Labaran Kannywood

Aringa rufe gashi kai kodan Mala’iku Martanin da wani Mabiyin Jaruma rahama sadau Yayiwa mata bayan bayyanar hotunan ranar Zagayowar Haihuwar ta.

Aringa rufe gashi kai kodan Mala’iku Martanin da wani Mabiyin Jaruma rahama sadau Yayiwa mata bayan bayyanar hotunan ranar Zagayowar Haihuwar ta.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood rahama ibrahim da akafi sani da rahama sadau tayi bikin Zagayowar Ranar Haihuwar ta inda ta wallafa sabbin hotuna a Shafin ta na Instagram. inda kuma anan ne wani mabiyin ta yayi mata martani ko kuma za’a Bayan hakan a matsayin shawara kan cewa ta ringa Suturta gashin kanta kodan Mala’iku.

Kamar dai yadda aka sani irin wannan tasha faruwa da jarumar a kafafen sada Zumunta akan irin shigarta da takeyi Wanda da yawa sun bayyana ta sabawa Al’ada da kuma Addini.

Sai dai a duk lokacin da irin hakan ta faru Yawancin Jarumar bata cika magana akan irin martani ko bakaken Maganganu da akeyi mata ba.

Gadai Hotunan birthday din data wallafa nan kamar haka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *


The reCAPTCHA verification period has expired. Please reload the page.

Back to top button