YAZEED 71-75

❤❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤❤
*YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤
Na
Hapsat Musa
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); (Hapsy baby)
PERFECT WRITES FORUM
P.W.F
71_75
Jumallah cikin sanyi Jiki tafito Amma zuciyarta cikeda kwarin zuciyar yin Karatu
Wata rumfa ce can bangaren gidan
Sallama tayi malamin
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Tagaidashi tasamu wuri tazauna
Gyaran murya yayi yace “Alhamdullah yau zaki fara da’ukar Karatu Dafatan zaki Maida Hankali kafin kije can makaranta kinsamu wani Abu”
Tace “Insha Allah Zan maida Hankali”
Daga ABCD Yafara koyamata yadda zata Fahimta
Sai fatan Allah yabada s’a
“My Yazeed meyasa baka fadaman zuwan ka ba??”
“Saboda nayi surprise dinki”
Uhumm taso tayi zata jingina Jikin Yazeed
Dasauri yakauce
“Haba Raudha saudayawa nafadamiki bai Hallata kirainga jingina jikina inhar ba Aure mukayi ba”
Yamutsa Fuska tayi
“To My Yazeed yaushe zamu Mallaki Juna nidake Domin I NEED YOU”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Kallon ta yayi yace “kinshirya Aure Raudha”
“Yeah”
“Kije Kisanar ma Dadynki inhar yayarda zai banj ke nikam shirye nake Dana Aureki”
Wani uban tsalle tadaka
“Mezai Hana Kasan Dukkan Abinda nace ma dady shiyakeso”
Yazeed murmushi yayi kawai
Yanzu yasan zai Auri Daidai dashi bawannan Bagidajiyar
Daaka Ha’dashi kwafa yayi tunawa ma dayayi da ita
(Hmm Yazeed kenan)
Jumallah ce zaune da Ayman tana Kara koyamata lesson daaka koyamata tana Kara Fahimatar da ita
Daa Almu Kuma zata fahimta sosai
2dys later
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Yau Aka daura Auren Yazeed da Raudha Kasar maleyshia
Inda Dady Raudha ne yayi Komai yasamu wani Abokinshi yazama wakilin Yazeed Domin shi Dadyn Raudha babu ruwanshi rayuwar turawa yake duk Abinda Raudha takeso shi zaayimata domin mamanta ba musulma ba ce Addinin ta take Dabam
Shiyasa ilimim isalama baidameta ba
Rayuwar take irinta turawa
Holewarwa take
Hmm wane irin zama zaayi tsakanin Yazeed da Raudha kubiyoni Ahankali
“Jummallah tanata Dau’kar lesson dinta cikin Fahimta y
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Lokacin
Yau suna zaune falo Har dady yace “Muneera Gobe Monday insha Allah zaki. Fara zuwa school sai fatan kimaida Hankali Kinji ko”
“Insha Allah dady zakayi mamakina”
“Yauwa Allah yayi miki Albarka”
Ayman cikin murna takeyi itama murna take tasamu yar Uwa
(((( WASHE GARI))))
ayman da Jumallah dawuri sukatashi Domin Jummallah ita tafara tashi Domin zuwa school kawai take
Cikin uniform Dinta tashirys
Maroon And borrown
Wow kar kuso kuga yadda Jumallah tafito readers kayan sunyi Mata kyau sai Kace ba uniform bane
Ko Ayman tsayawa tayi ta Kalleta
Sukafito falo
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Mimi ba tsayawa tayi tana Kallon ta
Ganin yadda kayan sukayimata kyau
Sunagama breakfast dady yamike Dominshi zai Kaisu
Domim Jumallah new student ce
“Kaka da Mimi sukayi mata Fatan Alkairi da Allah yabada sa’a
Dady yaja motar sai school din
Akasauke Ayman tawuce Class Dinsu tagwada Mata inda zasu Hadu in antashi
Dady da Jumallah Kuma sukanifi office din principal
Nan Akayiama ta duk wani gwaje gwaje principal yaga brain dinta yanaja sosai
Primary 5 Aka ajeta
Dady yatafi yabarta itakuma Aka kaita class dinsu
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Sai Fatan Allah Bada sa’a Jummallah
Yazeed ne keshigowa Gida yadawo daga school yagaji ga wata yunwa dayakeji
Yanashigowa yafara Karo dda
Kaya tsakar Falo
Kaca Kaca
Tsoki yayi ya nufi Cikin D’aki
Raudha ya iske lullube da bargo sai sharar Bacci takeyi
Wani uban Haushi yaji
Yaye bargon yayi
Raudha!!!! Raudha!!!
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Murtsike ido tafarayi Almun taji Dadin Bacci
“My Dear Har kadawo?”
“Nadawo”
“Kasan tun tafiyarka Ina nan Kwance fa”
Yazeed Aje Jakar yayi yashiga toilet ya watsa ruwa
Kayan Raudha ne watse tsakar Toilet dim
Girgiza Kai kawai yayi
Yanafitowa
Yanufi Firji ya dau’ko
Lemon da cake Domin tun Aure shi da Raudha suka koma Abinci shi
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Takun takalmin yaji
Yana da’gowa yaga yaga Raudha Cikin wasu English wears matsatsu
Kallon ta yayi yace “Raudha bakiga shigar da kikayi ba Amatsayinkin na matar Aure”
“My dear partyn Jennifer fa Ake yau
Bye saina dawo”
Tasa Kai yafita
Yazeed binta da Kallon yayi kawai ya girgiza Kai.
*Readers* *nayi* *kokarin* *nadinga* *yimuku* *typing* *da* *yawa* *Kam