Labaran Kannywood

Jerin Tambayoyi 10 da Sheikh Idris Abdulazeez bauchi Yayiwa Yan Fim Wanda Dole su Amsa

Jerin Tambayoyi 10 da Sheikh Idris Abdulazeez bauchi Yayiwa Yan Fim Wanda Dole su Amsa

Kamar dai yadda aka sani Sheikh Idris Abdulazeez bauchi ya sako Yan Masana’antar Kannywood a gaba inda ya bayyana cewa kaf yan fim babu me Addini acikin su idan kuma akwai ya fito ya bayyana kansa.

Da yawa daga cikin jaruman Kannywood sun maida masa da martani wasu ma harda zagi inda suka bayyana cewa aiba shine ya hallicesu ba, kuma bazai iya canza masu Kalmar shahada ba.

A yanzu kuma yayi masu tambayoyi 10 cif wanda ya zame masu kalubale a garesu wanda dole sai sun amsa wannan tambayoyi.

Gadai Cikakken vedion irin tambayoyin da yayi masu nan a kasa.

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button