NOVELSUncategorized

YAZEED 56-60

❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤
           *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤
                 Na
            Hapsat Musa
(Hapsy baby)

PERFECT WRITES FORUM


P.W.F

56_60

Jikin Jumallah yadau wani zafi ga ko ina yanayimata ciwo jikinta fashewa takarayi dawani matsanacin Kuka gwanin Tausayin

Shikam Yazeed yanashiga D’aki cire Kayan cike da tsanar Kayan Ranshi yana wani suya  yacire su
Yasa wasu yafita
Cike da tsanar Jummallah cikin Ranshi

Tafiya yake Amota Ranshi yana tukuki samun wuri kawai tayi parking wata shawara tazomasa murmushin Mugunta yayi kawai yajuyo Motarshi yakoma Gida

Lokacin Jumallah tana kwance sai Rawar sanyi take gashi babu magani balle Tasha ko yaragemata zazzabi 

Banko ko’far taji Anyi kawai wata  Mumunar Faduwar Gaba tazomata tasan bakowa bane face Mugu wato Yazeed.

Bazato kawai taji Anjata ke Kasa Har Falo ya wurgata har tabugi Kujerar Falo 

Cikin Fushi yafara Magana
“,Naga duk Abinda nake miki bakiji ko? Daga yau nan ne makwanci Kasa  don baki Kai muhimmacin kwanciya Bisa Gado ba  balle Kujera yar Kauye dake Bagidajiya

Kuma daga yau nadaina Bada wanki kayana ke zaki dinga wanke su Hatta mota na kezaki dinga wanketa
Tunda Asuba zaki tashi inhar baki tashi hukunci Duka
Kuma inbai sharu ba kosau da’ri zakiyi inbai yimani zaki Tisa ta yanzu tashi zakiyi kiwanke man mota ta Gobe da ita zanfita Office Kuma inbata fita sai kin tisata”

“Don Allah Yaya kayi Hakuri 
Banida lafeeya”

“Babu ruwana da Rashin lafeeya Ki saboda Banasonki
Kuma naji kifadama wani daga cikin gida Wallahi nidake Maza tashi kije kiyiman Abinda nasaki Village Girl”

Jiri nadibar ta mike gawani sanyi datake 
(Wayyo Jumallah????)
Jitayi Anwurgomata bokiti Akai
“Dau’ki kije ki Debi Ruwa  kiwanke Nabaki nan da minute 30 kigama”
Gwanin tausayi tana dafa Bango tafito 
Tafara jidar ruwa wani Katon Bokoti tacika da ruwa 
Rasa Abinda zata goge tayi
Dan’kwalin Bisa Kanta tafara Gogeta da ruwa  gogewa take iyabakin Kokarinta
Tanagamawa tanufi Falo
Yazeed ya Hakimce Bisa kujera
Yana Kallo sungunawa tayi cikin sanyi ciki
“Nagama”

Mi’kewa yayi yanufi wajen  wajen Motar cikin sanyi jiki tabi Bayanshi 
Yazeed yacigabada zagayar Mota 

Gabanta Faduwa yake Allah yasa yace tayi  taje ta huta
Tsinkayi muryashi tayi cikin tsawa yace
“Haka Ake wanki mota garinku 
Au namanta bakuda mota
To batayiba Saikin Kara
Nataikacemu saida tawanke mota   sau biyar
 Sannan ya yakyaketa
Cikin gajiya takwanta inda yanunmata makwancinta
Takure ta kwanta gawani zafi zazzabi datakeji Ahaka Har Bacci yadauketa

Can tana tsakiyar Bacci Hauri dakafa taji da sauri tamike Ganin wadda yake tsaya Bisa Kanta mikewa 
Firgice takara Buda idanuwanta
Tunawa tayi damaganar dayayimata jiya yasa cikin 
Rawar murya tace “Kayi Hakuri bansan lokacin yayiba”
Wani Kallon mai tataren da tsana yayimata
Kawai yafita zuwan masallachi

Dasauri tashige cikin D’akinta wadda daga jiya sai Kallon tsakanin ta dashi
Alwalla tayi sallah
Tafito Harabar Gidan tafara sharewa mikewa tayi tazauna Domin Kugunta yawani Rike
Hakata Kamallaah sharewa 
Yazeed dake fitowa Kallon ta yace
“Bagidajiya sharanan batayiman ba”
Haka tasake tisata
Sau Ukku sannan yakyaleta

Jikinta naciri tashiga falo zubewa tayi Kasa tana maida Numfashi wahala

Yazeed kefitowa cikin  shirin Office Kallon ta ya watsar kawai yafita
Yanafita Cikin  Gida yashiga 
Ya iske Suna Breakfast 
“Morning Dady”

“Morning Mimi”

Ayman tajuyo wajenshi  “morning yaya”
Kalleta yayi “morning”

Dady yace “Yazeed Ina   My dota?”

“Dady tana lafeeya lau”

“Yauwa Allah yayi muku Albarka”
“,Ameen Dady”

Ha’da breakfast yayi mai rai da lafeeya yaci 

Mimi tace” Ayman tashi ki
Mika ma Muneera nata”

Yazeed saurin tunawa yayi Jumallah ce Haka

“Aa Mimi Munada kayan Break fast yakamata Aragemuku nauyi yanzuma don inasa sauri ne nafito”

Yanagamawa yatashi “Mimi dady natafi office”

“Allah yakikaye to”

Murmushi mugunta yafito
Ciki yakoma Ganinta yayi takure
Kallon tsana yayimata
Yace “Bagidajiya nacema Dady nakawo Breakfast inda  kika Kuskura kikace ma Ayman bahakabane Wallahi Zan miki duka bana watsa
Zan ba da asiyo miki Garin kw

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button