Labaran Kannywood

Allah Sarki Anyi Kira ga Masana’antar Kannywood ta Taimakawa Maryam Babban Yaro, Masoyan ta Zasu Siya Mata Waya.

Allah Sarki Anyi Kira ga Masana’antar Kannywood ta Taimakawa Maryam Babban Yaro, Masoyan ta Zasu Siya Mata Waya.

Masoyan Jaruma Maryam gidado Wacce akafi sani da Maryam Babban Yaro Sun bayyana cewa Yakamata su hada kudi domin su siya mata Sabuwar waya.

Fitacciyar jaruma a Masana’antar Kannywood Maryam Abubakar da akewa lakabi da maryam gidado Zata Samu Kyautar dalleliyar waya daga wajen Masoyan ta.

Kamar dai yadda aka sani dukkan ma’abocin kallon Finafinan Hausa musamman ma na Masana’antar Kannywood to Yasan Fuskar Jaruma Maryam gidado kuma yasan cewa a yanzu tauraron ta ya daina haskawa ba kamar da ba, wasu ma har sun fara mantawa da fuskar ta.

Kalli Cikakken vedion anan

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button