Labaran Kannywood

A Karon Farko Sadiq Sani Sadiq Ya aikawa da Sheikh Idris Abdulazeez bauchi Martanin Kan Kiransu Jahilai da yayi.

A Karon Farko Sadiq Sani Sadiq Ya aikawa da Sheikh Idris Abdulazeez bauchi Martanin Kan Kiransu Jahilai da yayi.

Jaruman Kannywood sun dauki zafi inda suka fara maida martani kan Fitaccen malamin Addinin Musulunci nan Watau Sheikh Idris Abdulazeez bauchi kan kiran su da yayi da Jahilai.

Tuni dai Jarumi kuma mawaki a Masana’antar Kannywood watau misbahu m ahmad ya fara maida mashi da martani daga karshe kuma sai al’amin chiroma shima ya maida nasa martanin.

Duk da cewa jarumi sadiq sani Sadiq bai cika shiga irin wannan sabgar ba amma wannan karon ya shiga domin abun Yayi masa zafi matuka inda har takaiga shima yayi magana akan malamin

Ku danna akan faifan bidiyon dake kasa domin ganin Martanin da yayi masa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *


The reCAPTCHA verification period has expired. Please reload the page.

Back to top button