BA DON SHIBA 102
duk da haka sun tausaya mata.
mikewa tayi da sauri wanda hakan ya fadar musu da gaba sai yanxu ta tuno da antyn ta.
fada musu tayi da sauri ammar yace suje dama,da mota yazo.
suna zuwq aka barsu suka shiga dan sunsan jiddah.
duk da bata cikin hankalin ta murna take sosai da ganin jiddah.
abinda ya daure musu kai shine ganin tsantsan kamar da matar sukeyi da jiddah.
ganin haka yasa ammar ya nemi sallama dan zuciyar shi ta bashi akwai wani abu,a kasa.
maman salaha tamai magana da su biya suga inna asabe dan dai yana ganin girman ta ne amma da ba inda zashi.
sun tsaya a kofar gidan inda jiddah ta kafe ba zata shiga ba dakyar suka lallaba ta riko hannun a antyn ta suka shiga.
inna asabe kwqnce abin tausayi kafar ta wqni mugunyan ruwa take fitar wa me wari.
duk ta lalace tayi baki.
duk sun tausaya mata sai daga baya jiddah ta shigo antyn tah na bayanta.
ae inna asabe na ganin antyn jiddah ta zabura tare da fadin”fadin Fateema a tare duka suka zube hankalin su ya tashi matuka jiddah kuka tasa ta nufi antyntah.
ruwa ammar ya dibo ya zuba musu inna asabe na farkawa ta fara na shiga 3 damsa boka yace duk randa nagan ki asirin kaina zai dawo wayoohhh ta fada tana cixge gashin kanta gashi ba halin tafiya surutai kawai takeyi tana tona ma kanta asiri.
ajiyar zuciya ta sauke sannan ta bude idon ta akan jiddah ta dara dora idanun ta sannan juya wqdda ta gani yasa ta mike zaune abinda taji tana fada ne yasa ta kallon su jiddah a yanzu kam kowq ya fahimci inda maganar inna asabe ta dosa.
mamaki sukeyi wai wannan matar itace mahaifiyar jiddah rungume juna sukayi suna murna kowannen su yana kuka me tsuma zuciyar me saurare.
inna asabe jam har yanxu bakin ta beyyi shiru ba abinda ta aikata tun farko har yanxu take fada musu.
duk sunyi tirr da ita sannan suka mike dqn tafiya zuciyar kowa tayi sanyi najin abinda inna asqbe ta aikata.
washe gari dukan su zamfara suka nufa har da ammar kowa yaga fateema sai yayi mamakin ganinta musamman mahaifiyar ta ammar ya barsu ya dawo gisa shida maman salaha cike da kewar jiddah dan yanxi kam duk sun san sirrin zucciyar su.
sai a lokacin Ammar ya fada mahaifin shi duk abinda ke faruwa sannan ya roki alfarmara nema masa auren Jiddah.
mahaifinsa yayi matukar farin ciki cikin kankanin lokacin akayi komai aka gama wata 3 aka sa.
koda yaushe yana hanyar zamfara komae ya gani sao yace zaima jiddah kyai ya siya ya aje mata.
kudi ya zauna masa ya kara fresh .
itama jiddah ta yi kyau ita da antyn ta sun kara fresh rayuwa ta musu dadi.
lokaci baya jira saidai a jirashi gashi har anfara hidimar bikin ammar da jiddah walima kawai akayi sai ranar jumaa aka daure baa tsaya bata lokaci ba aka dauki amarya sai kaduna unguwar kinkinau gida hadadde wanda ske kira da aljannar duniya jiddah tayi kuka sosae domin zaman da sukayi sa mahaifiyat ta sunyi wata irin shakuwa.
a haka ammar ya shigo ya same ta ita kadai duk sun watse lallahshin ta yayi sannan suka dauro alwala sallaj sukayi rakaa 2 suna mai gode ma allah da ya nuna mmusu wqnnan rana mai mai cike da da farin ciki.
zama sike mao cike da so da kauna ammar yana nuna ma jiddah tsantsar soyayya ita kuma tana matikar kulawa dashi a haka zaman su ya ya kasance cike da da farin ciki.
BAYAN SHEKARA 2
Rayuwa ta mika a yanxu jidda yaran ta 2 mace da namuji daya sunan mahafinta ya ci muhammad suna kiran shi affan sai ta macen sunan mahaifiar ammar asmau suna kiran ta iftihal rayuwa suke me dadi su da yayn su.
inna asabe kuwa tana cikin hauka gashi ba kafa komai anan take yinshi rabi kam tuni a ALLAH ya daiki kayan shi ita kuma indo tana nan tana fama ciwon aids asiya ce kawai mai lafyar a yanxu kam imna asabe tayi nadama kullum sai da ta fita bara haka take han jiki ta fita har bakin masi tsokana nayi masi jifa nayi ALLAH YA MANA KYAKKYAWAN KARSHE
ALHAMDULILLAH anan na kawo karshen novel dina kuskuren dake cike allah ya yafe min SAI MUN HADU A CIIGABN NOVEL DINA ????BARAUNIYA CE????????
GODIYA TARE DA GAESUWA TA MUSAMMAN GARESU en ZAMANI WRITERS ASSOCIATION ZAMANAWA HADIN KANMU ABIN ALHARINMU
NA GAESHEKI
Real shaxee
Nasmat
Zeesa
King boy dan luv
Kawata layuxa
JABAKA
xayeesharyt
sisi
duk ina muku fatan alkaeri hrt u so much