YAZEED 126-130
*YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Na
Hapsat Musa
(Hapsy Baby)
®
Pure moment of life writes
P.m.l.
126_130
_*Naga sakonku masoyana*_
_*Kowa yazabi gwaninshi*_
_*Amma wai kusan wadda*_ _*sukafi yawa??Amma*_ _*bazakujitabakina ba*????
“Muneera mekikace?”
“Dady cewa nayi na Aminche Zan K’ara zama Matàr Yaya Yazeed k’aro nabiyu.K’ar Kace Komai don Allah.”
Mimi ta Kalli Muneera tace
“Muneera zonan K’usa Dani”.
Muneera tashi tayi zauna Kusada da Mimi.
” Muneera Kin Aminche Dakanki Zaki Koma Gidan Yazeed Duk irin wahalar dayayi Miki ne.?”
“Mimi na Aminche Zan koma ko Allah munayimashi Laifi muneni yayafeman nima nayafemashi
Kuma don Allah karkuce Komai.”
M’ikewa tayi taruga D’aki Domin wani Kuka ya sub’ucemata
Fad’awa tayi Bisa Gado
“Na Aminche Zan Aurenka Badon inasonka ko Kad’an
Albarkacin Dady ne da Mimi
Nayafemaka Abinda Kayiman.”
Dady yajuyo wajen Mimi
“Kinajin wani Abun Allah.”?
” Naji Dadyn Yazeed sai mu godema Allah Bari naje nagyama Inna.”
Dady sallama yayi yashigo B’angaren Kaka
“Inna samun wuri yayi yazauna samun wuri yayi
Kinji Abinda Muneera tace Ta Aminche zata K’oma Gidan Yazeed.”
Kaka cikin Murna
Tace “Alhamdullah Allah mungode maka.”
Dady shima Murna yadingayi
Cikin Ranshi Amma bai nuna ma
Domin Halin da Yazeed yake ci yana cikin Hali.
“Muneera.”
Juyowa tayi taga Ayman ce
Mi’kewa tayi zata Bar Da’kin
Ayman saurin Ri’ko Hannu tayi
Muneera tace “Saka’rman Hannu sai Yanzu zakiyimam magana dakikaji na Aminche da Auren D’an uwanki kiban Mamaki kinunaman ni ba taki Bace shine Naki meye Kuma yanzu zaki Rik’eman Hannu.”
“Kiyi Hak’uri sister wallahi koda baki Aminche ba Zan Miki Magana Kiyi Hakuri kidaina cewa Kuma keh ba yar’uwatabace kar kimanta iyayenmu cikin da’ya suke?.”
Daganan dai suka shirya
After 2dys
D’akin daAka Akwantar da Yazeed ne Dady suka shigo sai yau ya Farfa’do
Yana ganin dady yafara K’oKa’rin Mi’k’ewa yake
Dasauri Dady ya isa Gareshi
Yajinginar dashi Ga Bango.
“Dady ta Aminche zata Aureni. Don Allah dady Ka roke’ta ta zama matata Ka’ro nabiyu.”
“Ka Kwantar da Hankalin ka Yazeed Muneera ta Aminche zata Koma kajiko.”
“Dagaske Dady ta Aminche..”
“Muneera ta Aminche K’aro nabiyu da Aurenka. Kaga Muneera tacika ya’ ba Abar wulan’katawa Ba Bace.”
Rungume dady yayi Sai Kace ba Yazeed ba wadda ke Kwance magashiyan.
“Dady nagode nayi Ma’ka Al’kawarin bazan sake wulak’ata Muneera ba insha Allah.”
Murna Yazeed yake Kamar me sai Kace ba Yazeed d’in nan ba Muskili Yau soyayya tafara Gasashi.
Janan ce da Muneera ke fitowa daga class sungama d’aukar Karatu
“Besty bai Kamata kib’oyeman damuwarki kwata_Kwata Kincanza Kamar bake ba pls Ki Fad’aman meke damunki Karki Manta mun D’auki Kanmu Tamkar ‘yan Gida d’aya.”
“Muje can nafad’amiki.
Inuwa suka samu suka zauna.
” Tawan Nafad’amiki Dukkan tarihin Rayuwata daga Farko Haryazuwa yanzu.”
Nan tafad’amata daga dawowar Yazeed daga maleshiya Haryazuwa yanzu
Janan Maida Numfashi tayi ta kalli Muneera
Dafatayi
“Kiyi Hak’uri Tawan kimanta da Baya kiduba rayuwarki tabaya
Amma ki tabbatarma
Yazeed ke ba Jaka Bace Jahila Bagidajiya Hakan zai sa ya hankalta Gaba koda yaga wani zaiyi Haka zai Haneshi.”
Janan tacigaba da rarrashin Muneera Hango Ayman sukayi tatafo wajen dasuke yasa tacema Muneera tayi shiru kar ta Fahimci wani Abu.
Jikin Yazeed ya warware tun lokacin da Dady yayimashi Alk’awarin zata Aureshi
Yau Doctor ya rubuta Musu takaddar sallama Akan ya kiyaye shiga damuwa Kuma.
Muneera tana D’akin Kwance taji shigowar mota
Dagudu Ayman tafita dama sunyi waya da Mimi yau za’,a sallamesu
Muneera Gyara kwanciya tayi
Kamar mai Bacci.
Da Murna tazo ta taresu
Ganin
“Dady Har Kun iso ne?”
“Eh”
“Sannu yaya Yazeed”
“Yauwa Ayaman”.
DadyJuyowa yayi “Kaje Kasamu ka warwatsa ka kwanta Kan Anjima inada magana dakai.”
Dady da Mimi suka shiga ciki
Yazeed juyowa ya Kalli Ayman
“Ina Muneera?”
“Tana D’aki.”
Gani tayi
Ya nufi D’akinsu
Yazeed tufa k’yaure D’akin yayi
Muneera tana Kwance Har B