AL'AJABI

AL’AJABI part 1


Tunane-tunanen nata karo a ckn
kwakwalwata, a haka dai naci gaba da zama a
kujerar dake gaf da faruk na zuba tagumi tare
da kurawa faruk idanu, ba yanayin da yake ciki
yanzu nake kll ba amma ainihinsa nake kallo.
kyakykyawar dariyarsa, ingantaccen
murmushinsa, da yalwatacciyar fa‘ararsa.
Innalillahi wa inna ilaihir-raji‘un.
Ko a lbr ban taba jin wadanda masifa ta taso
su a gaba kmr mu ba, daga wannan sai
wannan??
KADDARA!!!
KADDARA!!!
KADDARA!!! itace kawai kalmar dake min yawo
a zuciyata.
Domin idan tazo ba yadda aka iya sai dai ayi
hakuri a rungumeta, ji nayi kawai dama banma
mike nayi tafiya ba faruk ya fita yayi tafiyarsa
tuntuni da duk haka bata faru ba. Amma ya
muka iya???
Sai da yamma ta farayi sosai sannan ma nayi
wani tunanin sanar da wani halin da ake ciki,
sai sannan na 2na inda na jefar da wayata can
a gida lkcn dana rude sanda lbrn abnd ya faru
ga faruk ya isarmin.
Wayar wannan nurse din wadda itace keta
zarya akan faruk na ara na kira mufida da
nazir bbn abokin faruk da yake umminsa ta
tafi umara banyi yunkurin kiranta ba, sai kuma
momi dana kira daga karshe.
Momi naji ta rafka salati tare da tambayar
“subhanallahi!!
Wane asibitin??“
muna SABO TAIWO HOSPITAL!!
da dan AL‘AJABI ta tambayeni “waye ya
daukeki ya kaiki can??“
Bata san halin da ake ciki ba, bata san cewa
na dawo dai-dai ba zatonta har yanzu ni
gurguwa ce.
Bata samu wata amsa ba saima rushewa dana
sake yi da kuka na janye wayar daga kunnena
a hnkl, ji nake kmr kaina zai fashe sbd zafi da
yayi min.
Mufida ce ta fara zuwa kusan karfe biyar na
yammaci lkcn, hankalinta ya tashi ma2ka
amma da yake tana da nutsuwa a dan lkc ta
fara rarrashina da kalamai masu dadi da saka
nutsuwa sai dai ina!!
bata sami kaina ba saima wani kuka daya kara
turnuke ni.
Mufida ta rasa yadda zatai dani tadan rike
kafaduna tare da cewa “HUMAIRA!! wai me
kike so ki zama ne??
Ke ba zaki iya jurar kaddara ba kenan??
Ko kina zaton Haka kawai Allah zai bar
bawansa ba jarraba ba.
kuma gsky ta fada fa 2nda faruk dai ba
mutuwa yayi ba amma yakamata tasan ba
yadda za‘ai koda ciwon kai ya sami faruk
hankalina ya kwanta bare hali irin wannan.
daga karshe dai na roketa alfarma da taje gd
ta dauko mana wasu abubuwan da zamu
bukata, tako mike tare da tambayata ina
mukullayen gdn??
Na dan kauda kaina kawai a raina nace gsky
wannan ta samu matsala, a ina na sami
nutsuwar daukar wani mukulli??
Zuwa jimawa na dubeta da shakakkiyar
muryata nace “kije kawai komai a bude yake.“
Ta dan bini da kll kawai tare da girgiza kai
cike da tausayawa ta juya ta fice.
Naja kujerata izuwa fuskantar faruk nayi
tagumi kawai, ji nake inama nice a kwance
bashi ba!!
Ina ma ni masifa ta riska bashi ba!!
ina ma nice hakan ta faru dani bashi ba!!
Sai byn wasu lkt mufida ta dawo, nazir da
abkn faruk su uku suka zo, momi ma ba shiri
ta bazamo.
