YAZEED 16 – 20

❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤
*YAZEED*
❤❤❤❤
Na
©Hapsat Musa
(Hapsy baby)
®
PERFECT WRITES FORUM
P.W.F
16_20
*JUMALLAH* Kara kwanciya tayi jikin kaka
Cike da tausayin Halin da mahaifinta yake nawannan raahin lafeeya tana Addu’a Allah yabashi Lafeeya
*YAZEED* kuma tun lokacin dasukayi haka da Sara yaji Ranshi yamatukar baci domin shi A rayuwar bazai taba Auren mace wadda bata wayeba kuma batayi Boko sosai ba Hakan raini tare dashi kwafa yayi duk Ranar datakara yimashi sai
Ya mugun bata Mata rai
Time din tashinsu yanayi yahada Abubuwan dazai hada
Yafito yana fitowa yaji Karo
Da Sarah wani Mugun kallon ya watsamata tamkar yaga wani Kashi saurin Dauke Idanuwanta tayi daga gareshi wani kwarjini taji yayimata
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Yana fitowa yazuri mota yabar Harabar Banki yanufi Gida
Yana isa Aka budemashi Get yashiga yayi parking din motarshi yafito yanufi cikin Gida
Falo ya iske Mami tareda Ayman tanayimata tsifar Kai
Kallon inda mami kawai take yace “Barka da hutawa”
Yahaye sama kawai
Mami girgiza Kai kawai tayi wannan shegen Miskalaci na Yazeed Kullum fuska tamke
Ayman cikin shagwaba tace “Mami Kullum Fuskar yaya yazeed tamke baya fa’raa”
Mami murmushi tayi tace “zai daina kinji ko”
Bayan su Gama dinner din Dare ne Yazeed har yatashi zai haye sama Dady yace “Yazeed kafara shirye shirye nan da one week zamu tafi”
Dasauri yajuyo wajen dady yace “Dady hardani za’a ne ?”
Dady yadaure Fuska yace “Eh duka zamu”
Kwafa yayi yahaye sama shi Ranshi bayason yaje wani kauye duk da rabonshi yaje yadade.
“Baba sannu Allah zai baka lafiya”
Kayya!!! “Jumallah wannan ciwon Nawa nasan bazantashi tunda narasa mahaifiyarki nima nasan bazan tashiba”
“Baba kadaina fadin Haka nasan zakatashi inkamutu kabarmu dawa nida kaka Kai kadai muke Kallon muji dadi”
Baba yace “jummalah nabarku Hannu ubangiji
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Kuma nasan kobajiba Yaya Umarru nan zuwa gareni
Arayuwata shikadai nakeson Gani kafin na koma ga Allah na”
Kaka dake shigowa “Amadu kadaina Ambatar Ummaru kajiko dahar in yadamu dani dake da bazai kyale mu ba”
“Raudha nafadamiki zanzo bada jimawaba” ki kwantar da hankalinki yanzuma kauye su dady zamu damun dawo zanzo”
Bankwana sukayi domin Yazeed bai jurar magana sosai yanzu yace kanshi yafara ciwo Cikin raina nace Baka hadu da irin su Jannart ba dasai kayimata shegen duka????
Bayan sati daya
Yau su dady keta shirin tafiya
Yazeed yadauko permission
A office badon Ranshi yasoba tafiyar ba kwata kwata dayadahalin zamewa daya zame Ranshi kawai yaji bayaso tafiyar
Ayman kuma murna take kawai
Dady shi kejan motar sai kauyen yan gero Acikin Katsina yake Dady kam kawai yaji Gabanshi yaji
Yana Faduwa basai yadda
Mahaifiyar zata karbeshi yasan yayi Mata laifi domin yayi marfakin tana Fushi dashi ga kanenshi kuma cikin matsanacin Hali kwance
Kaka ce zaune tare da Jumallah zaune yau jikin Baba yatashi sai wani Numfashi yake Duk wani jike jike dazaayi Anyi Amma sauki sai Gurin Allah
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Jumallah fashewa tayi da kuka kawai Kaka ma tarasa Abinda zatayi zuciya cike da tausayin Danta wannnan ciwon
Dady sunshigo Garin Katsina cikin ikon Allah Hanyar kauyensu yanufa can ciki Yazeed kallo kawai cikin Ranshi yace Har Akwai masu rayuwa Cikin wannan Daji lailai
Daidai kofar Gidan su yayi parking inda yayi rayuwarshi
Bude Mota yayi parking nandanan Yara Suka mamaye motar suna murna Mota tashigo Garinsu
“Jummallah tashi kice Ma malam lawali yayoman Rubutu Jikin Babanki yatashi” Dasauri tamike
Tana Kuka Hawaye shabe shabe A Fuskar ta
Bata Kallon Abinda ke Gabanta jitayi tayi Karo da wani Abu…….
YANZU AKAFARA
LUV MY FANS❤
Battery low????????