NOVELSUncategorized

YAZEED 11-15

❤❤❤❤❤❤
   ❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤
             *YAZEED*
           ❤❤❤❤❤
                  Na
         Hapsat Musa
          (Hapsy baby)

Perfect writes forum
P.W. F.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


11_15

Kamar wadda yayi wanka haka yatashi jikinshi duk yajike runtse idanuwanshi yayi yafara tariyo mafarkin dayayi.
Mahaifiyarshi yagani ta nakuka ga kanenshi magashiyan
Cikin Kuka tace “Ummaru inhar Amadu yarasu Adalinkaka bazan taba yafemaka kaba kaduba halin dayake ciki”

Juyowa yayi ga kanenshi yaga yana tamika mashi Hannu yakamashi gashi kwance kingi tsirit Yakama 
Hannu yafarka 
Tagumi yabuga yasan bai kyauta ba maihafiyarshi da kanenshi sai dai yayi musu Aike badai yajeba
 Yagansuba
Zuwa wajensu yakamashi
Mahaifiyarshi tana fushi dashi  gashi yanayi dayagani 
Yana cikin wani halin
Mikewa yayi kawai yashiga toilet yadoro Alwalla
Yatada Sallah yana neman gafarar ubangiji
Kan wannnan Rudin shedan dazaisa  yamanta da mahaifiyarshi da dan uwanshi.

            Washe gari

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Yazeed yauma cikin takunshi na kasaita yasakko Cikin wasu suit bakake gawani kamshi turere dayake 
Fuskar tashi yace “Mimi dady Morning”
Yajawo kujera yazauna suka Fara Breakfast karar spoon kawai kakeji
Afalon.
 Suna kamallawa Dady yajuyo wajen su. Yace “Yazeed inason magana daku”

Suduka Suka maido Hankalinsu gareshi 
Gyara  murya yayi 
Yace “Insha Allah Cikin wannan week zani maihafanta wato garinmu”
Ayman tace “Dady dama kanada yan Uwa wani garin Amma bamu sansu ba”

Yazeed kuwa shiru  can “yace  mezakayo bacin kanayimusu Aike”

Dady yace  Kamanta  Mahaifiyata da Kanena suna can ne Bari nakara fadamaka  to 
Wadda tahaifeni da kanena sunacan”

Yazeed mikewa kawai yace “Dady Mimi nawuce  Office”
Sakai kafa yayi yafita  kawai
Dady yajuyo wajen Mimi 
Yace “Kufara shirye shirye tafiya. Wanna week zani Gida 
Zankamallah Abinda nake kan lokacin”
Mimi kallon shi take meyajuyo da Alhaji zuwa Gida ne

Ayman tashi tayi Domin tafiyar school.
  

Yazeed yauma takunshi yashigo nakasaita kamar Kullum   Fuskar natashi Daure Babu Almar Fa’raa
Yanufi office dinshi
Jawo lap top dinshi yayi yacigabada da Abinda yake.

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“Jummallah!!Jumallah”!!!
Kaka ce takeKwa’damata wannan kira tsame Hannuta tayi daga wanke wanke datake tanufi D’akin Kaka
” Gani Kaka”
Ganin Kaka tayi tsaye  Almar zata fita tace “Kaka Inazaki?”
Kaka tace “zani Gidan Tani kinsan 
Jikanta  mudi zaiyi Aure shine zanje Mata Murna daganan nabiya Wajen Malam Lawali yakara wani Rubutu”

Jumallah “tace sai kindawo to”

Toru Kyauren office Din da Yazeed yake Akayi kwadas kwadas Karar Takalmi kakeji 
Daba teburin tayi 
“Morning sir”
 Can kasa kasa ya Amsa Mata. Wadda itada ke tsaye bataji taga Bakinshi kawai yayi Motsi  tasan Amsa Mata yayi
Shagala tayi da Kallon Yazeed Kamar wani photo Gabanta  Jitayi Anbuga table tare da wata tsawa 
Razane tadawo daga tunanin datafi 
Yacemata “GET OUT OF MY OFFICE”
 Wani kallon takarawatsamashi
Tace “Yallabai yau zanfadamaka  Abinda ke Cikin  tunda nalura Haryanzu baka fahimceni ba
Wallahi sir inasonka”

Wani gigitatance Mari taji Ankaimata wani takara ji
Dafe Fuska tayi
Yazeed Cikin Huci yace “Angayamiki ni sakarai  tobari nagayamiki baki Kai Ajin mace danake So  Ba
Na Aura ba Wata tsawa yadakamata GET OUT 

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Firgice tafito daga office din 
Komayayi yazauna Bisa kujera Ranshi yana Kuna
Yace “tarainani narasa wadda zanyi soyayya da ita 
 Sai wannan jakar Angayamata zanyi soyayya da kucakar Mace kwafa yayi cike da zafi Cikin Ranshi.
Akan tafurta mashi wannan Kalmar. Wai tanatanasonshi

“Indo Babu Abinda nakeso Kuma nake Addu’a Allah yaba Babana Lafeeya  Yawarke Jumallah suke tafiya daga ittacen sukayo itada Indo kawarta
indo tace ” Kita Addu’a Allah zaibashi lafiya “


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Jummala Suka cigabada tafiya sunafira harsuka isa Gida kowa yashiga Gidansu

Tare da sallama tashiga Gidan magana tajuyo D’akin da mahaifinta yake
Kutsa Kai tayi tashiga
Kaka ta iske Rike da  Hannun Mahaifinta dasauri takarasa “Kaka  Meyafaru?Da Babane”

Kaka tace “Jikinshi ne yatashi Dauko man wani magani nan Daure Da’ki kitafoman da ruwa Cikin kwarya”
 Dasauri  tatashi takawomata
Akabashi baidad

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button