Likitan dake kula da faruk ma yayi bayani
gamsashshe daya kwantar min da hankali
ma2ka, a cewarsa ‘faruk bai sami wata
matsala ba saboda kaf ilahirin jikinsa kalau
yake iya kansa ne kawai yadan sami buguwa
da karfen motar da sukai hatsari akanta shine
ma dalilin saka bandejin dake kansa sbd suna
tsammanin ko akwai inda ya fashe kuma babu
ma hkn yasa bayan wani lokaci suka cire,
akwai yiwuwar farfadowarsa nan da wayewar
gari.‘
Hakan yasa nadan ji sanyi a raina sosai, tbbs
abin yazo da sauki sosai nima na yarda da
hakan.
Gefe guda momi dasu nazir AL‘AJABI ya
ma2kar turnikesu ganin yadda nake taka
kafata tamkar bani ba, na fahimci momi nason
tambayata shiru dai kawai tayi.
Sanda dare ya tsala sannan ne duk suka tafi
ya rage ni da faruk kawai sai kayayyakinmu
daga gefe guda kuma y‘ar hayaniya na tasowa
daga waje da yake dakin da muke na
musamman ne ba kowa a cknsa sai kuma
nurses dake ta kaiwa da komowa don ganin
komai ya tafi dai-dai.
Na koma daga can gefen gadonsa na shimfida
darduma na fara sallolin nafil-fili da addu‘o‘in
samun sauki ga abin alfaharina guda daya tak
a duniya, Allah yasa yadda muke tsammani ya
zama haka ne.
Addu‘ar dana kwana inayi kenan don ban iya
runtsawa ba a daren.
WASHE GARI
misalin karfe 10:00 na safiyar ina zaune a
kasa bisa shimfidar da nayi nayi tagumi kawai
kusan hankalina baya jikina na tafi duniyar
2nani, gwauron numfashin da aka kawo yasa
ni dawowa hayyacina na dago kai da sauri na
dubi inda sautin ya fito.
FARUK ya farfado!!
abnd na fara fada a zuciyata kenan, nayi
zumbur na mike na zauna a gefensa.
fuskata tadan fara saki sanda na tbbtr da abnd
nake zato, a hnkl idanunsa suka bude sosai ya
yunkura ya mike zaune wani murmushi hade
da hawaye suka ziyarceni nadan kawo
gwauron numfashi tare da hada hannuna ckn
nasa.
Yace “HUMAIRA“ na amsa da “na‘am FARUK!!“
Meya faru dani haka ne??
A ina nake??
kina ina ne ba fitila a inda muke ne?? Nayi
saurin sakin hannunsa kirjina ya buga da karfi,
kaina ya sara tamkar kwakwalwata zata
rushe.
Ba kaganni bane??
Rikici kenan…anya kuwa..
Komeyasameshi..???
WASHE GARI
misalin karfe 10:00 na safiyar ina zaune a
kasa bisa shimfidar da nayi nayi tagumi kawai
kusan hankalina baya jikina na tafi duniyar
2nani, gwauron numfashin da aka kawo yasa
ni dawowa hayyacina na dago kai da sauri na
dubi inda sautin ya fito.
FARUK ya farfado!!
abnd na fara fada a zuciyata kenan, nayi
zumbur na mike na zauna a gefensa.
fuskata tadan fara saki sanda na tbbtr da abnd
nake zato, a hnkl idanunsa suka bude sosai ya
yunkura ya mike zaune wani murmushi hade
da hawaye suka ziyarceni nadan kawo
gwauron numfashi tare da hada hannuna ckn
nasa.
Yace “HUMAIRA“ na amsa da “na‘am FARUK!!“
Meya faru dani haka ne??
A ina nake??
kina ina ne ba fitila a inda muke ne?? Nayi
saurin sakin hannunsa kirjina ya buga da karfi,
kaina ya sara tamkar kwakwalwata zata
rushe.
Ba kaganni bane?? gani a gabanka.
Ya mitstsike idanunsa ya rufesu tare da
budewa ya grgz kai yace “wallahi bana ganin
komai sai duhu, meya faru dani ne haka??
Ya fada yana murza idanunsa.
Caraf naji hannuna biyu a kaina sbd tashin
hankali na dubeshi sosai idanunsa fa a bude
suke garau ba wani ciwo a tare dasu tayaya
ma za‘a ce baya ganin komai??
