NOVELSUncategorized

YAZEED 6 -10

❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤
           *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤
                 Na
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});                Hapsat Musa
       (Hapsy baby)


Perfect writes forum

P.W.F.

March 2017

 6_10

  

Jumallah tana shiga Gida tare da sallama kaka ta iske tayi tagumi karkashin   wani iccen bedi har ta aje ruwan batasan tashigo kusada ita tazauna 
Tace “Kaka!!”
Firgit tadawo taga tunanin data tafi “jumallah har kindawo ne?”
 “Eh Kaka  nadawo nayi sallama bakiji ba har nazauna bakisani ba”

Wani dogon numfashi kaka taja tace “jummallah babu Abinda nake tunani sai ciwon   Babanki Kullum ciwo  Kara gaba yake  ga wannan yaro sai dai yayo Aike baidamu dayazo yaga wane yananyi muke ciki ba”

Jumallah tace “Kaka Allah zai kawo Kawu Insha Allah kinsan Aikin Binni yadda yake kiyi Hakuri”
Fadawa tayi jikin kaka tafashe da kuka
Halin da maihaifin ta yake ciki.
D’akin da Maihaifin Jumallah yake suka shiga
“Sannu Baba  Allah yakaro lafeeya”

Kaka tace “sannu  Amadu Allah yayemaka wannan ciwon”

Murmushi karfin halin yayi yakamo hannu kaka  Cikin muryar ciwo yace “inna wannan ciwon Nawa nasan bana tashi Bane  bakiji yadda nakejiba Babu wadda idanuwana suke suyi Arba dashi kamar Yaya  Umarru kafin nakoma ga Allah”

Jumallah fashewa tayi da kuka  Kaka ma dauriya kawai take Amma cikin ranta matukar tausayin Danta take  Allah yabashi Lafeeya.

Yazeed  yaketahada  kayanshi time din tashi yayi daga office   turo kyauren office Akayi budurwa Dazu ce tadawo Amma daka kaleeta kasan takara wani uban make up A fuska 
Cikin yauki da yanga tashigo 

“Sir Harzaka tafi Gida ne?”
Banza yayi da ita  Kamar badashi take ba

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Daukar jikkashi kawai yayi mikamata key din office Kamar bayason magana 
“Inkigama Abinda kike sai rufe office din”

Yafita yabarmata office
Din Binshi tayi da kallo cike da kunar tareda wata zazafar kaunar shi Cikin Ranta gyada Kai tayi kawai.

Yazeed Cikin takamarshi yake tafiya har  yafito 
Inda yayi parking din motarshi yake ya shiga yabar Harabar Banki
Yanufi Gida wayarshi ce tayi 
Kara yanadubawa murmushi yasaki wadda bantaba ganinshi yasakiba 
Cikin raina nace Ashe Yazeed yana murmushi 
Kaga wayar yayi Akunneshi
“My baby Ina tuki Ina sauka zankira”
Datse wayar yayi yamaida ma’ajinta

Gateman yabuda mashi get yashiga yayi parking din motar fitowa yayi yashiga ciki 
Aymana  ya iske falo  tana kallo tace “Yaya yazeed sannu da dawowa”

“Yauwa kihadomana coffee kikawomani”
Yawuce saman bene kawai
Binshi tayi da kallo kwafa tayi tace “Kullum fuskar mutum daure”

Tashi tayi tanufi kitchen tahadamashi coffee din dayasata hadawa   

“Jumallah kinsan Inasonki meyasa  kin Aminche na turo”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Sunkuyar dakai tayi
Tace “Bahakabane Tanimu kasan Babana baya  lafeeya  kuma baayin wata magana ba yanzu “

“Shikenan Allah yabashi Lafeeya nagagara naga kinzamo matata”

Rufe fuskatayi cikeda kunyar maganar dayafadimata

Yazeed zaune suna Dinner daddare  Mami tajuyo wajen dady “Dadyn  Yazeed meke damunka?”

“Bakomai”

Nan sukacigabada cin Abinchi karar spoon kawai kakeji har suka kamallah 
Yazeed yace “NIGHT Dady mimi kawai yahaye makwancinsa

Ayman kamar zatayi kuka tace  “Dady yaya yazeed wallahi yacika  Miskilachi 
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Kullum  Fuskar mutum tamke bayayi mutum Far’aa”

Dady Yace “Sorry My Dota Haka yake kita  Hakuri dashi”
Zumburi Baki tayi kawai 

Yazeed yanashiga D’aki yajawo wayarshi

“Hello My baby sorry nabar wayar D’aki ne Yakike ne?”

Dagacan bangaren murya budurwa naji 
“Haba my dear donkaga ina matukar kaunarka shine kakejaman Aji”
Yace “Raudha nafadamiki Uzirina fa”
Sanin Halinshi yasa tashare suka cigaba da tadi baa Dade yacemata saidasafe 
Domin baya jurar magana Yazeed.

Can tsakiyar dare Dadyn Yazeed tashi yayi  Firgice jikinshi Duk gumi yajikeshi 
Kamar wadda ya watsa ruwa Jikinshi
Runtse idanuwanshi yayi yana tariyo mafarkin dayayi

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button