Bidiyo
-
AdminJuly 1, 2022
Bidiyo:; Bayan Shekara Takwas Daya Daga Cikin Yan Matan Makarantar Chibok Ta Tsere Daga Hanun Yan Boko Haram
Sojojin Najeriya sun ceto wata ‘yar makarantar Chibok mai suna Ruth Bitrus da aka yi garkuwa da ita tare da…
Read More » -
AdminMay 21, 2022
Bidiyo:; Na Haifi Yara 4 Tare Da Yayana Munyi Aure Bansan Cewa Dan uwana Bane
wata mata ta ba da labarin yadda ta auri dan uwanta ba tare da sani ta ba. Matar mai suna…
Read More » -
AdminApril 14, 2022
Bidiyo:; Ba Laifinta Bane: Sani Mai Iska Ya Bayyana Gaskiyar Abun Da Ya Raba Aurensa Da Fati Muhammad
A hirar da aka yi da shi a wani shiri na sashin Hausa na BBC mai suna ‘Daga bakin mai…
Read More » -
AdminApril 11, 2022
Mutum 68 Ne Muka Sace A Harin Da Muka Kaiwa Jirgin Kasa
Akalla mutum 68 rahotanni ke cewa na hannun ‘yan bindigar da suka kai hari jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a…
Read More » -
AdminApril 7, 2022
Za Mu Kashe Fasinjojin Jirgin Kasa Idan Gwamnati Ta Ki Biya Mana Bukatu”
Yan bindigar da suka yi garkuwa da fasinjoji bayan harin da suka kai kan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, sun…
Read More » -
AdminMarch 19, 2022
Sojoji sun bude wa mata ta wuta bayan sun nemi ta yi tsirara ta ki, Sheikh Ibrahim Zakzaky
Sheikh Ibrahim Zakzaky shugaban mabiya shi’a na Najeriya gaba daya ya bayar da cikakken labarin artabun su da sojoji. A…
Read More » -
AdminMarch 16, 2022
Ban Yi Kalaman Batsa Ba: Sheikh Aminu Daurawa Ya Mayar Da Martani Tare DA Yafewa Yarinyar Da Ta Zage Shi
Idan kwanakin baya malam aminu daurawa yayi wani wa azi wanda dalilin wa azin aka samu wata ta fito tayi…
Read More » -
AdminMarch 3, 2022
Bidiyon Wata ‘Yar Najeriya Da Ta Gano Ashe ‘Yar Aikinta Gardi Ne Bayan Wata 3 Suna Tare
Wata ‘yar Najeriya ta dauki ‘yar aiki mace wacce ta kwashe watanni uku tana yi mata hidima, sai daga baya…
Read More » -
AdminFebruary 20, 2022
Bidiyon Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo Yana Kwasar Zazzafar Rawa A Bainar Jama a
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana a matsayin wanda ya lashe gasar rawa tsakaninsa da jarumar Nollywood Adedoyin Kukoyi.…
Read More » -
AdminFebruary 11, 2022
Ali Nuhu Yaso Ya Cinye Min Kudin Aikin Fim Din Namijin Kanin Ajali Danayi Masa Shekaru 7 Da suka Wuce > Inji Ali Artwork
Game da abubuwan da ke faruwa a Kannywood tun jiya har yanzu abun sai kara huruwa yake tone tonen yayi…
Read More » -
AdminJanuary 18, 2022
Yadda Wata Mata Ta Yi Wa Kanta Yankan Rago
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wata mata da ake zargin ta kashe kanta a unguwar Sheka…
Read More »