Labaran Kannywood

Allah Karbi ibada Teemah Yola ta Kwashe Yan uwanta tare da Mahaifiyar ta izuwa Kasa Mai Tsarki Domin Aiwatar da ibada 

Allah Karbi ibada Teemah Yola ta Kwashe Yan uwanta tare da Mahaifiyar ta izuwa Kasa Mai Tsarki Domin Aiwatar da ibada

Fitacciyar jarumar a Masana’antar Kannywood Teemah Yola wacce akafi sani da Rukayya acikin shiri me dogon Zango labarina takai Mahaifiyar tare da yan uwanta izuwa kasa mai tsarki domin Aiwatar da ibada ga ubangiji.

A yanzu dai Yawancin jaruman na Kannywood sukan dauki mahaifansu su tafi tare dasu domin sauke farali.

Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai kan Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood

Ga kadan daga vedion yadda tafiyar tasu ta kasance nan

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button