Labarai

Ana zargin wasu maza uku da yi wa agola fyaɗe

‘Yan sanda a Ribas ta kama wasu mutum biyar ciki har da mijin matar da ake zargi da yiwa diyarta ‘yar shekara 11 fyade.

BBC Hausa sun rawaito;

An aikata wannan ta’asa ne a karamar hukumar Taru na Ribas.

 

Bayan mijin matar da aka yiwa diyarta fyade mai shekara 53, wanda fasto ne kuma malamain makaranta, sauran matasa ne su hudu.

 

Uwar yarinyar ta ce tun yarta na da shekara shida mazan ke cin zarafinta.

 

Alkalin da ke sauraron karar, Menenen Poromon, ya dage sauraron shari’ar tare da hana belin mutanen da ake zargi.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button