AHUMAGGAH 30

_*♡AHUMAGGAH????*_
_The love triangle_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._
_Bismillahirrahmanirrahim!_
_*For you sis Ayusher moh’d.*_
_3⃣0⃣-evolution♡_
Wani shakurarren kuka mai kakarin rudewa ta fashe dashi duk jikin ta sai da ya dauki rawa..
Dafe kirjin ta tayi cikin numfasawa tana furta innalihhi wa inna ilaihi rajiun
Tsaban bugu catake zuciyan ta zai fito daga kirjin ta,ji tayi kwalwwlkta na ce mata komai ma mafarki ne.
Dan Har yanzu Ta kasa yarda da cewa abu daya suke so ita da junnut din ta,”dama ashe har sa’ood yana son wata?…to what about me?i truly loved himm hala shiyasa yake wasa da hankali na, bai ma taba jin nayi masa ba,..but why junnut…why my besfriend, meyasa zuciyata ta zata so abunda kike so kuma yake sonki.
Dan pause tayi tana jan numfashi idanun ta gaba daya sunyi jazir..yace ya aure ni,amma yaki yace ni matar sace?..,bisa ga abubuwan da junnut tace mata ayau..ba tantama ta kawo cewa maybe suna matukar son juna…maybe he dosnt even want hurt junnut for my sake..
Kuka kawai takeyi tana birgima akan floor cikin tsananin tausayin kanta
Tayi ta maganganu daban daban amma bakin ta ya kasa furta mata mafita guda daya akan lamarin
What is even upseting her more bai wuce wani azaban wutar kishin sa datake ji ba…abun ya mata yawa har taba mamakin kanta
Ji takeyi kamar baza