NOVELSUncategorized

YAZEED 26 – 30

❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤
         *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤
            Na
Hapsat Musa
(Hapsy baby)

®
PERFECT WRITES FORUM


P.W.F

26_30

zumbur tamike tashiga  D’akin da mahaifinta yake cikitayi Ganin Kaka tayi Durkushe Kusadashi tana bashi ruwa Miko Hannu taga yanayi Dasauri ta isa gareshi
Hada Hannuta yayi Dana Kaka sai Dady
“Yaya ga Amana nabarka don Allah kar kayi sake da Amanar danabaka Zan mutu Ina farin cikim Allah yahadani Dakai”
Juyowa yayi wajen jumallah
“Jumallah nasan Yaya  zai Kulada dake Tamkar ni kiyi mashi Biyaya kodayaushe
Kinji KO 
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Inna kiyafeman”
Nayafemaka Amadu Allah yayafeman”
Runtse Idanuwanshi kamar mai Bacci Yakama Hannu su yatamke Yana salati
Bada jimawa suga yasaki
Hannun dasauri dady yatabashi
“Amadu”
Amma Ina KULLUN NAFSIN ZAIKATUL MAUT 
Dukkan mai rai zai dandani Mutuwa Allah yabamu Ikon dacewa 
“Ummaru kayi Hakuri Amadu yarigamu Gidan Gaskiya”

“Inna yanzu muke magana dashi fa”

“Zakaja da Ikon Allah ne?”
Wani Kuka Jummallah tafashe Dashi mai Kuna
Wadda yafiddo da Mimi D’aki 
Mimi ce tamike”Yazeed taso muje Naji KAmar kuka Ake”

D’akin suka nufa 
Ganin dady sukayi yayi xungum ga Jummala tana Kuka 
Ganin mutum kwance Anja masa mayafi tasan Mutu wace salati tafarayi

“Jumallah dukkan mai rai Mamaci kiyi Hakuri kinji  ko share hawanyeki baayima mamaci Kuka Add’ua ake
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Tashi kije kisanar da  Malam  Lawali”
“A,a inna mutaf”i tare inji Dady  
Tare sukatafi Aka kiran Malam lawali shine Limamin Kauyen Nan Aka shirya shi sai Gidan sh na gaskiya 
Allah yasa mudace

Jumallah tayi kwance jikin Kaka sai Ajiyar zuciya take 
Dady suna kofar Gida suna karabar gaisuwa dake zuwa
      

            *ASALINSU*

Malam  Ibrahim mai tukkane
Sa’narshi kenan saida tukaanne
Damatarshi Fatimah
Ya’yansu biyu Amadu da Ummaru
Suntaso sunga sana’ar mahaifinsun Saida tukkkane 
Ummaru shine Babba shike shiga da tukkane cikin gari
Har Kwana biyu yake baaya 
Gida
Shikam Amadu yana tare da mahaifinshi 

Umarru yana Kai tukkane cikin ikon Allah kuma yana ciniki.  Sosai  
Nan yanemi shawarar iyeyensa  Akan zai canza sa’ana zai koma zuwa Garin dayake Kai tukkane wani wadda Allah yahada jininsu
Akan yayaba da natsuwarshi
Yabude wani shagon sayarda kaya Yaron dayasa yaci Amanrshi
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Shine yayaba da Tarbiyar Ummaru
Shine yayimasa Magana
Shikuma yace zaiyi shawara da iyeyensa
Nan suka Aminche sukayimashi Nasiha Akan Rike Gaskiya da A man a
Nan yakoma Garin  Kano 
Dazama shagon dayake tsaro.Cikin ikon Allah kuma 
Yarike Gaskiya da Amana
Yaba dayayi da halayyarshi
Yabashi Auren Diyarshi
Hafsat (Mimi)

Amadu kuma yana tare da iyeyenshi Anahaka sukayi Bakin Fulani Agidansu
Akan sunaso su samun Gidan zama Kan lokacin tashin su yayi Malam  Ibrahim shiyayi musu jagora Suka samu Gida jere danashi
Soyayya ta kullu tsakanin Amadu da Kulu diyarsu daya tal!
Bada jimawa akayi Auren shi da ita suna Kaunar Junansu
Baajimawaba Allah yayima
Malam Ibrahim Rasuwa 
Sunji mutuwarshi babu yadda suka iya suka Hakura
Bayan wata shidda iyeyen Kulu sukace zasu matsa Gari nagaba 
Nan sukabar Amnar Kulu Hannu mijinta
Amadu da kuma mahaifiyarshi Kaka

Umarru kuma yanacan Birnin
Har yagina shagonshi nakanshi
Yanayimasu Aike
Komai dasuke Bukata
Shekaransun Biyu da Aure Aka Haifi Yazeed Yaro kyakyawa Yazeed yatashi yaro ne Miskilin Gaske da wuya gaka dariyarshi kokadan Ko  sunje kauye Gidan su mahaifinshi bayarda da kowa sai mahaifinshi
Kaka tatai Fada tanacewa Yaron Birni dama haka suke Basu yarda da yan kauye sai dai Ummaru dady yace Bahakabane inna Haka Halinshi
 Yake.

Anahaka Har Aka Haifi jummala wadda sunanta nagaskiya Muneera  shekaru ta 7 mahaifyarta tarasu 
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Wajen haihuwar Kanenta 
Wadda shima baizo darai ba

Malam Amadu yaji mutuwar matarshi sosai  Domin maceacem mai Kirki da biyaya daganan Rashin lafeeya ta sarkeshi
Na rashim matarshi.

Bayan wasu shekaru
Ummaru Wadda yakoma Alhaji ummaru Domin. Allah ya Azurtashi da Dukiya domim yanzu kasar waje yake Fita kasuwanci
Daganan komai yafara canzawa bai zuwa Gida saidai yayo Aike 
Ga kanenshi kwance
Sai mahaifiyarshi Kaka
Take kula da Jumallah

Yazeed yayi Karatunshi Kasar M

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button