Labaran Kannywood

Zee Pretty ta Fashe da Kuka bayan ganin irin Kyautar da aka bata a birthday dinta

Zee Pretty ta Fashe da Kuka bayan ganin irin Kyautar da aka bata a birthday dinta

Fitacciyar Jaruma Masana’antar Kannywood wacce akafi sani da Zee pretty ta fashe da hawaye bayan ganin irin tarin kyaututtka da abokan arziki da yan uwa suka kawo mata.

Kamar dai yadda wasu suka sani a shekaran jiya ne jarumar tayi bikin murna Zagayowar Ranar Haihuwar ta harma jarumai da dama suka wallafa hotunan ta domin tayata murna.

Wanda a karshe kuma aka bita da kyaututtka da suka saka ta zubda hawaye, kalli cikakken vedion anan

Mun gode da Ziyartar wannan shafi namu wanda yake kawo maku labarai kan Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button