NOVELSUncategorized

YAZEED 81-85

❤❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤❤
            *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤
                   Na
             Hapsat Musa
            (Hapsy baby)

PERFECT  WRITES  FORUM


P.W.F

81_85

_Banda_ _Bakin_ _godiya_ _gareku_ _masoyana_   _wallahi_  _Nagode_ _Nagode_ da  _irin_ _Kaunar_ _Ku_ _gareni_ _Allah_ _yabarmu_ _tare_ _nagode_ _Inasonku_ _Tamkar_ _yadda_ _Kukesona_
_Kamar_ _Masoyi_ _babu_
_wallahi_ _A_ _duniya_
❤❣????????

“Raudha nagaji da wannan Halin naki nafita duk inda ranki yayi miki Baki dawowa sai Randa kikadama sai Kace Ba Aure Kikeba sai Kace A Addinin  Kafurai fita Babu izinin miji Kullum sai kifata Haba”

Da’ga mishi Hannu tayi “Kaga nifa bani son matsawa baka isa wallahi kahani Abinda nakeyi ba Yan’ci Kaina na   Haka kayi ra’ayin Aurena Don Haka Inkana ra’ayin zama Dani kazauna”

Juyawa tayi takoma D’aki tamaida ko’fa  rufe
Dau’ko wayarta tayi
Ganinayi ta Da’uko waya 
Takira wata number tayi saving da Reality
Da’,gawatayi 
“Hello sorry my reality
Yau banzan samu damar fitowa ba sai Gobe
 Miss you”
Takashe wayar
Cikin raina nace waye Kuma Raudha ke waya dashi Haka
Kubiyoni zakuji komai

Yazeed zama yayi  Bisa Kujera yadafe Kanshi yanawani irin Yimashi ciwo
Cikin Ranshi kuwa Danasani ne cikin  Akan Auren Raudha dayayi

Hmm Yazeed kenan Kada’n kenan daga cikin bin umurni iyaye.

Su Muneera Ankamallah Exam ta Jinour Section

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Yanzu sai shiryen shiryen Shiga Ss1 
Kyawun ta Yakaro fitowa ga dori Ga Gashi Har Baya ga wasu idanuwanata Dara Dara tubkarallah
Masha Allah Fans bakuga yadda takoma ba Ga kokari komai  Akafadamata yana cikin Kanta
Hmm Fans sai kunji turacin da Karatun Alquran Bakin Muneera  sai Kace ba ta Kauye ba
Bagidajiyar da Yazeed yake kiranta 

Zaune take tana tana Gugar Kayan ta sai ga Ayman tashigo 
“Sister nakawo Karo”

“Lalaima ba kin rainani ko? “

Ayam tace “nice Babban sanna ke”

Nan dai sukatai rigima
Tsakaninsu Harsun Saba

Har dare yayi suka Kwanta
Bacci 

          (((((Washe Gari)))))

Kamar yadda suka Saba sukatashi suka shirya Domin tafiya school 
suka shirya tsaf tsaf suka fito falo Kamar yadda suka 
Saba donyi Breakfast 

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Sunagamawa sai school
Kowa yanufi class
Muneera tanashiga kusada Kawarta Janan Ismeel
Tazauna wadda daga bauchi sukadawo Kaduna 
Jininsu Yahadu da itah
Zama sukayi sukacigabada duba books domin Kullum su yan duba Abinda yashigemusu ne
Har yan class nacewa sun cika Girman Kai basu Kula kowa

Raudha ce tafito Kamar tasaba shigarta Yazeed benan yatafi school
Waya tayima saurayinta wadda takeji dashi Yanzu
Dau’ukarta yazo yayi wani Hotel suka nufa suka sheke Ayarsu
Sai Fatan Allah ya shirya
(Ameen)

Yazeed yanashigowa yagaBatanan ga Gida Kacaca huncewa yayi can nahango
Yazeed yana sharar Gida ????

*******************************************************

           After 3years

Yau su Muneera suka Kamallah Exam sai pictures Ake da kawaye sunata Amsar Address dinsu 
Sai Kuma Allah yahada su
Kowa soyake Ya Amshi
Address din Muneera ace dai kawarshi ce saboda wayewarta da turancinta sai Kace  baturiya  
Ga tsatsanrar larabanci Bakinta

Yazeed yau kingin kwana biyu su Kamallah Karatun su dayakaisu

Raudha Kuma batacanza Halinta ba Yanzu ma kowane namiji yayimata Harka takedashi

Yazeed ne yashigo tunda daga wajen yakejin Karar 
Music natashi
Yanashiga maza yagani da Mata sunata tashewa
Kowa yana rungume tashi
Runtse Idanuwanshi yayi
Yawuce su
Yashiga D’aki

Kwatsam!!!!

Mezagani Raudha ce dawani bature suna Aikata masha’a

Runtse Idanuwanshi yayi 
Ya Dau’ka. Mafarki ne yake
 Amma Kara Bude idanuwanshi
Ya Bude  Amma Gaskiya ne 
Raudha ce ta Lura da shigowar shi
Razane tamike Ganinshi  
Shikam Bature tashi yayi yasa Kayanshi
Kawai

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Yaraba Yazeed ya wuce 

Raudha Kuma mazurai tacigaba dayi mashi

Jan Numfashi yayi

“Raudha Abin naki Har yakai ki Aikata zina kinada Aure 
Duk yawon naki
Shiyasa naga maguguna Hana Dau’kar ciki
Wayyo ni YAZEED nayi nadama Kuka yaringa.Kamar Karamin Yaro goye

Share Hawayenshi Yayi yahada Komai nashi
Wanda yake Bukata

Yajuyo wajen Raudha 
“Yau kingin kwana biyu dama nakoma Nigeria wannan gidan yafita

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button