An Fasa Daura Aure Biyo bayan angano ango ya turo iyayen haya ne a garin lere, kaduna


“Anfasa wani aure, sabo da angano angon iyayen haya ya turo gidan su budurwan tashi akai masu baiko a lere!”
“Anfasa auren ne sabo da saurayin yarinyar iyayen bogi ya turo gidan su budurwar tashi, angano hakane alokacin da iyayen yarinyar suka zur fafa bin cike akan shi saurayin ‘yar tasu”
“ALFIJIR HAUSA ta jiyo cewa! Iyayen sun gano hakane alokacin da ake daf da auran ‘yar tasu da saurayin nata.
“Sai dai iyayen sunyi matukar mamaki da hakan tafaru basu gane Shirin saurayin tun farko ba, Amma dai sun yi Kira ga iyaye musanman wa’yanda ‘ya’yansu keda samari a nesa” “Akan su dinga binciken kwakwaf akan ‘ya’yansu masu samari a nesa, akan samu wadannan matsalolin da dama, musanman a irin wannan lokaci da samari ke son aure Amma wasu iyayensu sukan ki tsaya masu akan auren dasuke nema, watakila biyo bayan rashin wasu muhimman abubuwa da shi saurayin ya Gaza kaiwa a rayuwar shi don yiwa kai gata a kafin tunanin auren”
“Wannan lamari ya farune a karamar hukumar lere jihar kaduna a wata anguwa da ake Kira da wali.”
[ad_2]