Na fadawa kaina.
Faruk da gaske kake??
Ya kara kikkifta yace “na daina gani fa
humaira!!“ Ya koma ta baya ya zauna ya dafe
kai tare da fadin “YA SALAM!!“
Na daki tsakiyar kaina da karfi na fashe da
kuka, wani irin tashi nayo waje da gudu izuwa
inda na hakikance nan ne ofis din babban
likitan dake kula da wajen, dakyar kuka ya
barni na fada masa abnd ke faruwa.
Da hanzari kuwa ya taso muka dawo dakin ya
fara jerowa faruk tambayoyi jimawa kadan ya
zare glass din dake idonsa yace “innalillahi wa
înna ilaihir raji‘un“, ya shafi gashin kansa.
Ni kuwa kara kaina nayi a jkn bango kawai
naci gaba da dankarar kukana, dai-dai lkcnne
momi da daddy suka shigo da sllmrsu.
A hankali suka karaso a sanyaye abin
mamakine a garesu ganin faruk ya mike harma
yana a zaune amma ina kuka maimakon
murna, lfy meye ya faru??
Daddy yayi saurin fada.
Na kasa cewa komai don bakina bazai iya mgn
a yanzu ba.
Ckn girgiza kai na jimami lktn yace “akwai
matsala zancen nan da muke daku patient
dinku idanunsa basa iya gani ko kadan, sbd
firgita ledar dake hannun momi subucewa tayi.
daddy kansa har wani ja baya yayi tare da
fadin
what??????
Ya daina gani??
To tayaya???
Ka sameni a ofis.
likitan ya fada tare da wucewa, jikin daddy
yayi sanyi ma2ka musamman daya dubeni ya
kuma dubi faruk wanda ke zaune bisa gado, a
hankali tamkar wanda kaza ta fashewa a ciki
daddy yabi bayan likitan momi kuwa zama
kawai tayi a zuba tagumi.
*doctor tayaya idanun mu2m zasu daina gani
alhalin suna a bude lfy ba abinda ya samesu??
Tambayar da daddy ya fara jefawa likitan
kenan.
ya gyara zama tare da cewa “wato Alhaji gani
bawai ya ta‘allaka akan ido ne kawai ba
amma kwakwalwa ita ke taka rawa wajen
tbbtr da ganin…“
Tayaya??
Daddy yayi saurin katseshi.
likitan ya dora da fadin “ta hanyar jijiyar dake
sanar mata cewa ido yaga wani abu sannan ta
tantance me aka gani din, ba ido kawai ba
harta kunne idan magana ta shigeshi sai an
sanarwa da kwakwalwa cewa anji wata
magana ta tantance abnd aka ji snn a gane
anji maganar.
Duk sanda aka ce jijiyar dake sanarwa
kwakwalwa wani abu da aka gani ta sami
matsala to tbbs makanta ta samu kmr yadda
nake da tbbcin abinda ya faru gareshi kenan
ta silar buguwar da yayi akai.
daddy ya kauda kai ckn mamaki da fadin
“buguwa akai matsala a ido.“
Kwarai kuwa “sbd abin ya taba mahadar
idanun da kwakwalwa ne.
Daddy ya dan dafa tebirin dake gbnsa yace
“kaga doctor yaron nan mijin y‘ata ne a shirye
nake na biya ko nawa ne akansa, abinyi??“
farin siririn likitan ya grgz kai tare da cewa “ba
wani abinyi Alhaji sbd shi sha‘anin kwakwalwa
ba yadda aka iya sai dai a tsaya aga ikon
Allah kawai.
Allah me yadda yaso wai a kasa da 24hrs me
gani ya zama makaho.
A snyyn da naga daddy ya dawo ne yasa ni
matsowa izuwa inda yake nasha gbnsa tare da
fadin “Shikenan ya makance ko??
ya daina gani har abada??
Ya zama….
Na kasa karasa maganar ta sarke min, lkc
guda wata bugawa da kaina yayi yasa na
sulale kasa sumammiya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Leave a Reply

Back to top button