NOVELSUncategorized

YAZEED 121-125

               *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
                     Na
           Hapsat Musa
            (Hapsy Baby)
  

®
Pure moment of life writes
P.m.l

121_125


_*Godiya mai tarin yawa gareku masoya wallahi babu Bakin Godiya gareku nagode masoya*_ ❤❤

 _Zumbur Muneera ta Mi’ke Bakinta yana Rawa_ 
_Tace “Ni Muneera ni Kake Nufi Ko wata ce_?”

_Yazeed yace “_ke  Muneera kena son kikara kasancewa matata Karo nabiyu wallahi dagske nake inasonki tsakanin da Allah._”

_Wata Ka’ra tasaki mai Firgitawa “Ya isheka Haka.” cikin Kuka  tafurta Hakan_.

_Dagudu tafita Daga D’akin._

_Dady yajuyo wajen Yazeed cikin Fushi “Wannan Maganar Banza ce Kake Yazeed wallahi banzaka’ra ma  yima Muneera dole tasoka sai dai kayi Hakuri_”.

” _Dady Katausayaman Kasake Auraman Muneera wallahi Bazan sake   kun’tatamata ba Zan zama mai bata Farin ciki_ _Kodayaushe Mimi kiyimashi Magana_. “

_Mimi gya’da Kai tayi “Yazeed nima Ina bayan Dadyn ka Can meyasa ka wulankatata dakayi  Hakuri dahakan bata Faru ba._”

 _Yazeed Dabango yajingene Kanshi wasu Hawaye Masu zafi suna zuba_
_Ayman Lokaci D’aya tausayin  Ya’yanta takeji_
_Kaka Kuma shiru tayi Kawai_

_Muneera tanafita Bakin Titi tanufa tana Kuka ta tsaida napep Tagayamashi inda zai kaita_
_Cikin Napep din Kuka take kawai Har suka isa ko’far Gida mai nepep di’n taba Hakuri tashiga ta Dau’ko mashi Kudi tana Kawomashi_ 
_Bangaren Kaka tanufa Hayewa tayi Bisa Gado Fashewa tayi da wani Matsaancin Kuka._

_Wannan Mutum_ _zai Furta Kal’mar so shi dayace ya_ _tsaneni yafurta Baso D’aya_ 
_Yamaimaitaman Ya Dukeni_ _ya wulantani Yanzu Kuma sai Yafurta Kalmar so wai yana so Tab_!!!

_Muneera tana Kwance jitayi Andafata  tana D’ago Fuska_ _taga Kakace zaune Mi’kewa_  _tayi Ka’ra rushewa tayi da wani sabon Kukan_
_”Kaka_ _Kinajin Wata_ _magana sake Cutata zai yi yace bai_
 _sona wallahi wani Abu yagani Jikina ya burgeni  Amma Basona yake ba.”_

_KaKa maida Numfashi tayi tarasa Abinda zata Fa’da ma rarrashin  Muneera tayi shiru._

 _Yazeed Kuwa ciwonshi_ _Rik’ecewa yayi sai da_ _Doctor yayimashiAllurar Bacci_
_Dady yajuyo wajen Mimi_
_Yace “Kinji wani Al’amarin_ Allah?”
“_Naji DadyYazeed Allah _yashigemana Gaba kawai_
_” Ameen “_

” _Besty  Meke Damunki ne naga Haka Kuma Ku biyu Ku kasaba shigowa school Amma naganki ke Kada’i_?”

“Besty Babu Komai Zan fa’da miki mushiga class.”

“Dady please wallahi inbaka Auraman Muneera Mutuwa zanyi  Kataimakaman Bazan sake wulantatta dady don Allah.”

Dafa Gadon dayake Kwance yayi “Kayi Hakuri  Yazeed tun farko Kai kayi Kuskure gashi Kuma yanzu Allah ya jarrabeceka da Kaunar ta Kuma bazan iya tilasta  Muneera tasake Aurenka.”

Wani Numfashi yaja  ya rufe Idanuwanshi

Dasauri Dady yafita yaki’ra doctor
Yadubashi
Waiwayo wayayi wajen Dady
“Zamu canza mishi Da’ki
Amma bamu Bu’katar Ku
Munada ma’aikata dasu dubashi saboda ciwon nashi yayi tsanani Daf yake da yatabashi zuciyarshi.”

Haka Akacanzama Yazeed D’aki su Mimi Kuma sukatafo Gida cikin sanyi Jiki  Rashin lafeeya Yazeed

Kaka tanajin Ka’rar Mota tasan sune
Kallon Muneera tayi “ga Kawunki can  sundawo Bari naje naji taso muje.”

“Kaka Kaina keman ciwo Ganinan.”

Gya’da Kai  tayi tanufi waje

“Inna” 
“Na’ am yajikin  Yazeedu nin.” 

Dady Girgiza Kai yayi
“Inna Acanzamashi Da’ki yanzu saboda jikin ya rikice sunce Dab yake da Kamuwa da ciwon zuciya ma.”

“Subhanllah!!!!
 Allah yakawo sau’ki da rangwame.”

Ayman wadda basusa tana tsaye Ruga tayi D’aki
“Wayyo Yaya Yazeed Allah yabaka Lafeeya.”

“Muneera!!!.”

“Na’am Kaka”

“Tashi magana zamuyi dake.”

Mi’kewa tayi 

“Muneera nakyaleki kiyi Abinda kikeso saboda  Nasan Yazeedu yayi naki
Da Baya Amma Ki duba  Halin daya shiga sanadiyyar sonki Ciwonshi ya rikece An canza mashi D’aki ma yanzu 
Kitausayamashi  kiyafamashi Abinda yayi maki can baya duka jikokina ne.”

“Kaka dakanki kikicewa nakomama Mugu Azzalumi wadda yaban wahala A rayuwa.”?

M’ikewa tayi tafice Daga D’akin

Tana Daidai shiga Bangaren su dady taji Dady suna magana da Mimi

” Hafsat wallahi duk da Ina tausayin Yazeed  baz

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button