Labarai
BIDIYO: Ni Mutuniyar Kirki Ce Na Aikata Ayyuakan Alkhairi A Rayuwata Amma Har Yanzu Babu Wanda Ya Fito Neman Aurena Rashin Miji Na Damuna- inji Maryam Funtua
BIDIYO: Ni Mutuniyar Kirki Ce Na Aikata Ayyuakan Alkhairi A Rayuwata Amma Har Yanzu Babu Wanda Ya Fito Neman Aurena Rashin Miji Na Damuna- inji Maryam Funtua
Wata budurwa mai suna maryam funtua, ta koka kan yadda rashin miji ke damunta duk da kasancewar ta mutuniyar kirki a rayuwa.
Kamar yadda aka rawaito cewa, budurwar ta wallafa hakanne a shafinta na sada zumuntar zamani.
Inda take kokawa dangane da karancin mazajen aure duk da kasan cewarta mutuniyar kirki a rayuwa.
Kamar yadda wani mai sharhi a shafukan sada zumunta ya wallafa wannan labari a shafin sa na Facebook cikin harshen turanci.
“Na yi duk abin da ya dace da kyau, amma babu mai neman aure da ya fito, rashin miji yana da damuwa, Allah Ya ba mu miji.” –Maryam Funtua via
Haka zalika mun sake hango wannan wallafa a shafin igbere tv IGTV Kamar haka.