali har ya gangaro
Bangaren iyeyenshi yanufa wadda suke zaune Bisa dinning table Ana break fast
Kujera yajawo yazauna
Yace “Morning dady”
Yajuyo wajen mami
Yace “morning mami”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Kanwar shi Aymana tace “morning yaya yazeed”
Kanshi yana kasa yace “kintashi lafeeya”
Daganan bai Kara cewa komai har suka gama Break din.
Haryagama babu fa’ara A fuskar shi
Yanagamawa ya goge bakinshi
Tare da daukar jikkarshi
Yace “Mimi dady natafi office”
Bai tsaya jiran komai ba
Yafita
Kada Kai sukayi. Wannan miskilanchi na Yazeed
Yana fita mota yashiga Get man yabudemashi sai
Banki dayake Aiki
_FIRST__BANK_
Yana isa yayi parking inda ake parking yarufe motar shi
Office cike da takama irinta yazeed
Yana shiga office dinshi kujerashi yahau yafara duba wasu files
Turo kyauren office din Akayi wata budurwa ce tashigo
Nufar Inda yazeed yake tayi dafa teburin tayi “sir morning”
Yafi minti biyar sannan ya Amsata Mata
Can kasa makoshi
Mikamashi wasu papers tayi
Tace “sir gashi kaduba”
Karbata kawai yayi ya aje Bisa table yamaida kanshi ga lap top yacigaba da Aikinshi kamar babu kowa kusadashi
Juyawa tayi tafita cike da shaukin son yallabai yazeed.
Wadda tunda take bata ganin daidai dariyarshi ba sai miskalachi tare dashi
Don kawai yanada kyau zai dinga yima mutane izglachi
Jumallah tafe take kawarta Indo tulun ruwa ne Akansu
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); *Assalamu alaikum* *Insha Allah akwai gasar da zamusa a wannan group din, wadanda sukayi nasara zasu samu kati waya kamar haka:* *1st: #400* *2nd: #350* *3rd: #300* Daga rafi suke
Wani saurayi ne yanufo inda suke nan jumallah tafara sunne Kai indo murmushi tayi “Kai jumallah don kin hango tanimu shine har kinfara sunne Kai”
Jumallah batace komai ganin har yakarso inda suke
Yace “jumallah ruwa Aka debo ne?”
Gyadamashi Kai kawai tayi
Yace “jumallah sai yaushe zaki daina jin kunyata ne?”
Indo tayi karaf tace sai kunyi Aure”
Dasauri jummala tabar wurin
Tanimu yace ma indo “kicemata Anjima muhadu dandali”
Tace “,to”
Dasauri ta iske jumallah suka jera suka tafi.
Indo tace “tanimu yace kuhadu dandali”
Jummala tace inxaki kibiyomani Amma bazan Dade kinsan kaka batasan inazuwa ga jikin Baba kuma
Haka suka rabu kowa yanufi Gida