NOVELSUncategorized

YAZEED 76-80

❤❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤❤
                *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤
                    Na
              Hapsat  Musa
       (Hapsy Baby)

PERFECT  WRITES  FORUM


P.W.F.

76_80

“Muneera Anamaida Hankali sosai  A makaranta Ko?”
“Eh Dady”
“Allah taimaka kinjiko Allah yayi miki Albarka”
Tace “Ameen Dady”

Tashi tayi tashiga D’akin su 
Dau’ko Book dinta tayi wadda Aka koyamasu ta nufi  Ayman tayi Dashi Kan Malamin lesson dinsu  yazo
Yakara Fahimtar  da ita 

“Raudha wai waike waccen irin Macece jibi Gidan nan Kamar Bola  Toilet Duk kayanki ne Haka Kitchen din nan Duk kin bata shi babu wani gyara ke Haba”

“Kaga Gidanmu baayi man wannan matsawar Dakakeman Bana Girki Komai yiman Akeyi to menene Zaka matsaman”

Wayatane  yayi ka’ra Dubawa tayi da’gawa tayi
“Hello Rita”
“OK Ganinan zuwa”

D’aki kawai yaga tashige Bada jimawabayaga yayi tafito da wasu Kaya Wando ya matseta pencil
Sai  wata Riga pink Ga Kitson Attachments Bisa Kanta   sai Dogon  Shoes

“Raudha inazaki da wannan shigar wai bakisan ke MataBa Aure ce ba Kuma Addinin mu yahanamu da wannnan shigar kodako da wadda baida Aure Kuma kifita babu izinina

“My  Yazeed sorry Bari sai nadawo Kuma”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Saka Kai kawai tayi tafita

Yazeed Koma yayi Bisa kujera dafe Kansa yayi Auren wayayiyar Mace Haka yake tunda na Auri Raudha bantaba jindadin Auren ta Ba

Ayman take Shiri itada Jummallah Domin tafiya school sunagama Shiri Suka fito Falo domim Yin Breakfast suna fitowa  suka Gama mai Keke Nepep yazo Dau’karsu suka nufi Sch’ool
Ayman tanufi Class Dinsu
Itama Class di’nsu tanufa Gun zaman ta tanufa  tazauna Fiddo Liitaffa tayi tafara Nazari Kafin Teacher Din’su  yashigo

Yazeed keta murkusa Da’kinshi  dadaddare  Abin Duniya ya isheshi D’akin Raudha yanufa  yau komin ta banjama banjam
Yau sai  tabashi Hakki’nshi
Wallahi 
Kwan’kwan’sa Kofar Da’kin yafarayi 

Raudha Dake Bacci ta cikin Kwanciyar Hankali da magagin Bacci ta tashi ta Bud’e  Ganin Yazeed ne 
Tace “My Yazeed meyafaru?”

“Nazo Kibani Hakki’na”

“Hakki’ka?”

“Eh na Aure”

“My Yazeed Bana jin Dadin Jikina ban lafeeya Kabari sai Gobe Kuma….”

Cikin Fushi yadakatar da ita yajuyo yafito waje yanufi Firji Ya Da’uki Ruwa Masu sanyi yashiga Sha ba Kaukautawa
Falon yazauna
” Dama Haka Auren irinsu Raudha yake tunda ya Aureta bai taba jindadin zama da ita na Wata da’ya sai Yawo Kullum babu Girki

Tunano Dady da Mimi kawai yadafe Kanshi Domin jiyayi yayi masa wani Nauyi

***************************
***************************

Rayuwa tanata Tafiya yau Ga Jummallah zata shiga Jss2 Ganin Kokarinta Komai Aka Biyamata zata Dau’ka cikin Kanta Cikin yan Jss3 Akasata don tayi Jarrabawa Dasu tawuce senior section
Itakuma Ayman tana  SS1

Zaune take tana Karatun Exam Bangaren Kaka takoma 
Don Kar Ayman ta isheta da Surutunta Tana Bisa Gadon Kaka tana Karatu
Jitayi Kaka nakiranta 
“Jummallah!!!Jummallah”!!!
Fitowa tayi 

” Kaka nifa Kidaina Kirana Da Jumallah don Allah Muneera zaki Dinga Fadama”

Kaka tasaki Baki tana Kallon ta

“Bokon ce tamaidaki Haka Dabakisan Jumallah sai Muneera”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“Kaka Ai sunan yafi Da’di Haka ko”

Kaka Girgiza Kai tayi kawai

“Muneera Muneera “
 Na’am “My sisi”

“Nan kika tafo kibarni ne?”

“Kinsan Exam zamuyi Gaki Kuma ke  Parrot ce”

“Nice  Parrot din?”

“Eh Mana”
Bugu  takaimata 
Dagudu tafito
Mimi ke zaune falo
Dagudu Muneera Wadda sunanta ya tashi daga Jummallah
Mimi  keyimata magana
“Kusan Banason wannan wasan”

Ayman tace “Mimi  itafa keceman Parrot fa”

“Aikinci sunanki Parrot Din”
Direre Kafafuwa tafarayi
Muneera tabaya ta leko tayimata Gwalo
Taruga D’akinsu
Ayman tabita

Mimi Girgiza Kai tayi tacigaba da Abinda take

Luv my Fans????????

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *


The reCAPTCHA verification period has expired. Please reload the page.

Back to top button