AL'AJABI

AL’AJABI part 1


sai Misalin karfe 7:30 na dare ne tsaleliyar
motarsu kirar mercedez (G. compressor) ke
keta shimfidaddiyar kwaltar da hasken fitula
ya gaurayeta tamkar rana, ko‘ina ka kalla
mutane ne keta harkokinsu a ko‘ina ba tare da
fargabar cewa dare ya tawo ba.
Su uku ne sai direba cikon na hudunsu, kallo
daya zakayi musu koda kuwa daga wajene ka
hangi motarsu akwai alamar arziki yaji ya
wadacesu.
A hnkl direban ya karya kan motar ya sadata
da inda aka tanada don yin parking na motoci
byn da suka iso, jim kadan Alhaji isma‘il tare
da hajiyarsa suka fito sai humaira data fito ta
dayar kofar suka zagayo suka jera suka nufi
ciki.
Tfy kadan sukayi suka iso ga tafkeken ofishin
oga kwata-kwata, ba tare da wani jinkiri ba
suka danna kai don kuwa ansan da zuwansu,
ganinsu keda wuya ya mike tare da fadin “you
are wellcome Ya hajj, suka gaisa ckn
grmamawa.
Daddy yace “kaga yadda Allah yayi damu
kuma.“
farin lukutin mu2min wanda fuskarsa ke cike
da annashuwa yace
“Alhmdllh!! naji dadin hkn ma2ka, lallai wato
alhaji… amma dai bismillah ku zauna ko!! bari
a kawo muku dan abin sha.“
A‘ah ai ka barshi ma kawai me girma M.D da
yake ba lallai mu wani jima ba, zuwa kawai
mukai mu jaddada godiya da abnd akai mana,
gsky wato idan akwai wani award ma kun
cancanceshi a wurina.“
M.D din yayi dariya yace “ai ko ba award aikin
mune hakan ba kuma akanka muka fara
dawainiyar shigewa gaba a fita waje ayi masa
aiki ba munyi da yawa, ai mu burinmu duk
wani patient namu muga ya sami waraka
koma a ina ne, kai!! naji dadi sosai wlh.“
Ya fada yana me binsu da kll.
Shiru yadan gudana tsakaninsu jim kadan
Alhaji isma‘il yace “Ah me grm M.D gaisuwa
da rokon iri nazo, ina so a hada ni da
shugabannin gidauniyar nan fuska da fuska
idan hali.“
Yayi saurin grgz kai tare da cewa “hmm…
alhaj kafin kai mutane da yawa sunyi yunkurin
hakan amma baya samuwa sbd su basa
bukatar asansu ba kuma na zaton zasu bada
damar a hadu dasu, don haka ba zaka taba
sanin kosu waye ba har abada.“
kosuwaye da wannan gagarumin taimako..
Muhadu dasafe INSHA ALLAH..!
Dongin yanda lbrin xeqarike..!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14

Leave a Reply

Back to top button