NOVELSUncategorized

YAZEED 51-55

❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤
             *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤
           Na

Hapsat Musa
(hapsy baby)

PERFECT WRITES FORUM


P.W.F

51_55

Yazeed wurgo Jummallah yayi waje Yamaida D’akin yarufe
Cikin karfin halin tamike daga wurgin dayayimata
Tada’uke Warmers din daya watsota dasu
Kanta taji yafara wani irin ciwo domin sadda yawurgota Kanta dabango yabugu gakuma damkar dayayimata.

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Hawaye ke shatata daga idanuwanta kawai dafe Kanta tayi takai warmers din kitchen dawowa tayi Falo kawai bisa Kujrera takwanta Kanta nawani masifatace ciwo
Wani Hawaye taji sunfara Mata zarya A fuska
Maganar da Yazeed yafadamata taji tadawo
Mata natseneki!!!Natsaneki!!!
Cikin Kuka tafara Nima “Natsenaka Natsaneka Nima Banasonka
Wayyo!! Tanimu  dakai na Aura da banshiga wannan wahalar ba”.

Wani zazzabi mai Mugun zafi yarufeta kwara Amai tafarayi Nan Harta sauko 
Daga Bisa Kujera.

Yazeed kefitowa daga D’akinshi jikinshi sai tashin Kamshi yake daga jikinshi 
Cikin Kananan Kaya  zaijie Restaurant yaci Abinchin domin wata Yunwa yakeji
Wucewa zaiyi jiyayi Ana Kakarin Amai  juyowa yayi

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ganinta tayayi sai kwa’kwa’ra Amai take.

Wata Uwar tsawa yabugamata
Ke!!!”Bagidajiya Bakisan Inda zakiyi Amai ba sai nan Zaki Bata Mutane Falo da 
Ka’zanta to Wallahi kan nadawo Kin share Wannnan ka’zantar taki mswwt yaja dogontsoki Bagidajiya Yar Kauye”

Yasa Kai yafita  Yabarta cikin wannnan Halin
(Allah sarki????)

Dafe Kanta tayi tamike  jiri Yana di’barta   tashiga Bayi ta Kuskura Bakinta 
Fuskar tasama Ruwa kotaji sanyi

Rasa Abinda zata goge Amai tayi Da’uko Dan’kwali tayi cikin Kayanta tayi  tahau goge wurin Bayi ta shiga da Dan’kwalin ta dauraye shi  
Tashanya shi
Jitayi Ana ki’ran sallar magariba Alwalla tayo tafito
Tadata sallah tana idarwa ta  kundudene Cikin Hijabi Jikinta Yana ta Kyaramar sanyi.

~2dys Later

Cikin sanyi jiki take fitowa daga D’akin ta Yazeed tagani zaune Falon Yau weekend bai fita Office yaje

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Sungunawa tayi Gabanshi
“Yaya INA KWANA”
Dakamata tsawa yayi yace “Banace Karki Kara gaisheni 
Kuma meyakawoki wajena”?

Cikin kyarma Murya tace ” Don Allah zanshiga Ciki nagaidaka su kaka tunda nazo banshiga”

Yazeed yace “Umurnina dake kike Jira  Ke Kin Daukeni matsayin mijinki ne??

Tokada brain Din’ki tasake Baki Haka 
Domin bazan iya nunaki  Matsayin Mata ba
Banza, Jahila yar Kauye
Bagidajiya Yar kauye
Kin isheni da  Wari”
Tashi yayi yabar Falon

Wani Kukane yakwacema Jumallah Yazeed Yana yawan fadamata wannnan Kalamai
Gareta Jahila yar Kauye
Metayi na jahilci Gareshine

Turo kyauren Akayi dasauri tagoge hawayen idanuwanta 

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“Muneera kitambayi 
 Yaya” 
“Eh yace Muje”
Ayman tace “tashi muje Ki shirya   
Shiga sukayi tasamata wani laces Pink Masha Allah Sai kace ba Jumallah ba


” Kaka kina Ina ga Jummalarki 
Nakawomiki”

Kaka dage fitowa   daga D’akin cikin Murna da farin ciki tafito dasauri Jummallah taruga ta rungume Kaka Fashewa tayi da Kuka 

“Jummallah lafeeya ko wahala kikesha Gidan Yazeedu ne?”

Girgiza Kanta tayi tace “A,a Kaka Murna Ganinki ce tasani Kuka”

Kaka tace “Muje Wurin Kawunki ne”

Sukafito Mimi da Dady suna zaune Falo. Sallama sukayi sukayi

Dady yace “yau Muneera ce tafe”

Sunguna tayi Harkasa tagaidashi tagaida Mimi

Dady yace “Mijinki yace  bakyajin dadi ko?”

Sadda kanta kasa tayi “tace Naji sau’ki”

Jumallah ta nan har Duhu tafarayi 
Kaka tace “Jumallah tashi kije gidan ki. Kinga Duhu yafarayi”

Kamar tayi Kuka ta mike 
Ayman ce tashigo 
“Muneera Nan zaki Kwana?”

Kaka tace “wane irin kwanaKuma”

Nan tayi bankwana tatafi
Muneera tarakata Har Bakin 
Gidanta sannan tajouya

Ahankali tatura ko’far Kyauren

Don batasan ta Hadu da Yazeed KO kada’n


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Yazeed lokacin shima yafito
Yamanta wani Abu falo
Jitayi tayi Karo da wani
Abu
Yazeed Yana joyowa yaga
Da Wadda yayi Karo 
Kamar dodo yawani wurgi da ita
Ke!!!
“Baki Kallon Gabanki ne
Zaki Ha’da jikina 
Dawannn Kazamin jikin naki
Da ini zaki sanni” zaro belt yayi jikinshi yafara jibgar 
 Jumallah yayi

Wurgar da belt din yayi
Yana Haki yajuyo wajen Jummala wadda KO motsin Kirki takasa

Natsaneki!!!Natsaneki!!!

Banasonki!! Banasonki

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button